VOA Hausa
Ofishin Kididdiga A Najeriya Ya Nuna Cewa Farashin Kayayyaki Ya Yi Tashin Gauron Zabi
- Title
- Ofishin Kididdiga A Najeriya Ya Nuna Cewa Farashin Kayayyaki Ya Yi Tashin Gauron Zabi
- Runtime
- 4:03
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Bayan da ofishin kididdiga a Najeriya ya nuna cewa farashin kayayyaki ya yi tashin gauron zabi a watan Fabrairu duk da matsalar rashin takardun Naira na baya-bayan nan, mun tattauna da wani manazarci da 'dan kasuwa akan tasirin hakan ga tattalin arzikin kasar.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/ofishin-kididdiga-a-najeriya-ya-nuna-cewa-farashin-kayayyaki-ya-yi-tashin-gauron-zabi/7033906.html
- Title
- Masu Hakar Ma'adinai Da Suka Makale Sun Tsere Daga Baraguzan A Gabashin Kongo | VOA Hausa #shorts
- Runtime
- 1:30
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Masu Hakar Ma'adinai Da Suka Makale Sun Tsere Daga Baraguzan A Gabashin Kongo
Wani faifan bidiyo da ke nuna wasu ma’aikatan hakar ma’adinai ‘yan kasar Kwango su tara ba zato ba tsammani suna fitowa daga wani ma’adinin zinare da ya ruguje, suna faduwa a wani tudu mai tsayi yayin da ‘yan kallo ke kukan murna da farin ciki ya bazu a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango, wanda ba kasafai ake samun haka ba a karshen irin wannan labarin.
Hatsarin hakar ma'adinai na yaduwa a babbar kasar Afirka ta Tsakiya, musamman a kananan wuraren sana'o'in hannu irin na lardin Kivu ta Kudu da ya ruguje a ranar Asabar bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya.
Bidiyon ya nuna wani mutum a cikin tsanaki a zaune a gefen wani tudu na tarkace, ba cikin hayyacinsa ba yana ta tono yayin da wasu mutane suke tsaye a wani katafaren a zagaye suna kallo.
Kwatsam sai ga wani mai hakar ma'adinan ya bullo daga cikin baraguzan, kamar harbi daga bututu, ya gangaro da k...
- Title
- Bidiyon Wani Mutum Lokacin Da Mahaukaciyar Guguwa Ta Afka Kan Jihar Arkansas A Amurka
- Runtime
- 0:28
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Bidiyon wani mutum a cikin motarsa a lokacin saukar mahaukaciyar Guguwa a jihar Arkansas.
Mahaukaciyar guguwar ta kashe akalla mutane 26 a kananan garuruwa da manyan biranen yankin Kudu da Tsakiyar Yamma a Amurka, tare da tsaga wata hanya ta babban birnin Arkansas, ta kuma ruguza rufin wani babban wurin shagalin biki a Illinois ranar Asabar.
- Title
- Masu taimaka wa alkali yanke hukunci sun kada kuri'ar amincewa da gurfanar da tsohon shugaban Trump
- Runtime
- 0:42
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Masu taimaka wa alkali yanke hukunci a New York sun kada kuri'ar amincewa da gurfanar da tsohon shugaban Amurka Donald Trump a gaban kotu bisa laifin biyan kudin toshiyar baki ga tauraruwa Stormy Daniels.
Donald Trump ya zama tsohon shugaban Amurka na farko da ke fuskantar tuhuma kan aikata manyan laifuka.
A wani mataki da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin Amurka, wasu masu taimaka wa alkali yanke hukunci a birnin New York sun kada kuri'a a ranar Alhamis don gurfanar da Trump a gaban kotu bisa zarge-zargen da ke da alaka da biyan kudin toshiyar baki ga wata tsohuwar tauraruwar fina-finan batsa a lokaci yakin neman zabensa na 2016.
Zarge-zargen da aka dade ana jira na zuwa ne a daidai lokacin da Trump ke neman sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2024, abin da ya sa ya zama tsohon shugaban kasa, ko shugaba mai ci, ko dan takarar shugaban kasa na farko da ake tuhuma a Amurka.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3...
