VOA Hausa
TASKAR VOA: Fahimtar Karin Kudin Wutar Lantarki A Najeriya
- Title
- TASKAR VOA: Fahimtar Karin Kudin Wutar Lantarki A Najeriya
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Gwamnati Najeriya ta yi karin kudin wuta da fiye da kashi 300 cikin dari, ga wadanda suke samun lantarki na sa’o’i 20 ko fiye a rana; Shekaru talatin bayan kisan kiyashi da ya auku a Rwanda, har yanzu wasu daga cikin wadanda suka kubuta daga lamarin su na ci gaba da rayuwa cikin fargaba da tashin hankali, da wasu rahotanni
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Nazari kan labaran da suka fi daukar hankali a wannan makon a Amurka
- Runtime
- 3:34
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- DUNIYAR AMURKA: Shirin da ke nazari kan labaran da suka fi daukar hankali a wannan makon a Amurka.
- Title
- Hawan Nasarawa A Jihar Kano
- Runtime
- 3:44
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr.
- Title
- Kasar Rasha Ta Aika Sojoji 100 Da Lodin Makamai Wa Nijar
- Runtime
- 1:40
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Gwamnatin rikon kwaryar jamhuriyar Nijar ta sanar da isowar wasu makamai da na’urorin kare sararin samaniyar da tace sun shigo ne albarkacin huldar ayyukan sojan dake tsakanin Nijar din da Russia.
Tashar talbijan RTN mallakar gwamnati ta gwada wani jirgin da ta ayyana a matsayin wanda ke dauke da lodin makaman da suka iso birnin Yamai tare da sojojin Rasha kimanin 100 da za su yi aikin girka wadanan makamai su kuma bai wa takwarorinsu na kasar horo akan yadda za su yi amfani da su.
- Title
- DARDUMAR VOA: Mawakiya ‘Yar Kasar Afirka Ta Kudu Tyla, Ta Fitar Da Album Din Ta Na Farko ‘Water’
- Runtime
- 1:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wakar ta mai suna “Water”, ta sami shiga cikin zafafa 10, a jadawalin zafafan wakoki 100 na Amurka haka kuma a cikin zafafa 5 na Burtaniya. Taila ta bayyana album din mai wakoki 15 a matsayin zakaran gwajin dafi. Haka kuma albam din ya kumshi mawakin gambara Travis Scott, da mawakin Najeriya Tems.
- Title
- DARDUMAR VOA: A Kasar Nijar, Wani Mawaki, Ya Bullo Da Wani Tsari Da Zai Ba Da Damar Ceto Wasu Al’adu
- Runtime
- 3:39
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ganin yadda zamani ke tasiri wajen bacewar wasu al’adun gargajiya, a Jamhuriyya Nijar, wani mawaki dan kasar, Maman Sani Mati, ya bullo da wani tsari da zai ba da damar ceto wasu al’adun kasar, musamman ma amfani da wasu kayan kade-kade na gargajiya da ke bazanar bacewa, ta hanyar bai wa matasan kasar horo kan yadda za su iya hada kayan da kansu, da kuma iya sarrafa su, inda ya fara da gurmi.
- Title
- DARDUMAR VOA: Wani Dan Ninkaya A Najeriya, Yayi Kokarin Fadakar Da Al’umma Kan Lafiyar Kwakwalwa
- Runtime
- 2:50
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Akinrodoye Samuel yayi iyo na kusan tsawon kilomita 12, wanda ya kai tsawon gada mafi girma a Legas, inda mutane da dama suke zuwa domin kashe kan su.
- Title
- DARDUMARVOA: Wata kungiya a Burkina faso ta fito da tsarin zaman lafiya tsakanin Musulmai da Kirista
- Runtime
- 2:54
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wata kungiyar Matasa a Burkina Faso ta fito da wani tsari da zai taimaka wajen karfafa zaman lafiya da hakurin zama da juna tsakanin Musulmai da Kirista a lokacin watan Ramadan da bikin Easter.
