VOA Hausa
Fasahar AI Za Ta Yi Tasiri A Najeriya Da Ma Nahiyar Afirka – Farfesa Gadanya
- Title
- Fasahar AI Za Ta Yi Tasiri A Najeriya Da Ma Nahiyar Afirka – Farfesa Gadanya
- Runtime
- 4:30
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Farfesa Mukhtar A. Gadanya, kwararre ne a fannin lafiyar al’umma a tsangayar Lafiyar Al’umma ta jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya. Ya yi bayani akan yadda fasahar AI zata yi tasiri a Najeriya da ma nahiyar Afirka baki daya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d...
- Title
- Duba Kan Tasirin Da Kirkirarriyar Basirar AI Za Ta Yi A Fannin Kiwon Lafiya| VOA Hausa
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shirin Lafiyarmu na wannan makon zai yi hangen nesa ne don duba makomar tsarin kiwon lafiya a nan gaba da kuma tasirin kirkirarriyar basirar AI a fannin kiwon Lafiya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-dum...
- Title
- Yadda Aka Gudanar Da Murnar Hukuncin Kotun Koli A Jihar Kano| VOA Hausa
- Runtime
- 2:49
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yadda magoya bayan Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP suka yi murna bayan Kotun Koli ta tabbatar da shi a matsayin halastaccen gwamnan jihar kano a zaben 2023
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-du...
- Title
- Yadda Magoya Bayan Abba Kabir Suka Yi Murnar Tabbatar Da Zabensa A Abuja
- Runtime
- 1:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yadda magoya bayan Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP suka yi murna bayan Kotun Koli ta tabbatar da shi a matsayin halastaccen gwamnan jihar kano a zaben 2023.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, ...
- Title
- Idan A Na Neman Zaman Lafiya, Ran Bil Adam Za’a Sa A Gaba Ba Kabilanci Da Addini Ba – Janar Bala
- Runtime
- 3:40
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Bisa la’akari da matsalolin tsaro da aka samu a Najeriya a shekarar 2023, shin yaya lamarin zai kasance a bana? Haruna Shehu Marabar Jos ya yi hira da Janar Saleh Bala mai murabus, inda ya tambaye shi ko abubuwan za su yi sauki, ko kuma akwai kalubale.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana,...
- Title
- Rikicin Boko Haram: Wadda Ya Shafa Shekaru 12 Bai Ga ‘Yan Uwansa Ba Ya Komo Gida
- Runtime
- 4:11
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Bukar Ali ya rabu da iyayenshi lokacin ya na dan shekara bakwai, shi da dan uwanshi, inda suka je Kamaru karatun allo. A can Kamaru din, kungiyar Boko Haram ta kai hari kauyen da suke. Daga nan bai sake ganin yayan na sa ba, kuma bai san yadda za a yi ya koma gida ba sai bayan shekaru 12.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a ka...
- Title
- Me Yasa Aka Kasa Samun Dawamammen Zaman Lafiya Shekara da Shekaru A Jihar Filato
- Runtime
- 4:14
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Mun leka jihar Filato inda a jajibarin Kirsimeti ‘yan bindiga suka kai hare-haren da suka halaka fiye da mutane dari, don jin abin da yasa aka kasa samun dauwamammen zaman lafiya shekara da shekaru.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. S...
- Title
- Duba Akan Kafewar Jinin Al’ada Na Mata Da Kuma Daukewar Sha’awa Da Kwayoyin Haihuwa A Maza
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Wannan makon, shirin Lafiyar Mu zai mai da hankali akan kafewar jinin al’ada na mata wato menopause da kuma daukewar sha’awa da kwayoyin haihuwa a maza wato Andropause.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai...
- Title
- Dakta Hassan Mohammed Dogo Yayi Karin Haske Game Da Andropause
- Runtime
- 4:45
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Dr. Hassan Mohammed Dogo, wani kwararren likitan tuntuba ne a asibitin koyarwa na Jami’ar Maiduguri, kuma a hira da Hussaina Mohammed, ya yi mana Karin haske a game da Andropause.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar d...
- Title
- Yanayin Sauyin Da Za A Iya Fuskanta A Shekarun Menopause Da Andropause
- Runtime
- 5:57
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Duk da cewa yanayin sauyin da ake fuskanta a shekarun menopause da andropause wani abu ne da bashi da makawa, yana tattare da kalubaloli daban-daban na bayyane da kuma na badili. Wakilin Muryar Amurka Emmanuel Jules Ntap, ya tattauna da wata dattijuwa da wani dattijo a Kamaru game da yadda suke rayuwa da wadannan sauye-sauye.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum ...
