VOA Hausa
Yadda ‘Yan Takarar Lambar Karramawa Ta Academy Karo Na 96 Ta Kasance
- Title
- Yadda ‘Yan Takarar Lambar Karramawa Ta Academy Karo Na 96 Ta Kasance
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- An zabi fim din nan mai suna “I.O Capitano” na mai ba da umarnin nan dan kasar Italiya Matteo Garrone, a cikin takarar lashe lambar karramawa ta rukunin fitaccen fim mai ba da labari na kasa-da-kasa na Oscar.
- Title
- Yadda Aka Gudanar Wasan Al’adun Gargajiya Na Rigata Na Wannan Shekara A Birnin Yawuri
- Runtime
- 4:29
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shigowar turawa a wasu yankunan Nahiyar Afirka ya yi sanadiyyar bacewar wasu al'adu sannu a hankali.
Sai dai duk da haka, wasu yankuna suna kokarin farfado da al'adunsu na gargajiya tare da nuna muhimmancin su ga jama'a, kamar yadda Daular Yawuri ta jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya ta yi a watan Fabrairu, inda ta gudanar da bikin al'adu na mutanen yankin da ake kira Rigata.
- Title
- Yadda ‘Yan Takarar Lambar Karramawa Ta Academy Karo Na 96 Ta Kasance
- Runtime
- 4:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- An zabi fim din nan mai suna “I.O Capitano” na mai ba da umarnin nan dan kasar Italiya Matteo Garrone, a cikin takarar lashe lambar karramawa ta rukunin fitaccen fim mai ba da labari na kasa-da-kasa na Oscar.
- Title
- A kasar Afirka ta Kudu wasan hawan allon taya na ci gaba da samun gagarumin ci gaba
- Runtime
- 2:47
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A can baya maza ne suka yi kaka-gida a cikin wasan na hawan allon taya, sai dai a yanzu tana jan hankalin dimbin mata da suke shiga yin wasar.
- Title
- Babban Bikin Karramawa Na Mata Mawaka Na Shekara-Shekara Ya Karrama Wasu Mata Mawaka
- Runtime
- 1:34
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Mawaka 9 ne daga sassa daban-daban na duniya aka karrama a bikin na bana, wadanda kuma suka wakilci rukunoni daban-daban. Sun hada da mawakiya ‘yar kasar Australia Kylie Minogue, da Ice Spice daga New York, da mawakiyar Afrobeats daga Najeriya TEMS, wadda ta lashe babbar lambar yabo ta fitacciyar mawakiya ta wannan shekara.
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Su Ka Mamaye Kaffafen Yada Labarai
- Runtime
- 4:37
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- LAFIYARMU: Nazari Akan Mahimmiyar Rawar Da Mata Suke Takawa A Fannin Kula Da Lafiya A Fadin Duniya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wasu mata masu aikin jinya a Najeriya sun bayyana abubuwan da suke alfahari da su a aikinsu, da kuma kalubale da suke fuskanta; Mun tattauna da wata mai fafutuka a Nijar game da hanyoyin shawo kan kalubalen da mata ke fuskanta a bangaren kiwon lafiya, da wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Nasarorin Da Mata Ke Samu Da Kuma Kalubalen Da Suke Fuskanta A Kasashen Afirka
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Hira da wata mai fafutuka akan albarkacin zagayowar ranar mata ta duniya; a birnin Jos na Najeriya wata mata ta dukufa koyawa mata sana’o’i da karfafa su don ganin sun iya shawo kan kalubalen da zai iya hana su cimma muradunsu, da wasu rahotanni
- Title
- Ranar Mata Ta Duniya: Mata A Maiduguri Sun Koka Kan Irin Kalubale Da Suke Fuskanta
- Runtime
- 3:14
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ranar 8 ga watan Maris din kowace shekara, ranace da Majalsar Dinkin Duniya ta ware domin maata.
Muryar Amurka ta ji ta bakin wasu mata a birnin Maiduguri, kan irin hanyoyin da za a bi don ganin an samar da canji a rayuwar mata.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamar...
- Title
- Ranar Mata: Ina Jin Dadin Ganin Wadanda Suka Samu Horaswa A Wurina Sun Samu Aiki - Aisha Kwakwu
- Runtime
- 2:37
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Duniyar Amurka: Shirin Da Ke Nazari Kan Al’amuran Da Ke Faruwa A Amurka, Maris 7, 2024.
