VOA Hausa
Rikicin Sudan Ya Hana Iyalai A Kasar Magana Da Iyalansu Na Wasu Kasashen Akai-akai
- Title
- Rikicin Sudan Ya Hana Iyalai A Kasar Magana Da Iyalansu Na Wasu Kasashen Akai-akai
- Runtime
- 1:08
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A wata hira a Ghana Abubakar Siddiq Ali yana daga cikin wadanda suke da iyali a Sudan, kuma rikicin kasar ya hana su samun yin magana da iyalin akai-akai.
- Title
- Zamani Ya Sa An Fara Mantawa Da Wasan Hawan Kaho A Jamhuriyar Nijar
- Runtime
- 3:19
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Sannu a hankali zamani ya sa an fara mantawa da wasan hawan kaho, daya daga cikin al’adun kasar Jamhuriyar Nijar da mutane ke alfahari da su shekara da shekaru.
- Title
- Amurka Da Sauran Kasashe Sun Yi Ta Kwashe 'Yan Kasarsu Musamman Ma'aikatan Diflomasiya Daga Sudan
- Runtime
- 4:06
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Amurka da sauran kasashen duniya sun yi ta kwashe ‘yan kasarsu dake Sudan, musanman ma’aikatan diflomasiya, yayin da rikicin tsakanin sojoji da runsunar RSF ke kara tabarbarewa.
- Title
- Rikicin Sudan Ya Ritsa Da Fararen Hula Da Dama
- Runtime
- 3:33
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Rikicin a wasu sassan Sudan ya ritsa da fararen hula da dama a Khartoum babban birnin kasar.
- Title
- Manazarta Na Cewa Rikicin Sudan Zai Yi Mummunan Tasiri A Kasar
- Runtime
- 3:41
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Manazarta na cewa musabbabin wannan rikici na Sudan zai yi mummunan tasiri a kasar. Ko me ya canja tsakanin bangarorin biyu?
- Title
- Kwashe 'Yan Najeriya Daga Sudan Na Cike Da Kalubale
- Runtime
- 2:36
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Najeriya ma ta bi sahun kasashen duniya da suke kokarin kwashe ‘yan kasarsu da suka makale a Sudan, musanman dalibai. Sai dai aikin kwashe mutanen ya na cike da kalubale saboda babu damar amfani da jirgin sama daga Khartoum.
- Title
- Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Da Aka Cimma A Sudan An Ci Gaba Da Samun Hare-hare
- Runtime
- 1:22
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A daren Talata bangarorin Sudan biyu dake gwabza fada suka fara aiki da wata yarjejeniyar tsagaita wuta ta sa’o’I 72 da Amurka da Saudiya suka jagoranci cimmawa. Sai dai duk da yarjejeniyar, an ci gaba da samun ‘yan hare-hare anan da can.
- Title
- #LAFIYARMU: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Najeriya Game Da Irin Damuwar Da Suke Da Ita Da Maleriya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #LAFIYARMU: Ghana da Najeriya sun amince da sabon maganin rigakafin cutar maleriya da jami’ar Oxford ta kirkiro don kyakkyawan fata
- Title
- #TASKARVOA: Kokarin Kwashe 'Yan Najeriya Daga Sudan Musamman Dalibai Na Cike Da Kalubale
- Runtime
- 27:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Bayan kusan mako biyu ana musayar wuta tsakanin sojojin Sudan da rundunar kai daukin gaggawa ta kasar-RSF, bangarorin biyu sun sanar da tsagaita wuta a ranar Talata. Sai dai an ci gaba da samun ‘yan hare-hare, da wasu rahotanni
- Title
- Yan Kasuwar Monday Market Da Ta Yi Gobara Sun Nuna Rashin Jin ‘Dadinsu Game Da Sallar Bana
- Runtime
- 3:44
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A birnin Maiduguri dake Najeriya, ‘yan kasuwar Monday Market da ta yi gobara a watannin baya, sun nuna rashin jin ‘dadinsu a game da yadda sallar bana ta zo musu.
- Title
- Tsadar Filawar Alkama A Ghana Ta Sa Masu Sana'ar Biredi Amfani Da Rogo
- Runtime
- 3:37
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tsadar filawar alkama wacce ta haifar da tashin farashin biredi a Ghana, ta sa wasu masu sana’ar biredin komawa amfani da rogo da ake nomawa a kasar.