- Title
- Abin Da Wasu Ke Cewa Game Da Abin Da Suka Sani Akan Andropause
- Runtime
- 2:35
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Menopause da Andropause wasu mahimman lamura ne a rayuwar maza da mata a yayin da suka manyanta. Duk da cewa an fi samun bayanai a game da menopause, mutane da dama basu da masaniya a game da andropause. Ga abin da wasu mutane a birnin Jos a Najeriya suke cewa a game da abin da suka sani game da andropause da kuma alamominsa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum ...
- Title
- Taskar VOA: Yaya Lamarin Tsaro Zai Kasance A Najeriya da Nijar A Sabuwar Shekara?
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, yayin da sabuwar shekarar 2024 ta zo da alkawura dama – shin ya ya lamarin tsaro zai kasance a Najeriya da Nijar, bisa la’akari da nasarori ko akasin haka da aka samu a bangaren tsaron a shekarar da ta kare.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana,...
- Title
- BIDIYO: Yadda Masu Zanga Zanga Suka Kona Gidan Hakimin Bokkos
- Runtime
- 1:35
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- Kashe Kashen Da Suka Dau Hankalin Al'umma A Arewacin Najeriya cikin Shekarar 20233.mp4
- Runtime
- 5:28
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Jerin kisa biyar da ya tada Hankala Arewacin Najeriya a shekarar da ta shude ta 2023.
- Title
- LAFIYARMU: Wadanne Kudurori Na Bunkasa Kiwon Lafiyarku Kuke Da Su A Shekara Mai Zuwa?
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- LAFIYARMU: Shekarar 2023 ta zo ta kuma kare - shin wadanne kudurori na bunkasa kiwon lafiyarku kuke da su a cikin sabuwar shekara? Mun ji daga bakin wasu 'yan Najeriya.
- Title
- TASKAR VOA: Yaki Da Tashin Hamkali Da Ake Fama Da Shi A Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo
- Runtime
- 28:41
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- TASKAR VOA: Shirin Taskar VOA na wannan makon, shiri ne na musanman da Muryar Amurka ta hada a game da yaki ko tashin hankali da ake fama da shi a Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo, da kuma mawuyacin hali da mutane ke ciki sakamakon rikicin.
- Title
- Bai Kamata A Sha Giya A Bugu Ko A Tada Hankali Ba A Lokacin Bukin Kirsimeti – Ravaran Ogah
- Runtime
- 4:21
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Mataimakin SHugaban Kungiyar Kirisotci a Jihar Borno, Ravaran Abraham Ogah ya yi kira ga mabiya addinin Kirista da su yi bukukkuwan Kirsimeti cikin godiya da addu’a domin yin murnar zagayowar ranar haihuwar Isa Almasihu.
Ravaran Ogah ya fadi hakan ne a wata hira da yayi da Muryar Amurka a birnin Maiduguri da ke jihar Barno, inda ya ce bai kamata asha giya a bugu ko a tada hankali ba a lokacin bikin Kirsimeti.
Ya kamata Kiristoci su yi amfani da ranar Kirsimeti su taimakawa marasa karfi, tare da yi wa kasa da shuwagabanni addu'a.
- Title
- LAFIYARMU: Waiwayen Wasu Daga Cikin Muhimman Rahotannin Da Muka Kawo Muku A Cikin Shekarar 2023
- Runtime
- 3:43
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: Amurka Za Ta Sake Bai Wa Wadanda Suka Yi Zaman Gidan Kaso Damar Sabuwar Rayuwa
- Runtime
- 4:23
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: Waiwayar Wasu Daga Cikin Manyan Al’amura Da Suka Faru A Wannan Shekara Mai Karewa
- Runtime
- 3:19
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- LAFIYARMU: Waiwayen Wasu Daga Cikin Muhimman Rahotannin Da Muka Kawo Muku A Cikin Shekarar 2023
- Runtime
- 4:37
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: ECOWAS Ta Gindaya Sabbin Sharudda Na Janye Takunkumin Da Ta Sanya Kan Jamhuriyar Nijar
- Runtime
- 3:07
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: Gwamnati Ta Shirya Ta Fatattaki Batagari A Duk Inda Suke A Najeriya - Ministan Tsaro
- Runtime
- 3:43
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: Waiwayar Wasu Daga Cikin Manyan Al’amura Da Suka Faru A Wannan Shekara Mai Karewa
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Waiwayar wasu daga cikin manyan al’amura da suka faru a wannan shekara mai karewa, ciki hadda rantsar da shugaba Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar a Mayu, da kuma cire tallafin man fetur da ya kara tsananin rayuwa a tsakanin jama’a.