- Title
- #LAFIYARMU: Dr. Suraiya Muhammad Usman Ta Mana Karin Haske Akan Cutar Tarin Fuka
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- LAFIYARMU: Hukumar WHO ta ce yawan mutuwa sakamakon tarin fuka a nahiyar Afirka ya ragu da kashi 26 cikin dari tsakanin shekara ta 2015 da 2021, to amma har yanzu da sauran kalubaleda wasu rahotanni
- Title
- #TASKARVOA: Ofishin kididdiga a Najeriya ya nuna cewa farashin kayayyaki ya yi tashin gauron zabi
- Runtime
- 29:31
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: A Lokacin da mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta kai ziyara kasar Ghana da ke yankin Afrika ta yamma, sun tattauna muhimman batutuwa da shugaban kasar, ta kuma ba da sanarwar wani tallafi domin kawo karshen tashe-tashen hankula da daidaituwa a yawancin kasashen Afirka da ke fama da tashin hankali, da wasu rahotanni
- Title
- Kalubalen Samar Da Kiwon Lafiya a Nahiyar Afirka | VOA Hausa
- Runtime
- 3:29
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kalubalen Samar Da Kiwon Lafiya a Nahiyar Afirka
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishad...
- Title
- Al'umomi Sun Baiyana Abin Da Suke Bukata Ga Tsarin Kiwon Lafiya | VOA Hausa
- Runtime
- 3:17
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Al'umomi Sun Baiyana Abin Da Suke Bukata Ga Tsarin Kiwon Lafiya
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #lafiyarmu #lafiyarmuvoa
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote...
- Title
- Hotunan bidiyo daga kyamarorin 'yansanda na harbie-harben da aka yi a wata Makarantar Nashville
- Runtime
- 5:52
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A ranar Talata ne rundunar 'yansandan Nashville sun sako hotunan bidiyo na kyamarorin 'yansanda dake nuna lokacinda suke afkawa cikin makarantar kafin su yi ido biyu da kuma hallaka matar da ta kai farmakin harbin, wana ya zama sanadin mutuwar yara kanana ukku da mutane ukku, a cikin wannan harbin na baya-baya da ya faru a kasar.
Hoton bidiyon na tsawon mintoci shidda yana nuna yadda 'yansanda ke shiga suna fita ajujuwa kafin su ci karo da maharbiyar a hawa na sama na makarantar.
Ita wannan matashiyar, wacce tsohuwar dalibar wannan makarantar ta Kirista ce dae birnin Nashville, sai da ta shata taswirar dake nuna fasalin makarantar baki daya, ciki harcda kokofin shige da fice, da kuma gudanarda binciken kwakwaf na makarantar kafin ta kawo wannan mummunan farmakin na kisan gilla.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#schoolshootings #guns #nashville #bodycam #bodycamera #bodycamera #najeriya #nigeria #naija #voiceo...
- Title
- ‘Yan Kasuwa Sun Yi Asarar Kayayyaki na Biliyoyin Naira Sakamakon Ibtila’in Gobara a Kasuwanni
- Runtime
- 3:50
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A cikin watanni biyun da suka gabata, ‘yan kasuwa a Najeriya sun yi asarar kayayyaki na biliyoyin Naira sakamakon ibtila’in gobara a kasuwanni da dama na akalla jihohi hudu. Gobarar ta kone wasu manyan kasuwanni a jihohin Kano, Bauchi, Maiduguri da kuma Legas. A Kano kadai, gobara ta kone kasuwanni uku cikin makonni biyu. Alhassan Bala ya duba mana musabbabin yawaitar tashin gobara a kasuwanni tare da kuma hanyoyin shawo kan lamarin.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’a...
- Title
- Sabon Rahoton da Kungiyar Tattara Bayanan Ta'addanci ta Duniya Wato GTI | VOA Hausa
- Runtime
- 3:44
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Najeriya ta koma matsayi na 8 daga matsayi na 6 da take kai a shekarar da ta gabata a cikin sabon rahoton da kungiyar tattara bayanan ta'addanci ta duniya wato GTI ta fitar wanda ke nuni da cewa kimar kasar ta samu ci gaba. Kididdigar shekarar 2023 ta nuna cewa raguwar adadin mace-mace sanadiyyar ta’addanci ya sa Najeriyar komawa kan matsayin kasashen da ‘yan ta’adda suka fi addaba. Kungiyar ta kuma ayyana kungiyar rajin kafa Biafra ta IPOB a matsayin kungiyar ta'addanci ta 10 mafi muni. Alhassan Bala a Abuja ya tattauna da wani mai sharhi kan harkokin tsaro kan rahoton na GTI.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram:...
- Title
- Najeriya Na Shirye-shiryen Gudanar Da Aikin Kidayar Jama'a Na Farko Bayan Shekaru 17 | VOA Hausa
- Runtime
- 4:08
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Najeriya na shirye-shiryen gudanar da aikin kidayar jama'a na farko bayan shekaru 17 a watan Mayun bana. Aikin da aka tsara gudanarwa tun a karshen watan Maris, an dage shi zuwa watan Mayu sakamakon dage ranar zaben gwamnoni da aka yi a kasar.