- Title
- Shugaba Joe Biden Ya Karbi Shugaban Koriya Ta Kudu Yoon Suk Yeol A Fadar White House
- Runtime
- 0:47
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A wani bikin isowa a hukumance shugaban Amurka Joe Biden ya karbi shugaban Koriya ta Kudu Yoon Suk Yeol a fadar White House ranar Laraba 26 Afrilu 2023.
- Title
- Yadda Aka Gudanar Da Shirye-shiryen Sallah A Jamhuriyar Nijar
- Runtime
- 3:57
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yadda bayan azumin bana ya kai karshe, musulmai a Jamhuriyar Nijar suka yi shirin gudanar da bukukuwan sallah, musanman a ranakun karshe.
- Title
- Tsadar Kaji A Ghana Ya Hana Mutane More Shagulgulan Sallah
- Runtime
- 2:37
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- To Ghana ma, a lokacin da suka yi shirye-shiryen shagulgulan karamar sallah, mutane sun koka kan tsadar kaji, abin da wasu suka ce zai hana su morewa bikin kamar yadda suka saba a kowace shekara.
- Title
- LAFIYARMU: Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta ce yaro daya cikin dari yana fama da lalurar Autism
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- LAFIYARMU: A Afrika, lalurar Autism barazana ce babba, kasancewar iyaye ba sa iya gano cutar da wuri, ga matsalar rashin kudi, da wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Kasashen duniya na ci gaba da nuna damuwa game da rikici tsakanin rundunar sojin Sudan
- Runtime
- 30:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tsadar filawar alkamar a Ghana wacce ta haifar da tashin farashin biredi ta sa wasu masu sana’ar biredin komawa amfani da rogo da ake nomawa a kasar, da wasu rahotanni
- Title
- Sallar Idi A Kasar Kamaru
- Runtime
- 1:52
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yadda aka gudanar da Sallar Idi a wani yankin kasar Kamaru da ke yammacin nahiyar Afirka.
- Title
- Sallar Idi A Birnin Maradi
- Runtime
- 4:55
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kamar sauran sassan duniya, al'umar jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar ma sun dunguma zuwa masallatai domin gudanar da Sallar Idi a ranar Juma'a.
- Title
- Yadda Al'umar Musulmi Suka Gudanar Da Sallar Idi A Abuja
- Runtime
- 2:48
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Bayan kammala azumin watan Ramadana, al'umar Musulmi a sassan daban-daban na duniya sun gudana a masallatai don gudanar da sallar Idi ciki har da Abuja, babban birnin Najeriya.
- Title
- Likitocin Hakori Sun Bada Wasu Shawarwari Akan Bushewar Baki Lokacin Azumi
- Runtime
- 1:03
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Azumi yana haifar da bushewar ruwan jiki da kuma karancin yawu a baki a cewar masana, amma likitocin hakori sun bada wasu shawarwari.
- Title
- Yadda Za A Taimakawa Musulmai Marasa Lafiya Lokacin Watan Ramadan
- Runtime
- 4:22
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mujallar British Medical ta wallafa shawarwari yadda likitoci za su taimakawa marasa lafiya a cikin watan Ramadan.
- Title
- Yadda Musulmai A Habasha Suke Gudanar Da Azumin Watan Ramadan
- Runtime
- 4:28
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mabiya addinin Kiritanci sun kammala azumi da bikin hutun Easter, Musulmai a fadin duniya suna ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, kamar yadda muka gani a Habasha.
- Title
- Wasu Fa'idodin Da Suka Shafi Lafiya Na Azumi
- Runtime
- 3:12
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zaitun Mahmud Aminu, wani kwararre kan abinci mai gina jiki a Cibiyar nazarin abinci a Najeriya reshen jihar Kano, ya mana karin haske akan fa’idodin da suka shafi lafiya na azumi.
- Title
- Bada Tsaro Shi Ne Abu Mafi Mahimmanci Don Inganta Rayuwar Al’ummar Jihar Katsina - Dikko Rada
- Runtime
- 12:50
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zababben gwamnan jihar Katsina, Dakta Dikko Umar Radda, Ya bayyana cewa gwamnatinsa zata baiwa tasaro mahimmancin da ya dace domin idan ba tsaro babu yadda za’a Iya inganta rayuwar al’ummar jihar. Dikko Radda ya bayyana hakan ne a Wata Hirata musamman da muryar Amurka a birnin tarayya, Abuja.