- Title
- LABARAN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafaffen Yada Labarai A Wannan Makon
- Runtime
- 3:55
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- TASKAR VOA: Matakan Da CBN Ta Dauka Na Dawo Da Darajar Naira Sun Hada Ba Biyan Bashin Dala Biliyan 7
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr. Abdulrahman Adamu Pantamee masanin tattalin arziki a Jami’ar Nizwa ta kasar Oman ya ce wannan nasara ta farfado da darajar Naira ba mai dorewa ce; Wasu masana tattalin arziki sun ce raba tallafin abinci ba shi ne matakin da yakamata a dauka don kawo karshen wahalar da ake sha a Najeriya ba, da wasu rahotanni
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Shugabannin Musulmi Sun Ki Zuwa Buda Baki A Fadar White House
- Runtime
- 4:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- Mutane 9 Sun Mutu, 934 Sun Jikkata A Girgizar Kasa Mafi Karfi Cikin Shekaru 25 A Kasar Taiwan
- Runtime
- 0:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Da farko dai an bayar da gargadin tsunami ce amma daga baya aka daga shi.
Girgizar kasar dai ta kasance ne a gabar tekun kauyen gundumar Hualien mai tsaunuka, inda girigizar kasar ta bar gine-gine a lankwashe a kusurwoyi maki 45, tare da murkushe benensu na kasa.
- Title
- Muhimmancin Kwanakin Goman Karshe Na Azumin Ramadan
- Runtime
- 2:14
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Muna Cinikin Naira Miliyan 30 Cikin Kwanaki Hudu - Mai Sana'ar Tsire A Landan
- Runtime
- 2:40
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- Tsakonnin Easter Daga Wasu Mabiya Addinin Kirista A Abuja
- Runtime
- 0:39

- Muhimmancin Easter Tare Da Fasto Ozumba Emmanuel
- Runtime
- 2:12

- DARDUMARVOA: Furani Na Ban Sha’awa A Washington Na Wannan Shekara Ya Zo Da Wani Al’amari Na Ba Zata
- Runtime
- 3:47
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yawanci lokacin bazara a nan Washington D.C. cike yake da ni’imar bishiyoyi da sauran ciyayi masu furanni kala-kala na ban sha’awa, to amma yanayin wannan shekara ya zo da wani al’amari na ba zata, sakamakon ƙarancin wadannan furannin fiye da yadda ake tsammani – wannan na nuni ne kan haɓakar tasirin sauyin yanayi.
- Title
- DARDUMAR VOA: A Los Angeles Jarumai Sun Taru Domin Kaddamar Da Sabon Fim Din Netflix “Shirley”
- Runtime
- 2:22
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A fim din Shirley, fitacciyar jaruma Regina King ta fito a matsayin mace bakar fata ta farko da aka zaba a Majalisar Dokoki
- Title
- DARDUMAR VOA: Wata Kotu A Najeriya Ta Ba Da Belin ‘Yar Tiktok Murja Kunya
- Runtime
- 1:39
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da belin Murja Kunya kan kudi naira dubu 500, tare kuma da gindaya mata wasu karin sharuda daga fitowa ko wallafa ko wane irin bidiyo a dukan kafafen social media.
- Title
- Sakonnin Wasu Kiristoci A Kano Game Da Ranar Easter
- Runtime
- 2:39
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- Muhimmancin Easter Tare Da Rabaren Lawal Ibrahim Tsanyawa
- Runtime
- 2:56

- DARDUMAR VOA: Kwararriya A Fannin Dinka Situru ‘Yar Mozambique Na Burin Baje Kolin A Kasuwar Duniya
- Runtime
- 3:18
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kwararriya a haujin dinka sitturu ‘yar kasar Mozambique, tana samar da tufafi masu jan hankali da sha’awa. Shaazia Adam tana da burin ganin kayayyakin da take samarwa sun ba da gudummuwa ga ci gaban sha’anin dinka sutura da al’adu a Mozambique.
- Title
- LAFIYARMU: Sarkakiyyar dake tattare da Surrogacy a Nahiyar Afirka, kalubale da nasarorin shi
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Surrogacy wani tsari da mace take taya wasu ma’aurata goyon ciki na samun karbuwa a kasar Kenya, da wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Sabon zababben shugaban kasar Senegal Bassirou Faye ya sha alwashin hada kan ‘yan kasar
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yadda kubutar da daliban Kuriga wanda yazo kwana guda kafin cikar wa’adin da ‘yan bindigan suka gindaya ya haifar da ce-ce-ku-ce a game da yadda aka yi a ka kubutar da su; Matsalar kwararar baki a birnin New York na Amurka ta rubanya har sau uku daga kasashen Yammacin Afirka, da wasu rahotanni
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Karyewar Gadar Baltimore Da Samame Da Jami'an TSaro Suka Kai Gidajen P.Diddy
- Runtime
- 3:37
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- Gadar Baltimore Ta Dare Bayan Wani Jirgin Ruwan Dakon Kaya Ya Yi Karo Da Ita
- Runtime
- 0:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wani jirgin ruwan mai dakon kwantena ya kutsa cikin wata babbar gada da ke Baltimore da sanyin safiyar Talata, lamarin da ya yi sanadin karyewarta a wasu wurare tare da nutsewa cikin kogin da ke kasa
- Title
- DARDUMAR VOA: Wani Mai Zane Na Amfani Da Fasahar AI A Gidan Adana Kayan Tarihin Zamani A New York
- Runtime
- 2:21
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Mai zane-zane dan Turkiyya Refik Anadol na yin "zane-zane" da "sassaken abubuwa" ta amfani da wata manhaja ta musamman don mayar da wasu bayanai wata fasaha. Ga mai fasahar dan kasar Turkiyya, kirkirarriyar fasaha wata hanya ce ta fadada abinda mutane ke gani a sha’anin fasaha, da kuma yadda suke kallonta.
