VOA Hausa
Yadda Matasa Ke Fuskantan Kalubale A Yayin Da Suke Neman Aiki A Najeriya
- Title
- Yadda Matasa Ke Fuskantan Kalubale A Yayin Da Suke Neman Aiki A Najeriya
- Runtime
- 2:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Gararambar neman aiki a Najeriya ba karamin kalubale ba ne ga daliban da basu jima da kammala jami’a ba da ma wasunsu. Wakilin Muryar Amurka, Gibson Emeka ya zanta da wasu matasa biyu a birnin Abuja inda suka bayyana masa yadda suka jima suna neman aikin yi.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, ...
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Su Ka Mamaye Kaffafen Yada Labarai 02/17/2024
- Runtime
- 5:37
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- LAFIYARMU: Masana aikin likitanci sun ce kaciya na haifarwa mata matsalolin lafiya kamar zubar jinni
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wata kungiya mai aikin sa kai a nan Amurka tana aiki tare da gwamnatin Rwanda domin yiwa matan da suke fama da matsalar yoyon fitsari tiyata kyauta, wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Bayanan masu sharhi kan al’amuran Najeriya akan dalilan da suka sa rashin aiki ke karuwa
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Senegal ma matasa da dama da suka kammala karatun jami’a suna fuskantar kalubale na rashin samun aikin yi da ya dace da fannin karatun da suka yi; Alkaluman kungiyar Statista, sun nuna cewa a bana, ana sa ran ma’aunin matsalar rashin aikin yi a nahiyar zai karu zuwa kashi bakwai cikin dari, da wasu rahotanni
- Title
- Gwamnantin Tarayya Ta Rufe Katafaren Shagon Sahad Dake Abuja A Matakin Dakile Boye Kaya
- Runtime
- 0:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Duniyar Amurka: Shirin Da Ke Nazari Kan Al’amuran Da Ke Faruwa A Amurka, Fabrairu 16, 2024
- Runtime
- 6:31
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Duniyar Amurka: Shirin Da Ke Nazari Kan Al’amuran Da Ke Faruwa A Amurka, Fabrairu 16, 2024
- Title
- 'Yan Najeriya Na Hasashen Yadda Wasan Karshe Na Gasar AFCON Za Ta Kasance
- Runtime
- 2:15
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Labarun Mako: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamamye Kafaffen Yada Labarai
- Runtime
- 4:01

- LAFIYARMU: Tabbatar da kasancewar 'yan wasa cikin koshin lafiya, motsa jiki da lafiyar kwakwalwa
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Masana sun ce wassanin motsa jiki da kula da lafiyar ‘yan wasa ya kunshi kula da lafiyar kwakwalwa da mu’amala da mutane da aka alakanta da samun nasara a fannin wassani, da wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Halin matsin rayuwa na ci gaba a Najeriya sakamakon samun mummunan faduwar darajar Naira
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- TASKAR VOA: Mun ji ta bakin wasu a jihar Kano inda ma masu kasuwancin gurasa sun suka yi zanga-zanga a kan tsadar kaya a kasar; Yayin da kasashen Afirka ke ci gaba da fafatawa a gasar cin kofin kwallon kafa ta nahiyar, AFCON a Ivory Coast, wata karamar gasar ta kwaikwayon AFCON ta na gudana a birin Jos na Najeriya, da wasu rahotanni
- Title
- Duniyar Amurka: Kotun Koli Ta Saurari Kara Kan Tsayawa Takarar Trump
- Runtime
- 3:48
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- To a cikin shirin, za mu yi nazari ne kan muhawarar da kotun kolin Amurka ta saurara kan karar da tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya daukaka kan ko zai iya tsaya wa takara a zaben fidda gwani na jam’iyyarsa ta Republican bayan da babbar kotun jihar Colorado ta ce ba za ta saka sunansa akan kuri’ar ba.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke...
- Title
- Shugaban Majalisar Ministocin ECOWAS, Amb. Yusuf Maitama Tuggar, ya jadada mahimmancin hadin kai
- Runtime
- 1:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ministan Harkokin Wajen Najeriya kuma Shugaban Majalisar Ministocin Kungiyar ECOWAS, Amb. Yusuf Maitama Tuggar, ya jadada mahimmancin hadin kai wajen yin sasanci ga wannan barakar don gudun jefa al’ummar kasashen Nijar, Mali da Burkino Faso cikin mumunar yanayi.