- Runtime
- 11:29

- Dawowar Sheikh Aminu Daurawa Kan Mukaminsa Na Shugaban Hukumar Hisbah
- Runtime
- 3:37

- Shin Kun San Me Ake Nufi Da Gagarumar Talata A Siyasar Amurka?

- Tashin Hankalin Da Mutanen Da Mayakan Boko Haram Suka Yi Garkuwa Da Su A Najeriya Suka Shiga
- Runtime
- 4:52
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- An mayar da wani dan takaitaccen labari da aka rubuta domin nuna irin tashin hankalin da mutanen da mayakan Boko Haram suka yi garkuwa da su a Najeriya suka shiga, zuwa wani gajeren wasan kwaikwayo. Fim din mai suna “A Battered Life”, wanda Fatima Aliko Mohammed ta rubuta, yana kokarin ba da labarin rikicin Boko Haram daga bakin mutanen da lamarin ya rutsa da su, a maimakon mayakan. Dubun-dubatar mutane ne suka rasa rayukansu yayin da wasu miliyoyi suka rasa matsugunansu sakamakon rikicin Boko Haram. Fatima ta bayyana dalilin da ya sa ta shirya wannan fim din.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3Elb...
- Title
- Mati Diop Ta Zama Darakta Bakar Fata Ta Farko Da Ta Lashe Lambar Yabon ‘Golden Bear’
- Runtime
- 2:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Fim din da ke ba da labari mai suna “Dahomey” na Bafaranshiya ‘yar asalin kasar Senegal mai shirya fina-finai Mati Diop, ya lashe babbar lambar yabo mafi girma a bikin baje kolin fina-finai ta Berlin. Ta kasance darakta bakar fata ta farko da ta taba lashe lambar yabon ta Golden Bear. Ta karbi kyautar ne a dandalin bikin daga hannun Lupita Nyongo, bakar fata ta farko da ta jagoranci alkalan takara a bikin karramawar.
Fim din mai ba da labari, ya yi duba ne kan ayukan fasaha 26 da sojojin gwamnatin mulkin mallaka na Faransa suka sace daga daular masarautar ta Afirka ta yamma a shekarar 1892, da kuma tasirin dawo da su zuwa Benin daga Paris. Bayan kammala bikin, Mati Diop ta bayyana yadda take ji game da samun lambar yabon.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagr...
- Title
- Yadda Matashi Ya Rungumi Wasan Dambe A Kasar Congo
- Runtime
- 2:54
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A kasar Jamhuriyar Congo, wani matashi a unguwar Fond Tie-Tie da ke birnin Ponte Noire, ya rungumi wasar dambe a matsayin babban abin sha’awa. Ya ce babban burinsa shi ne wata rana ya kasance babban zakaran dambe mai wakiltar al’ummarsa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, ...
- Title
- Dardumar VOA: Ukubar Da Mutanen Da Boko Haram Suka Yi Garkuwa Da Su Suka Shiga
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A cikin shirin na wannan makon, wata ‘yar wasan kwaikwayo Bafaranshiya ‘yar asalin kasar Senegal Mati Diop ta kafa tarihi a bikin baje kolin fina-finai na Berlin. An mayar da wani takaitaccen labari kan irin ukubar da mutanen da boko Haram suka yi garkuwa da su a Najeriya suka shiga ya zuwa wani gajeren fim. Mun ziyarci kasar Jamhuriyar Congo, inda wani matashi a birnin Pointe Noire ya rungumi wasan dambe. Mun kuma leka masana’antar fina-finai ta Kannywood don kalato muku irin wainar da ake toyawa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashe...
- Title
- Karin Bayani Da Shugaban Kungiyar ECOWAS Yayi Game Da Takunkuman Da Aka Dagewa Nijar
- Runtime
- 1:24
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A karshen wani taron gaggawa da kungiyar ta yi a Abuja, shugaban hukumar ta ECOWAS Omar Alieu Touray, ya yi karin bayani a game da takunkuman da aka dagewa Nijar din.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labara...
- Title
- Hira Da Dr Sani Yahayya Janjuna Akan Yadda Dage Takunkumin ECOWAS Zai Shafi Nijar
- Runtime
- 5:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shin ko yaya dage takunkumin zai shafi sanarwar da Nijar ta yi na ficewa daga kungiyar ta ECOWAS? Kuma shin mecece makomar shugaba Mohamed Bazoum da sojojin suka hambarar kuma suke tsare da shi? Yusuf Abdullahi ya tattauna da Dr. Sani Yahayya Janjuna, wani mai sharhi a Yamai.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya...