- Title
- DARDUMAR VOA: Dubban Jama’a Sun Halarci Bikin Baje Kolin Fasahohin Fina-Finai A Nan Washington DC
- Runtime
- 3:16
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Bikin baje kolin fasaha na Washington D.C, wato Awesome Con, ya kuma tattara hancin masoya sama da dubu 70, a wani gagarumin bikin baje kolin fina-finai da wasannin kwaikwayo na nishadantarwa har ma da wasannin ‘yar tsana.
- Title
- DARDUMAR VOA: Tauraruwar WNBA Jewell Loyd Ta Tuna Da Alakar Ta Da Gwarzon Ta Kobe Bryant
- Runtime
- 2:50
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A taron BAL4HER na wannan shekara mahalarta sun yi magana game da haɓaka ƙwarewar jagoranci na ‘ƴan mata, kwarin gwiwa, da mutuntaka ta hanyar wasan ƙwallon kwando.
- Title
- DARDUMAR VOA: Hira Da Mawaki Kuma Dan Siyasa Bobi Wine Kan Da Fim Din Sa “The People’s President”
- Runtime
- 2:29
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dan siyasar Uganda, Kyangulanyi wanda aka fi sani da Bobi Wine ya ce zaben fim dinsa, The People’s President domin takarar lambar yabo, ya taimaka wajen janyo hankalin duniya kan gwagwarmayar da yake yi ta samar da sauyin dimokaradiyya a kasarsa.
- Title
- DARDUMAR VOA: An Kammala Gasar Kwallon Kwando Ta Afirka a Dandalin Wasanni a Afirka ta kudu
- Runtime
- 1:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kungiyoyin FUS Rabat da Petro de Luanda sun sami tsallakewa zuwa matakin wasannin ya da kanin wani. Bari mu duba yadda mawaka ciki har da Musa Keys, da Daliwonga da sauransu, suka nishadantar da jama’a kafin soma wasan da hutun rabin lokaci.
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafaffen Yada Labarai
- Runtime
- 5:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- LAFIYARMU: Ana Fuskantar Kalubalen Masu Bada Jini Kyauta A Nahiyar Afirka
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr. Hajar Mamman Nassir, kwararriyar likita a Najeriya ta yi bayani a game da kalubalen samun masu bada jini kyauta da matakan da za a iya dauka don samar da wadatacen jini a cibiyoyin lafiya; Kasar Zambia ta karbi kashin farko na maganin rigakafi daga kamuwa da cutar HIV mai karya garkuwar jik, da wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Matsala sace dalibai a Arewacin Najeriya abu ne dake ta faruwa na tsawon shekaru
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Biyo bayan umurnin shugaba Tinubu na gaggauta ceto daliban Kuriga sama da 280, babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya ce sojoji sun dukufa wajen ganin an ceto daliban da kuma hukunta ‘yan bindigan da ke wannan aika-aika, da wasu rahotanni
- Title
- Yadda Mazauna Nijar Suka Nuna Farin Cikinsu Dangane Da Bude Iyakokin Nijar Da Najeriya
- Runtime
- 1:15
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Shugaba Biden Ya Yafe Wa Dubban Ma'aikatan Gwamnatin Bashin Tallafin Kudi
- Runtime
- 4:45

- Yadda Mazauna Kajuru Station Ke Kokawa Kan Harin 'Yan Bindiga
- Runtime
- 1:29

- Yadda Sa'anar Zane-Zane Ke Kara Bunkasa Da Karbuwa A Tsakanin Matasan Arewacin Najeriya
- Runtime
- 4:05
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- DARDUMAR VOA: Yadda Aka Gudanar Da Bikin Karramawa Na Academy Karo Na 96 | VOA Hausa
- Runtime
- 2:15
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A bikin karramawa na Academy karo na 96 na wannan shekara an ga jarumai a cikin fita ta kece raini da tufafi iri daban-daban da ke kyalkyali da daukar ido.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labara...