- Title
- Falalar da ke cikin ranaku goman karshe na Ramadan - Imam Muhammad Alhaji Abubakar
- Runtime
- 3:48
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da azumin watan Ramadan ya zo karshe, Imam Muhammad Alhaji Abubakar, Malamin addinin Musulunci a Maiduguri ya yi karin haske a game da falalar ranakun goman karshe na watan.
- Title
- Musulmai A Amurka Sun Samo Hanyoyi Na Musamman Na Bikin Watan Ramadan
- Runtime
- 3:21
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ga mutane da yawa a Amurka, bukukuwan hutu na nufin sanya kayan ado a harabar gidaje. Yanzu, wasu iyalai Musulmai sun samo hanyoyi na musamman na bayyana bikin watan Ramadan.
- Title
- Wani Mutum A Ghana Yana Sarrafa Robobi Zuwa Man Fetur Da Gas
- Runtime
- 4:21
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wani mutum a Ghana, Mustapha Ibrahim yana tsaftace muhalli ta hanyar karba tare da sarrafa robobi zuwa man fetur da man gas.
- Title
- Cibiyar Amfanin Gona A Ghana Za Ta Horas Da Manoma Sarrafa Tumatirin Gwangwani
- Runtime
- 3:40
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Cibiyar binciken amfanin gona a Ghana ta fara horas da manoman Tumatir kan yadda ake sarrafa tumatur ya zama tumatirin gwangwani wato Jam da fatan wannan shiri zai kasance mai dorewa kuma tushen samun kudin shiga.
- Title
- Amurka Na Yunkurin Hana Yara Shiga Tarkon Sada Zumunta A Hukumance
- Runtime
- 3:30
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A nan Amurka, yunkurin hana yara shiga kafafen sada zumunta a hukumance na kara yin zafi. Ya zuwa yanzu, masu bincike sun ce akwai abubuwa da dama marasa kyau da kuma nagartattu wanda kananan yara zasu iya cin karo da su a dandali.
- Title
- Zababben Gwamnan Jihar Filato Ya Sha Alwashin Tabbatar Da Adalci A Taskanin Al'ummar Jihar
- Runtime
- 4:15
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zababben gwamnan jihar Filato a Arewcin Najeriya, Barista Caleb Mutfwang na jam'iyyar adawa ta PDP, ya sha alwashin tabbatar da adalci a tsakanin al'ummar jihar da ke fama da rikicin kabilanci da na addini.
- Title
- Wani Kirista 'Kabilar Igbo Ya Baiwa Makwabtansa Gudumawar Butocin Salla
- Runtime
- 3:57
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A lokacin da alaka ta fahimta tsakanin mabiya addinai a Najeriya ke kara tabarbarewa, wani bawan Allah kirista dan Kabilar Igbo ya kai gudummawar butoci ga makwabtan sa musulmi domin su samu saukin yin ibada a wata mai Alfarma na Ramadan.
- Title
- Masu Sana'ar Kamun Kifi A Nijar Sun Nuna Damuwa Ga Janyewar Ruwan Tafkin Madarunfa
- Runtime
- 3:35
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A Jamhuriyyar Nijar masu sana’ar kamun kifi da masu noman rani a babban tafkin Madarumfa dake cikin yankin Maradi a gabas maso tsakiyar kasar, sun nuna damuwarsu game da yadda ruwan wannan tafkin ke ci gaba da janyewa.
- Title
- #LAFIYARMU: Mujallar British Medical Ta Wallafa Yadda Za A Taimakawa Marasa Lafiya A Watan Ramadan
- Runtime
- 14:56
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- LAFIYARMU: Mujallar British Medical ta wallafa shawarwarin yadda likitoci za su taimakawa marasa lafiya a cikin watan Ramadan
- Title
- #TASKARVOA: Wani mutum yana tsaftace muhalli ta hanyar karba da sarrafa robobi zuwa man fetur da gas
- Runtime
- 30:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #ATASKARVOA: Wani bawan Allah kirista, 'Kabilar Igbo ya kai gudummawar butoci ga makwabtansa musulmi domin su samu saukin yin ibada a wata mai Alfarma na Ramadan, da wasu rahotanni
- Title
- Dr. Suraiya MUhammad Usman Ta Mana Karin Haske Akan Cutar Tarin Fuka
- Runtime
- 5:05
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Minene tarin fuka kuma wadanne sababbin hanyoyi ne ake bi domin taimakawa wajen yaki da cutar ta tarin fuka. Mun samu karin haske daga Dr. Suraiya Muhammad Usman a Najeriya.