- Title
- Abin Da Mazaunin Maradi Ke Cewa Dangane Da Dage Takunkumin ECOWAS A Nijar.
- Runtime
- 3:07
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Bayan sanarwar dage takunkumin na ECOWAS, mutane a Nijar sun yi ta murna, inda suke fatan kunci da suka shiga a dalilin takunkumin, zai zo karshe. Yusuf Abdullahi ya aiko mana da wannan rahoto game da abin da wasu ke cewa a Maradi, dake da iyaka da Najeriya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Gh...
- Title
- Ra'ayoyin Jama'a Kan Murabus Da Sheikh Aminu Daurawa Yayi Daga Mukaminsa Na Shugaban Hukumar Hisabh
- Runtime
- 7:09
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Su Ka Mamaye Kaffafen Yada Labarai 03/02/2024
- Runtime
- 4:26

- Abin Da Mutane Suka Sani Dangane Da Dakile Nonor 'Ya Mace
- Runtime
- 2:42
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Mun nemi jin ta bakin wasu a jihar Kaduna kan wannan ta’adar dakile girman nono ‘ya mace da kuma abin da ya kamata a yi don kawo karshenta. Ga abin da suka sheda mana
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-...
- Title
- Matsalolin Dakile Girman Nonor 'Ya Mace A Najeriya Da Kamaru
- Runtime
- 4:26
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Masu sa ido sun ce breast ironing wani nau’in cin zarafin yaya mata ne da ke janyo radadi mai tsanani, lalata hallita, wanda ke kaiga kamuwa da cututtuka da kuma dimuwa. Galibi wannan al’ada ce da aka santa a nahiyar Afirka inda mata akalla miliyan 3.8 suke fuskanta a tsakanin Kamaru da Najeriya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar ...
- Title
- Hira Da Dr Yunus Habeeb Yunus Kan Dakile Girman Nonor ‘Ya Mace
- Runtime
- 6:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr. Yunus Babeeb Yunus, wani babban likita ne a asbitin kwararru na jihar Borno dake Maiduguri, ya yi bayani a game da haduran da ke tattare da wannan al’adar dakile girman nono ‘ya mace da abubuwan da suka dace ayi don taimakawa wadanda suka fuskance ta.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, ...
- Title
- Duba Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya Da Tare Motocin Dakon Abinci
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, ‘yan Najeriya na ci gaba da kokawa da tsadar rayuwa, lamarin da ya sa NLC a kasar yin zanga-zangar neman hukumomi su dauki matakan saukake rayuwa.
Mawuyacin hali da ake ciki a Najeriyar ya sa mutane a wasu wurare tare motocin abinci tare da yin warwaso.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibi...
- Title
- LAFIYARMU: Duba Akan Ta’adar Dakile Girman Nonor ‘Ya Mace
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shirin Lafiyar Mu na wannan makon zai mai da hankali ne a game da ta’adar dakile girman nono ‘ya mace ko batar da nonon baki daya wanda ke tattare illa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-dumins...
- Title
- Hira Da Dakta Faruk Bibi Faruk Akan Matsalar Tsadar Rayuwa A Najeriya
- Runtime
- 5:45
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- To shin ko wannan zanga-zanga da kungiyar kwadago ta kira za ta sa al’amura su canja, kuma ko da gaske manufofin asusun lamuni na IMF da Bankin Duniya da Najeriya ke amfani da su, sun taimaka wajen shiga wannan yanayi? Wasu daga cikin tambayoyin da muka yiwa Dr Faruk Bibi Faruk kenan, malami a Jami’ar Abuja.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da...
- Title
- Tsadar Rayuwa: Mazauna Garin Dikwa Sun Yi Zanga-Zanga A Jihar Borno
- Runtime
- 3:48
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A jihar Borno a Najeriyar, halin matsin rayuwa ya sa mazauna garin Dikwa yin zanga-zanga, inda daruruwan mutane suka fito da nufin shiga daji don cin duk irin ganyen da suka ci karo da shi. Kazalika, mutanen garin sun ce yunwa na barazanar ingiza wasunsu shiga kungiyar Boko Haram.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Na...
- Title
- Yadda Kungiyar Kwadago Ta Gudanar Da Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Abuja
- Runtime
- 3:42
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wasu bidiyoyi da suka rika yawo a shafukan sada zumunta a farkon mako sun nuna yadda mutane dake zanga-zangar tsadar rayuwa a wasu wurare suka rika fasa runbunan abinci da tare motocin dakon abinci suna warwaso, abin dake nuna irin halin da ale ciki a kasar.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, K...