- Title
- DARDUMAR VOA: An Soma Gasar Lig Ta Kwallon Kwando Ta Afirka Karo Na 4 A Kasar Afirka Ta Kudu
- Runtime
- 2:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- An bude gasar League ta kwallon Kwando ta nahiyar Afirka a ranar Assabar, a dandalin wasanni na SunBet da ke birnin Pretoria na kasar Afirka ta Kudu, inda kungiyoyi 4 daga nahiyar za su fafata wasanni 22 a kashin farko na gasar da ake kira Kalahari Conference.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen...
- Title
- A Ofisoshin Jakadancin Washington DC, Madafa 23 Sun Shirya Girke-Girke Daga Kasashensu Daban-Daban
- Runtime
- 4:59
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A cikin gasar dafa abinci ta ofisoshin jakadanci da ke Washington D.C. ta wannan shekara, gasar nishadi da karfafa abokantaka – madafa abinci 23 suka shirya dan karen girki daga kasashen su daban-daban, tun daga nahiyar Afirka, da Asia har ya zuwa Kudancin America.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a k...
- Title
- DARDUMAR VOA: Yadda Aka Gudanar Da Gasar Harbin Kibau A Birnin Mogadishu | VOA Hausa
- Runtime
- 2:21
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A birnin Mogadishu babban birnin kasar Somalia mai fama da rikice-rikice, dattawa kan tattaru a kowace rana a gundumar Bondere, domin gasar harbin kibau. Gasar dai wani sashe ne na al’adun kasar masu dadadden tarihi.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Co...
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Su Ka Mamaye Kaffafen Yada Labarai
- Runtime
- 4:21
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- LAFIYARMU: A bayanan wani asibitin Amurka akalla kaso 10% na al’ummar duniya ke fama da insomnia
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kaso 25% da al’ummomin da suke karkara a Eswatini ba sa samun tsaftattacen ruwan sha bisa bayanan Charity Water Aid. Sannan wani kaso 40% na wadannan al’ummomin ba su ma da ruwan baki daya, da wasu rahotanni
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’...
- Title
- TASKAR VOA: A watan Ramadan ba kawai ci da sha ne Musulmai ke kaurace wa ba, akwai wasu abubuwa
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yakin da Isra’ila ke yi a Gaza ya sa mutanen yankin azumi cikin mawuyacin hali, yayin da kuma ake kara samun fargaba musanman a Gabashin Jerusalem inda masallacin birnin Qudus yake; Gwamnatoci da wasu masu hali a Najeriya su na ci gaba da rabawa mutane kayan abinci don rage musu radadin rayuwa, da wasu rahotanni
- Title
- Duniyar Amurka: Shirin Da Ke Nazari Kan Al’amuran Da Ke Faruwa A Amurka
- Runtime
- 5:27
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Matakan Da Muka Dauka Na Inganta Tsaro A Jihar Nassarawa – Gwamna Abdullahi Sule
- Runtime
- 6:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Tattaunarsa da Muryar Amurka, Gwamnan Jihar Nassarawa, ya shaida cewa matakan hadin gwiwa tsakanin Jami’an Tsaro da Sarakunan Gargajiya da kuma ƴan sa kai ne suka taimaka harkar tsaro ya bunkasa a Jihar.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar ...
- Title
- TSADAR RAYUWA: Abubuwan Da Ya Kamata Wanda Yake Azumi Ya Ci – Masanin Kimiyar Abinci
- Runtime
- 1:24
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da tal...
- Title
- Kokawa Kan Tashin Farashin Kaya A Lokacin Azumi A Najeriya
- Runtime
- 3:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Tun Da Aka Kafa Gwamnati Ba’a Taba Bamu Cikakken Kudin Da Ake Rabawa Na Wata-Wata Ba -Gwamna Radda
- Runtime
- 6:24
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A wata kebabbiyar hira da wakiliyar Muryar Amurka a Abuja, Gwamnan jihar Katsina, Umar Dikko RAdda yace tun aka rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar, gwamnatin taraya ba ta taba bashi cikakken kudin da ake rabawa ba na FAAC a wata-wata.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi,...