- Title
- Mutum Biyar Sun Mutu Bayan Barkewar Cutar Marburg A Tanzania
- Runtime
- 1:18
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kasashe a nahiyar Afirka suna ci gaba da kasancewa a fadake dangane da barkewar cutar Marburg. Tanzaniya ta ba da rahoton barkewar mummunar cutar na farko bayan an sami mutane 8 da alamun cutar 5 daga ciki sun mutu kuma yanzu haka ana sa ido kan wasu mutane 161 da ake hasashen sun yi mu’amala da su.
- Title
- Yadda Kungiyar "Femmes en Marche" Ke Taimakawa Iyalai Masu Tserewa Tashin Hankali A Burkina Faso
- Runtime
- 3:06
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wata kungiya mai suna "Femmes en Marche" tana aiki tare da kungiyoyin kasa da kasa wadanda ke kokarin taimaka wa iyalai da ke tserewa daga Burkina Faso.
- Title
- Yadda Aka Gudanar Da Bukukuwan Ranar Easter A Jamhuriyar Nijar
- Runtime
- 2:53
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kamar sauren Kiristoci na sassa daban-daban na Duniya, Kiristoci a Jamhuriyyar Nijar sun gudanar da bakukuwan ranar Easter ko ranar tunawa da mutuwar Yesu Al-Masihu da tashinsa.
- Title
- Mamalai Na Ci Gaba Da Jan Hankali Akan Muhimmancin Watan Ramadan Da Falalarsa
- Runtime
- 4:26
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da ake ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, Malamai na ci gaba da jan hankali akan muhimmancin wannan wata da falalarsa.
- Title
- An Gurfanar Da Wasu Sojojin Najeriya A Kotu Don Take Hakkin Fararen Hula
- Runtime
- 2:25
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yadda a Najeriya aka gurfanar da wasu sojoji a gaban kotun soji, da ake tuhumar su da aikata laifukan da suka hada da take hakkin fararen hula.
- Title
- |Sakon Easter: Muhimmancin Girmama Juna Da Addini
- Runtime
- 5:11
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da mabiya addinin Kirista ke bikin Easter a fadin duniya, Shugaban kungiyar Kirista aa jihar Borno, ya janyo hankalinsu, kan azama masu girmama juna da girmama addinan juna, tare da bayyana muhimmancin wannan rana a wajen Kirista.
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
- Title
- #LAFIYARMU: WHO Ta Ce Ta Tausaya Wa Mata Sama Da Miliyan 200 Da Aka Yi Wa Kaciya A Fadin Duniya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #LAFIYARMU: WHO ta bayyana cewa kaciyar mata wato FGM wani mummunan abu ne mai ban tausayi ga mata sama da miliyan 200 a fadin duniya
- Title
- #TASKARVOA: Yadda aka gurfanar da wasu sojojin Najeriya a kotun soja, don take hakkin fararen hula
- Runtime
- 29:29
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Wata kungiya mai suna "Femmes en Marche" tana aiki tare da kungiyoyin kasa da kasa wadanda ke kokarin taimaka wa iyalai da ke tserewa daga Burkina Faso; yayin da ake ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, malamai na jan hankali akan muhimmancin wannan wata da falalarsa, da wasu rahotanni
- Title
- Yadda Gasar Wasan Kwallon Kwando Na NBA A Afirka Ya Bude Wa Mata Kofar Shiga
- Runtime
- 2:42
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Gasar Lig ta kwallon kwando ta Afirka da aka fara tun shekarar 2019, wani sashe ne na hukumar kwallon kwando ta Amurka wato NBA, da ke fadada lamurran wasan kwallon kwando a nahiyar Afirka, wanda aka fara kakar wasannin ta na farko a shekarar 2021.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #nba #nba
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma k...