- Title
- Garin Goma Na Congo Yana Fuskantar Barazanar ‘Yan Tawaye Yayin Da Dubbai Ke Tserewa
- Runtime
- 0:44
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wani makamin roka ya fada a kusa da wata jami'a a birnin Goma na kasar Kwango a ranar Laraba yayin da wasu dubban fararen hula suka tsere daga wani sabon hare-hare na 'yan tawayen M23 wanda ke barazanar dukufar da cibiyar babban birnin kasar da ke fama da tashe-tashen hankula.
- Title
- Mutane 26 Suka Rasa Rayukansu A Wani Fashe-fashe Kusa Da Ofisoshin 'Yan Takara A Pakistan
- Runtime
- 0:37
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wasu fashe-fashe guda biyu a kusa da ofisoshin 'yan takara a lardin Balochistan na kudu maso yammacin Pakistan sun kashe mutane 26 tare da jikkata wasu da dama, a cewar jami'an yankin a ranar Laraba 7 ga watan Fabrairu, lamarin da ya kara nuna damuwa kan tsaro a jajibirin babban zabe.
Hukumomin kasar dai sun ce suna karfafa matakan tsaro a rumfunan zabe.
- Title
- Yadda masu zanga-zanga su ka yi arrangama a kan titunan birnin Dakar bayan dage zaben shugaban kasa
- Runtime
- 1:08
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- LAFIYARMU: Alkaluman cutar kansar mahaifa sun fi yawa a yankin sahel, a Zambiya, Eswatini da Malawi
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- LAFIYARMU: Wasu jihohin Amurka sun shigar da kara a kotu na tuhumar mammalakin shafukan Instagram da Facebook da tallata wa yara shafukan dake tattare da illar lafiyar kwakwalwa, da wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Tasirin ficewar kasashen Mali, Nijar Da Burkino Faso daga ECOWAS ga tattalin arzikinsu
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- TASKAR VOA: Karin haske akan ficewar kasashen Nijar, Mali da Burkino Faso daga kungiyar ECOWAS; Tsohon shigaban Amurka Donald Trump, wanda bisa dukkan alamu zai zama 'dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Republican, ya fara barazanar dakile wata yarjejeniyar gwamnatin Biden, da wasu rahotanni
- Title
- Shagulgulan Cikar VOA Hausa Shekara 45 Da Kafuwa
- Runtime
- 3:49
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A ci gaba da shagulgulan cikar VOA Hausa shekara 45 da kafuwa, ma’aikatan shashin a Washinton DC sun gudanar da ‘yar kwarya-kwaryar liyafa, wacce ta samu halartar baki daga Amurka da wakilan ofishin jakadancin Najeriya a Washington.
- Title
- Muryar Amurka Ta Na Kan Gaba Wajen Fito Da Al’adu Na Mutanen Najeriya – Ministan Yada Labarai
- Runtime
- 2:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ministan yada labarai na Najeriya, Mohammed Idris ya yi tsokaci a game da tasirin sashin Hausa na Muryar Amurka.
- Title
- Hira Da Abdourahamane Mai Hula Wanda Ya Yi Shekaru 60 Yana Sauraren Muryar Amurka
- Runtime
- 4:40
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Yamai na jamhoriyar Nijar, Abdourahamane Mai Hula, wanda ya ke cikin masu sauraren sashin Hausa na Muryar Amurka tun lokacin da aka bude shashin shekaru 45 da suka gabata, ya yi tsokaci game da cikar Muryar Amurka shekara 45 da kafuwa.
- Title
- Muryar Amurka, Murya Ce Da Mutane Da Dama A Afirka Ke Amfani Da Shi - Ministan Zongo a Ghana
- Runtime
- 2:15
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ministan Zongo a Ghana, Ben Abdallah Banda ya tsokaci a game da cikar Muryar Amurka shekara 45 da kafuwa.

- Hira Da Dr Adam Dawud Game Da Amfani Da Ganyen Wiwi Wajen Warkar Da Marasa Lafiya
- Runtime
- 4:58
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr Adam Dawud, kwararre da ke aiki da Bankin Duniya a Najeriya, ya kuma yi karin bayani a game da amfani da ganyen wiwi wajen warkar da marasa lafiya.
- Title
- Hira Da Abdourahamane Mai Hula Wanda Ya Yi Shekaru 60 Yana Sauraren Muryar Amurka
- Runtime
- 4:40
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Yamai na jamhoriyar Nijar, Abdourahamane Mai Hula, wanda ya ke cikin masu sauraren sashin Hausa na Muryar Amurka tun lokacin da aka bude shashin shekaru 45 da suka gabata, ya yi tsokaci game da cikar Muryar Amurka shekara 45 da kafuwa.