- Title
- Duniyar Amurka: Shirin Da Ke Nazari Kan Al’amuran Da Ke Faruwa A Amurka, Maris 1, 2024.
- Runtime
- 6:48
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Dalilin Yawaitar Shiga Mata Cibiyar Horar Da Fina-Finai Ta Somalia
- Runtime
- 2:57
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wadanda suka kirkiro cibiyar horar da fina-finai ta Somalia sun ce ana samun yawaitar shigar mata a harkar ta fina-finai ta Mogadishu. Abdiaziz Barrow ya zanta da wasu mata da ke ba da gudummuwa wajen haska tarihin kasar su, a cikin wannan rahoto da ya aiko daga babban birnin kasar Somalia,
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a k...
- Title
- Takaitaccen Tarihin Rijiyar Kusugu Da Ke Arewacin Najeriya
- Runtime
- 5:10
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dardumar VOA ta leka birnin Daura na jihar Katsina a arewacin Najeriya, inda rijiyar Kusugu ta ke. Rijiyar ta kusugu dai ta na da dimbin tarihi wanda ake alakantawa da Bayajidda, wani jarumin maza da ake ta’allakawa da tarihin asalin Hausawa, wanda kuma ake cewa ya kashe wata macijiya da ke hana mutane diban ruwar rijiyar ta Kusugu in ba ranar Juma’a ba. Salisu Isah na Kwari, daya daga cikin masu kula da rijiyar ta Kusugu, ya ba mu takaitaccen tarihin yadda abin ya kasance.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (V...
- Title
- An Sadaukar Da Cibiyar Fasaha Domin Koya Wa ‘Yan Gudun Hijira Rawa A Malawi
- Runtime
- 3:26
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- An sadaukar da cibiyar fasahar kirkira ta Salama Afirka da ke sansanin ‘yan gudun hijira mafi girma na Dzalenka a kasar Malawi, domin koya rawa ga wasu daga cikin matasan ‘yan gudun hijra. Manufar ita ce samar da hanyoyin bunkasa al’umma ta hanyar koyar da dabarun rawa da wake-wake.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasa...
- Title
- Yadda Aka Gudanar da Zanga Zangar Matsin Tattalin Arziki A Legas
- Runtime
- 1:08
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Yadda Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga A Abuja Tsakamakon Tsadar Rayuwa
- Runtime
- 3:11

- Dardumar VOA: Duba Akan Rijiyar Kusugu Da Cibiyar Fasahar Kirkira Ta Salama
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A cikin wannan shirin mun ziyarci cibiyar fasahar kirkira ta Salama Afirka da ke sansanin ‘yan gudun hijira na Dzaleka a kasar Malawi. A Najeriya kuma, mun leka garin Daura na jihar Katsina don jin dalilin da ya sa rijiyar nan ta Kusugu ta yi fice, har mutane daga sassan duniya suke kai ziyarar gani da ido. Sannan mu na dauke da wasu labaran abubuwan da ke daukar hankali a fagen nishadi da fina-finai.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kaf...
- Title
- Dan Canji Baya Boye Dala, Ita Gwamnati Ta San Masu Boye Dala - Shugaban Kungiyar ‘Yan Canji
- Runtime
- 4:31
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A hirar sa da Muryar Amurka kan halin da suka shiga sakamakon matakin gwamnati game da harkar canji a Najeriya da kuma samamen da jami’an hukumar EFCC suka kai kasuwar canji da ke Abuja inda suka kama kimanin mutane 107 masu sana’ar canji da ke tsare a hanun su a halin yanzu, shugaban kungiyar ‘yan canji da ke Abuja ya bayyana da cewa su ‘yan canji ba sa boye dala kuma gwamnati ta san masu boye dala.
- Title
- Hira Da Babbar Sojar Amurka Wacce Iyayenta Suka Fito Daga Najeriya Da Zimbabwe
- Runtime
- 11:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A kasar Amurka, Fabrairu, wata ne da al’ummomi daban daban ke tunawa da gwagwarmayar mutane bakar fata a kasar. Daga cikin jerin rahotanni da Muryar Amurka ta yi a game da wannan, Grace Oyenubi ta ziyarci Birgediya Janar Amanda Azubuike, wata babbar sojar Amurka a Kentucky, wacce iyayenta suka fito daga Najeriya da kuma Zimbabwe don jin labarin yadda ta samu wannan nasara.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Insta...