- Title
- Masana’antar Fina-finan Hausa Na Samun Koma Baya A Kasar Ghana
- Runtime
- 3:19
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da kasar Ghana ta ke ci gaba da daukar hankalin duniya ta fuskar fina-finai na duniya, masana'antar fina-finan Hausa a kasar na samun koma baya. Amma masu ruwa da tsaki sun yi karin haske kan yadda za a farfado da masana’antar.
- Title
- Wasu Dalilan Da Suka Sa Amurka Ke Gudanar Da Atisayen Soji Na Flintlock A Guinea
- Runtime
- 4:46
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Muryar Amurka ta duba wasu daga cikin dalilan da suka sa ake atisayen soji na hadin gwiwa na shekara-shekara da Amurka ke jagoranta a yammacin Afirka, da ake wa lakabi da Flintlock, na gabatar da horar da sojojin ruwa a tekun Guinea.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #guinea
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumun...
- Title
- Yadda Matsanancin Zafi Ya Shafi Wasu Masu Azumin Watan Ramadan A Najeriya
- Runtime
- 4:18
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A yayin da al’ummar musulmi ke ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, mutane da dama suna fama da matsanancin zafi a Najeriya, inda har wasunsu ke galabaita.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #ramadan
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama...
- Title
- Mataimakiyar Shugaban Amurka Kamala Harris Ta Ziyarci Wata Cibiyar Fasahar Aikin Matasa A Ghana
- Runtime
- 4:00
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mataimakiyar shugaban Amurka Harris da ta kai ziyara Ghana, a kokarinta na yin hulda ta kai tsaye da matasa da kuma nuna muhimmancin fasahar fannin kirkire-kirkire a fadin nahiyar, Harris ta ziyarci cibiyar Vibrate Space, wani gidan wasan kwaikwayo da matasa masu fasaha suke a Freedom Skatepark.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiya...
- Title
- Yadda Aka Fitar Da Wakilin Gidan Talbijin Na Fox Daga Cikin Masu Zanga-zanga | VOA Hausa #shorts
- Runtime
- 1:00
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yadda Aka Fitar Da Wakilin Gidan Talbijin Na Fox Daga Cikin Masu Zanga-zanga A Kusa Da Inda Za A Tuhumi Trump
An fitar da wani wakilin gidan talbijin na Fox News daga wani yanki da ke tsallaken titi a kusa da kotun Manhattan da aka tuhumi tsohon Shugaba Trump. Bisa dalilai na tsaro, jami’ai sun raba yankin wajen shakwatawar gida biyu, inda aka ba magoya bayan Trump sashe daya sannan aka ba masu adawa da shi daya sashen.
Wakilin na Fox News ya je sashen masu adawa da Trump ne don ya yi hira da su, sai su kuma suka yi waje da shi da karfin tuwo.
Gargadi: A yi hattara, mai yiwuwa akwai kalamai na zagi a wannan bidiyo.
#trump #biden #stormydaniels #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #shorts
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voaha...
- Title
- Yadda Masu Zanga-zanga Suka Yi Ta Hayaniya Yayin Da Ake Shirin Fara Shari’ar Tsohon Shugaban Amurka
- Runtime
- 0:43
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yadda Masu Zanga-zanga Suka Yi Ta Hayaniya Yayin Da Ake Shirin Fara Shari’ar Tsohon Shugaban Amurka
Tsohon Shugaban Amurka ya gurfana a gaban Alkali Juan Merchan inda aka tuhume shi da zargin aikata wasu laifuka, wani abu da ya zama tarihi a Amurka.
Tsohon shugaban, shi ne a gaba a neman tikitin jam’iyyar Republican, duk da kasancewa shugaba na farko da ya fara fuskantar tuhumar aikata laifi a kasar wacce ke Arewacin yankin Amurka.
Masu taimakawa Alkali wajen yanke hukunci a Manhattan sun zargi Trump da aikata laifi a badakalar ba da toshiyar baki ga wata mai fitowa a fina-finan batsa, kudaden da Trump ya ayyana su a matsayin kudin da ya biya aikin lauya. Lauyoyin Trump ya musanta aikata ba daidai ba, kamar yadda aka yi tsammani.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
Gargadi: A yi hattara, mai yiwuwa akwai kalamai na zagi a wannan bidiyo.
#trump #biden #stormydaniels #najeriya #nig...