- Title
- Masu Fafutuka A Namibia Sun Bukaci Hallata Amfani Da Wiwi A Harkar Kula Da Lafiya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Bisa bayanan WHO, wasu jerin bincike da aka gudanar sun nuna cewa ganyen tabar wiwi yana da tasiri a fannin maganin cututtuka daban-daban, daga cikin su, har da yanayin tashin zuciya da ammai.
- Title
- SABON SHIRI: Labarun Mako: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafafen Yada Labarai
- Runtime
- 2:57
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- SABON SHIRI: Labarun Mako sabon shiri ne da zai rika waiwayen manyan batutuwa da suka mamaye kafafen yada labarai a ko wani mako.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashi...
- Title
- Masu Fafutuka A Namibia Sun Bukaci Hallata Amfani Da Wiwi A Harkar Kula Da Lafiya
- Runtime
- 5:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Bisa bayanan WHO, wasu jerin bincike da aka gudanar sun nuna cewa ganyen tabar wiwi yana da tasiri a fannin maganin cututtuka daban-daban, daga cikin su, har da yanayin tashin zuciya da ammai, sannan afannin cututtuka masu tsanani kuma, sun hada da cututtuka kamar cutar sankara wato Kansa da AIDS, cuta mai karya garkuwar jiki.
- Title
- Muryar Amurka Ta Na Kan Gaba Wajen Fito Da Al’adu Na Muatanen Najeriya – Ministan Yada Labarai
- Runtime
- 2:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ministan yada labarai na Najeriya, Mohammed Idris ya yi tsokaci a game da tasirin sashin Hausa na Muryar Amurka.
- Title
- Bikin Sashin Hausa Na Muryar Amurka Yayin Cika Shekara 45 Da Kafuwa
- Runtime
- 3:49
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Albarkacin cika shekara 45 da kafuwa, ma’aikatan Muryar Amurka a Washington sun gudanar da wata liyafa, a inda babban bako mai jawabi kuma malami a jami’ar California ya ce mutane na son kasancewa da VOA Hausa ne saboda suna son samun labarai na gaskiya.
- Title
- Hira Da Wata 'Yar Shekara 9 Mai Tsalle-tsallen Gymnastics
- Runtime
- 1:33
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Adeela Adedeji mai shekaru 9, yarinya ce 'yar arewa mai wasan tsalle-tsallen gymnastics
- Title
- Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA) ya cika shekaru 45 da fara watsa shirye-shiryensa
- Runtime
- 13:00
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A ranar 21 ga watan Janairun 1979 ne aka bude sashen wanda ake saurare a sassa daban-daban na duniya.
- Title
- Ana Amfani Da Mutum Mutumi A Taiwan Don Gano Saurayen Da Ke Dauke Da Zazzabin Dengue
- Runtime
- 3:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Masu bincike a Taiwan suna amfani da wani mutum mutumi na musamman don gano saurayen da ke dauke da kwayoyin cutar virus da ke yada cutar zazzabin dengue.
- Title
- Gambia ta samu mace-mace mafi yawa a tarihi na masu kaurar mutane ta barauniyar hanya
- Runtime
- 3:55
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- An samu kimanin mutane ashirin da suka mutu tsakanin watan Oktoba da Nuwamban bara a yunkurin ketara tekun Atilantika zuwa Turai. Maikatar Shigi da ficin kasar ta ce ta na farautar masu fasakaurin masu zuwa ciranin ta barauniyar hanya.
- Title
- Yan Kwangila Da Injiniyoyin Najeriya Na Kukan Cewa Kamfanonin China Na Hana Su Samun Manyan Ayyuka
- Runtime
- 3:22
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- China ita ce kan gaba cikin kasashen waje dake ayyukan gine gine a Najeriya, a cewar ofishin jakadancin Chinan a Abuja, sai dai ‘yan kwangila da injiniyoyi na Najeriyar su na kukan cewa kamfanonin kasar Chinan su na hana su samun manyan ayyuka.
- Title
- Hira Da Dr. Muhammad Mustapha, Kwararre A Asibitin Koyarwa Na Jami’ar Maiduguri Kan Maleriya
- Runtime
- 5:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr. Muhammad Mustapha kwararre a asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri, ya yi mana bayani a game da matakan da Cape Verde ta bi wajen cimma wannan nasara ta kawar da cutar maleriyar.