- Title
- Yadda Kasar Nijar Ke Kokarin Karfafa Yawon Bude Ido A Kasar
- Runtime
- 2:56
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Hukumomin Jamhuriyyar Nijar su na kokarin farfado da ayyukan yawon bude ido a kasar ta hanyar karfafa gwiwar mazauna kasar su rika ziyartar wuraren yawon bude ido da ake da su, a maimakon dogaro da baki ‘yan kasashen waje.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da J...
- Title
- Yadda Kamfanonin China Ke Karbewa Na Kasar Zambiya Ayyukan Da Suka Saba Samu
- Runtime
- 3:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kamfanonin aikin gine-gine a Zambia sun ce kamfanonin kasar China suna shiga cikin harkokinsu har ma suna karbe ayyukan da suka saba samu. Sun ce irin wannan gogayya ta tilasta wa wasu kamfanonin cikin gida a Zambiyar daina aiki.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire...
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Su Ka Mamaye Kaffafen Yada Labarai 02/24/2024
- Runtime
- 4:28
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Yadda Ake Kokarin Magance Ciwon Zuciya Da Kirkirarriyar Basirar AI A Kasar Mali
- Runtime
- 3:30
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kwararru sun ce kama daga gano cutar zuwa maganin ta, kirkirarriyar fasahar AI tana dada taka mahimmiyar rawa wajen taimakawa likitoci su dada fahimtar yadda za su yi maganin cututtukan zuciya, wadanda suka kasance mafiya girma dake kashe mutane a fadin duniya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghan...
- Title
- Kasar Brazil Ta Kaddamar Da Gangamin Rigakafin Cutar Zazabin Dengue
- Runtime
- 3:10
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kasar Brazil ta kaddamar da gangamin rigakakin cutar zazabin dengue a daidai lokacin da kasar ta ke samun hauhawar kamuwa da cutar. A bisa bayanan ma’aikatar lafiyar kasar, Brazil ta samu hauhawar cutar da kusan ninki 5 cikin makonni 5 cikin wannan shekarar, wanda ya zarta na shekarar da ta gabata.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar...
- Title
- Duba Akan Cututtukan Zuciya Da Dakta Amina Jaafar
- Runtime
- 6:38
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr. Amina Jaafar, babbar jami’a a sashen kula da cututtukan zuciya a cibiyar kula da lafiya ta kasa da ke Abuja a Najeriya, ta yi bayani akan cututtukan zuciya da tasirin su a nahiyar Afirka.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gab...
- Title
- Yadda Faduwar Darajar Naira Ya Shafi Marasa Lafiya | VOA Hausa
- Runtime
- 4:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Matsalar tsadar rayuwa sakamakon faduwar darajar Naira da ake ci gaba da fama da ita a kasar ta shafi bangarori da dama. A wannan rahoto da Baraka Bashir da aiko mana daga Kano, mun duba yadda matsalar ta shafi wasu marasa lafiya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoir...
- Title
- Yadda Banakase Ke Koyawa Wasu Masu Nakasa Sana'ar Dogaro Da Kai
- Runtime
- 3:41
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Najeriya, ba a cika ba rayuwar mutane masu nakasa kulawar da ta kamata ba, abin da ke sa da damansu komawa barace-barace, duk da illolin da hakan ke da shi. A jihar Kaduna dake arewacin kasar, wani mai fama da nakasa, ya na nunawa al’umma cewa ba duka aka zama daya ba, domin baya ga kama sana’ar yi, ya na kuma koya wa wasu masu nakasar sana’ar dogaro da kai. Fatima Saleh Ladan ta aiko mana da wannan rahoto daga Kaduna.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafi...
- Title
- Duniyar Amurka: Shirin Da Ke Nazari Kan Al’amuran Da Ke Faruwa A Amurka, Fabrairu 23, 2024.
- Runtime
- 4:31
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Kwamandan Hukumar Hisbah Na Nan Daram
- Runtime
- 4:31
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Mun tuntubi hukumar Hisbah inda matakaimakiyar kwamandan Hisbah Dr Khadija Sagir Suleman ta Musanta yin murabus na Kwamandan Jukumar Hisbah, Shiek Aminu Ibrahim Daurawa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da...
- Title
- Yadda Aka Gudanar Da Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Ibadan
- Runtime
- 1:12
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Da sanyi safiyar yau litinin ne darurruwan mutane maza da mata suka yi zanga zanga dauke da kwalaye masu rubutu iri iri suna kokawa game da tsadar rayuwa a kasar.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-d...