- Title
- LAFIYARMU: Waiwayen Wasu Daga Cikin Muhimman Rahotannin Shekarar 2023
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Ana zargin wani likita a birnin Jos da sace kodar wasu marasa lafiya ba tare da saninsu ba. ‘Yan sanda sun kama likitan, kuma sun kulle asibitin na shi.
- Title
- TASKAR VOA: Shugaban Coci A Ghana Ya Yi Kiran Zaman Lafiya Tsakanin Mabiya Addinai Daban-Daban
- Runtime
- 3:51
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- LAFIYARMU: Ire-Iren Abinci Da Ya Kamata Mutane Su Ci Yayin Shagulgulan Karshen Shekara
- Runtime
- 4:54
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: Kiristoci A Jamhuriyar Nijar Za Su Yi Addu’o’in Neman Mafita
- Runtime
- 3:00
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: Yadda Tsadan Kayan Masarufi Ya Kawo Kunci Ga Shirye-Shiryen Kirsimeti A Najeriya
- Runtime
- 4:34
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- Matafiya A Najeriya Na Cigaba Da Kokawa Kan Tsadar Kudin Mota Duk Da Tallafin Gwamnati Na Kaso 50%
- Runtime
- 2:32
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A daidai lokacin da bukukuwan kirsimeti ke karatowa, bisa al’ada jama’a da dama ne ke tururuwa zuwa tashoshin motoci a birnin Abuja domin tafiya zuwa jihohinsu daban-daban domin hutun karshen shekara, ziyara da bikin kirsimeti.
- Title
- Yadda Na’urar Lantarki Mai Amfani Da Rana Ke Haskaka Wani Yankin Karkara A Najeriya
- Runtime
- 1:24
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- An kafa hadadden tsarin samar da lantarki ta hanyar amfani da haske da haddin gwiwar PowerGen – kamfanin samar da lantarki a nahiyar Afirka daga makamashin da ake iya sabunta.
- Title
- Gwamnatin Nijar Da Haddin Gwiwar Kungiyar Hope Walks Sun Fara Aikin Gyaran Lalurar Lankwashewar Kafa
- Runtime
- 3:13
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- Gwamnati Ta Shirya Tsaf Ta Fatattaki Batagari A Duk Inda Suke A Najeriya - Ministan Tsaro
- Runtime
- 7:26
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Karamin ministan tsaron Najeriya kuma tsohon gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana hakan ne a wata hira da muryar Amurka a Abuja. Bello Matawalle dai ya jadada cewa, an dauki kwararan matakan kiyaye sake afkuwar irin iftila'in da ya faru a kauyen Tudun Biri dake Jihar Kaduna a Najeriya.
- Title
- ‘Jahilci Ko Son Rai Ke Sa Wasu Cewa Bai Kamata Malamai Su Shiga Siyasa Ba’ - Pantami
- Runtime
- 7:16
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- Nima Dan Arewa Ne, Bazan Bari A Kashe Yan Uwana Da Gangan Ba - Janar Musa
- Runtime
- 2:45
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- Ku biyo mu domin kallon cikakken hirar Janar Musa
- Runtime
- 0:15
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Title
- LAFIYARMU: Nazari A Game Da Mahimmancin Lafiya Da Zama Cikin Koshin Lafiya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta bayyana muhimmancin lafiya da cikakken lafiyar jiki, na kwakwalwa da kuma mu’amala da mutane, kana hakan baya nufin rashin lalura gaba daya.
- Title
- LAFIYARMU: Yadda Kadaici Yake Tasiri A Lafiyar Jikin Mu Da Ta Kwakwalwa
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Binciken baya bayan nan sun nuna cewa, alkaluman mutanen da suke fama da matsalar kadaici da kuma nesanta kansu da mutane yana dada karuwa, kuma ya fara zama matsalar lafiyar al’umma.
- Title
- Matasan Afirka Suna Fatan Magance Kalubalen Yanayi Ta Hanyar Shirin YALI
- Runtime
- 4:15
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Wasu matasa 50 masu kirkira kuma shugabanni daga kasashen Afirka 19 sun hallarci wani shiri na tsawon makonni 3 inda zasu samu horo kan shugabanci da kuma fannin bunkasa kwarewar su a babban birnin kasar Ghana, Accra ta hanyar shirin Young African Leaders Initiative ko kuma YALI a takaice.
- Title
- ‘Yan Kasar China Sun Mamaye Sana’ar ‘Yan Gwangwan A Lagas.