- Title
- Najeriya Ta Shiga Yarjejeniyoyin Kasa Da Kasa Don Kawo Karshen Cin Zarafin Mata Ta Hanyar Lalata
- Runtime
- 3:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Najeriya ta sanya hannu a yarjejeniyoyin kasa da kasa da dama na kawo karshen cin zarafin mata ta hanyar lalata da kuma a cikin gida. Sai dai duk da haka, matsalar na ci gaba. A yanzu, wasu a kasar na kiran a kafa sabbin dokoki na hukunta masu aikata laifin.
- Title
- Cigaban Hira Da Dr Yahuza Getso, Masanin Tsaro A Najeriya Game Da Biyan Kudin Fansa
- Runtime
- 5:16
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A hirarsa da Muryar Amurka¸ Dr Yahuza Getso ya ce yin maganar kudin fansar musanman a shafukan sada zumunta bai dace ba.
- Title
- Kenya Sun Kara Kaimi Wajen Sa Ido Akan Yaduwar Sauro
- Runtime
- 4:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Akalla mutane dubu 10 suke rasa ransu a duk shekara sakamakon cutar Malariya a bisa bayanan cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Amurka.
- Title
- Hira Da Dr Yahuza Getso, Masanin Tsaro A Najeriya Game Da Biyan Kudin Fansa
- Runtime
- 5:41
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Matsalar Garkuwa Da Mutane Domin Kudin Fansa Ta Tilsatawa Mutane Da Yawa Guduwa Daga Jos
- Runtime
- 3:36
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- TASKAR VOA: Matsalar Satar Mutane Domin Neman Kudin Fansa A Najeriya Ya Zama Ruwan Dare
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Duk da matakai da ake cewa ana dauka don samar da tsaro,
ana ci gaba da samun matsalar satar mutane don kudin fansa a wasu sassan kasar, ciki har da Abuja babban birnin tarayyar kasar.
- Title
- LAFIYARMU: Cape Verde Ta Cimma Gagarumar Nasarar Kawar Da Cutar Malaria
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayana cewa kasar Cape Verde ta yi nasarar kawar da cutar Malariya.
Kasar ta zama ta 3 a nahiyar Afirka da aka tabbatar da nasasrar kawar da cutar bayan kasar Mauritius a shekara ta 1973 da Algeriya a 2019.
- Title
- Matsalar Satar Mutane Domin Neman Kudin Fansa A Najeriya Ya Zama Ruwan Dare
- Runtime
- 1:16
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Murnar Cika Shekaru 45 Da Kafuwa Na Sashen Hausa Na Muryar Amurka
- Runtime
- 1:38
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Dokar Hana Lefe A Jihar Kano Ya Tada Hazo a Kafar Sada Zumunta
- Runtime
- 5:34
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Shirye-Shiryen Ghana Zuwa Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka AFCON
- Runtime
- 3:10
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ghana dai ta dauki kofin wannan gasa ta Afcon sai hudu, sai dai a shekarun baya bayan nan, kasar ba ta taka rawa sosai a gasar. Hamza Adams ya aiko mana da wannan rahoto a game da shirin kasar a bana.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. S...
- Title
- Shirye-Shiryen Super Eagles, Dake Wakiltar Najeriya, Gabanin Gasar AFCON
- Runtime
- 3:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Abuja, Alhassan Bala, ya duba wasu daga cikin shirye shiryen kungiyar Super Eagles dake wakiltar Najeriya a gasar AFCON ta 2023.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka sha...
- Title
- Abin Da Wasu ‘Yan Najeriya Ke Cewa Game Da Fafatawar Najeriya a Gasar AFCON
- Runtime
- 1:17
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- An Gudanar Da Bincike Kan Yiwuwar Basirar AI Ta Maye Gurbin Dan Adam Wurin Gano Cutar Kansar Mama
- Runtime
- 4:30
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Masu bincike sun ce sakamakon farko da ya biyo bayan binciken da aka kammala akan amfani da basira ta AI wajen daukan hoto don gano cutar kansar mama a watan Agustan 2023, ya nuna cewa ba a kai matakin da na’urar za ta maye gurbin mutanen dake daukan hoton don gano cutar ba tukunna.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a k...
- Title
- Kwararru Na Amfani Da Kwayoyin Halita Don Samar Da Magunguna Da Suka Dace Da Yanayin Jiki
- Runtime
- 4:05
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Tsarin maganin cututtuka ta hanyar amfani da kwayoyin halittun dan adam wato DNA wajen samar da maganin da zai dace da yanayin jiki tare da la’akari da irin cutar da ake fama da ita, yana dada samun karbuwa a ‘yan shekarun bayan nan a cewar kwararru a asibitin jami’ar Utah da ke kasar Amurka.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bib...