- Runtime
- 3:55
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Yayin da kasar China ke cigaba da fadada ayyuka a kasashen Afrika, a Najeriya wasu kamfanoni mallakar ‘yan kasar China na neman maida wasu 'yan gwangwan da masu kokarin kara sabunta wasu abubuwa su zama marasa aikin yi saboda yadda suka shiga sana’ar.
- Title
- Yadda Biden Ke Yunkurin Dakile Sayar Da Fentanyl
- Runtime
- 3:44
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Shugaban Amurka Joe Biden, a ranar Talata, ya ayyana kokarin gwamnatinsa na ganin an dakile sai da fentanyl da sinadaren da ake amfani da su wajen sarrafa mummunar kwayar bayan wata yarjejeniyar da aka kula da shugabannin China da Mexico a kwanan nan.
- Title
- Yadda Wata Mata A Kenya Ke Aikin Tuka Motar Daukar Marasa Lafiya
- Runtime
- 2:44
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Batula Ali tayi fintikau inda ta kasance mace ta farko dake aikin tuka motar daukar marasa lafiya a sansanin ‘yan gudun hijira mafi girma na tuka dake Kenya.
- Title
- Hira Da Babban Darekta Janar Mai Kula Hukumar Da Dakile Yaduwar Cutar Ta AIDS NACA Gambo Aliyu
- Runtime
- 4:05
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Babban Darekta Janar mai kula hukumar da dakile yaduwar cutar ta AIDS NACA Gambo Aliyu, yayi bayani a game da ci gaban da hukumar ta samu a yakin ta da cutar SIDA a Najeriya da ma kalubalolin da ake fuskanta na kyamatar masu cutar.
- Title
- Kenya Tana Aiki Akan Gagarumar Manufar Kawar Da Cutar HIV/Da AIDS Zuwa 2030
- Runtime
- 5:31
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Kenya ta samu gagarumar ci gaba a yunkurin rage masu yawan kamuwa da cutar HIV cikin shekaru goman da suka gabata. An samu raguwar sabbin masu kamuwa da cuta da kaso 78% sannan an samu raguwar mutanen da AIDS yake sanadin mutuwar su da kaso 57%.
- Title
- Cibiyar Bincike Na Zaria Ta Samo Wani Nau’in Masarar Da Kwari Basa Masa Illa Domin Inganta Girbi
- Runtime
- 3:40
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Cibiyar binciken al’amuran noma wato Institute of Agricultural Research ta jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria ta samar da wani nau’in masarar da kwari basa ci mai suna TELA MAIZE. Ana fatar irin masarar zai taimaka wajen magance matsalar karancin girbi sakamakon kwari dake far ma gonaki.
- Title
- Yadda Wani Sabon Kamfani A Ghana Ke Samar Da Wutar Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana
- Runtime
- 3:37
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A Ghana, wani sabon kamfani ya samarwa gidaje da makarantu sauki bayan da ya kafa masu na’urar wutar lantarki mai amfani da hasken rana.
- Title
- TASKAR VOA: ‘Yan Kasar China Sun Mamaye Sana’ar ‘Yan Gwangwan A Lagas
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Yayin da kasar China ke cigaba da fadada ayyuka a kasashen Afrika, a Najeriya wasu kamfanoni mallakar ‘yan kasar China na neman maida wasu 'yan gwangwan da masu kokarin kara sabunta wasu abubuwa su zama marasa aikin yi saboda yadda suka shiga sana’ar.
- Title
- LAFIYARMU: Kalubale Da Damarmaki Dake Akwai A Fagen Yaki Da Cutar HIV/Aids
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Shekaru 35 da suka gabata ne aka fara kebe ranar cutar SIDA ta duniya. An kebe ranar 1 ga watan Disamba na kowace shekara ne da zummar wayar da kai a game da cutar HIV da AIDS sannan a kuma masu fama da cutar a fadin duniya goyon baya.
- Title
- TASKAR VOA: Hukumar tabbatar da ingancin kaya ta Najeriya ta ce kasar na asarar Naira Triliyan 15
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- TASKAR VOA: A Nijar kwararowar hamada na ci gaba da kasancewa wani babban kalubale ga kasar, al’amarin da masana a fannin kare muhalli ke ganin ke da nasaba da yawon sare itatuwa domin amfanin yau da kulum da wasu rahotanni
- Title
- LAFIYARMU: Abubuwan Da Ke Haifar Da Mummunar Ciwon Koda Da Kalubalen Maganinta
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Ana samun cutar koda ne asa'adda kodar mutum ta lalace yadda ba za ta iya tace jini da kyau ba. Galibi ba a iya gano cutar da farko, har sai bayan cutar ta ci karfin mutum, wanda galibi yakan bukaci wankin koda da aka fi sani da dialysis.