Iliyasu Kasimu ya hada mana rahoto kan mahimmancin kidayar jama’a ga ci gaban kasa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam...
- Title
- Mataimakiyyar Shugaban Amurka Harris Ta Fara Ziyarr Aikin Da Zai Kaita Ghana, Tanzania da Zambia
- Runtime
- 0:46
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Abubuwan da Haris zata mai da hankali akai sun hada da batun hadin gwiwa, tsaro da yiwuwar kula kawancen tattalin arziki, sannan zata mai da hankali akan tasirin China da Russia a Afirka.
Abunda Amurka bazata yi ba shine tace ga abunda zamuyiwa Afirka ba, sai dai tace ga abun da zamuyi tare da Afirka.
Harris zata kai ziyara Ghana a ranar 26, ga watan Maris, sai Tanzania a ranar 29 ga watan Maris sannan Zambia a ranar 31 ga watan Maris.
Harris zata gana da Shugaban kasar Ghana nana Akufo Addo, Shugabar kasar Tanzania Samia Suluhu Hassan da takwaransu na Zambia Hakiande Hichilema.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija#naija#naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa#hausa#hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa#hausa#hausa #naija#naija#naija #africa #afrika #afirka #abuja #kamalaharris #china #russia #zambia #ghana #tanzania #amurka
- - - - - -
Karin ba...
- Title
- Ziyarar Sakatare Blinken A Jamhuriyar Nijar | VOA Hausa
- Runtime
- 2:58
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Sakataren harkokin wajen Amurka, Anthony Blinken, shi ne babban jami’in diflomasiyyar Amurka na farko da ya ziyarci Jamhuriyyar Nijar, a daidai lokacin da kasar da ke yammacin Afirka ta zama cibiyar tsaro mai muhimmanci ga kasashen yammacin duniya da ke neman tinkarar kungiyoyin ‘yan ta’adda a yankin Sahel. Yusuf Abdullahi ya aiko mana da wannan rahoto daga Niamey.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #blinken #niger #amurka #america #anthonyblinken #nijar
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit...
- Title
- Shiye-Shiryen Shiga Watan Azumi A Kasar Ghana | VOA Hausa
- Runtime
- 3:57
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da alumar Ghana su ma ba’a bar su a baya ba wajen shirye shiryen fara azumtan watan na Ramadan na bana, Masu ruwa da tsaki sun bukaci ‘yan kasuwa da ke sayar da kayan abinci su kauce wa dogon buri datsawwala farashi, domin ganin masu azumi sun yi ibada ba tare da wasu wahalhalu ba, ganin yadda ake samu karuwar farashin kayan marmari da kayayyakin masarufi, wanda suna daga cikin abubuwan da al’ummar musulmi ke bukata domin buda baki. Wakilinmu Hamza Adam daga Kumasi ya duba mana shirye-shiryen da ake yi kafin fara azumin na bana. Ga rahotonda ya aiko mana.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #ramadan #ghana
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: ...
- Title
- Har Yanzu Dai Kan Shirin Azumin Watan Ramadan, Za Mu Karkata Jamhuriyyar Nijer
- Runtime
- 3:43
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Har yanzu dai kan shirin azumin watan Ramadan, za mu karkata Jamhuriyyar Nijer, don ganin yadda al’ummar kasar suke shirye – shiryen azumin watan na Ramadan, inda ake ci gaba da samun karuwar farashin kayayyaki a kasuwanni. Ga rahoton Yusuf Abdullahi daga Niamey.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #ramadan
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin ya...
- Title
- Al'umomi Sun Koka Game Da Tashin Farashin Kayayyaki | VOA Hausa
- Runtime
- 3:58
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da al’ummar Musulmi a Najeriya ke bin sawun takwarorinsu a fadin duniya domin soma azumin watan Ramadan a wannan makon, Baraka Bashir ta ziyarci wasu kasuwannin jihar Kano domin duba farashin kayan abinci da sauran batutuwa musamman yadda ‘yan Najeriyar ke fama da karancin takardun kudi.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #ramadan
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da ...
- Title
- Yaran Da Har Yanzu Suke A Kasar Ukraine Su Na Fama Da Lalurar Damuwa Sakamakon Tashin Hankali
- Runtime
- 3:08
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Masana Ilimin Halayyar Ɗan Adam A Kasar Ukraine Na Amfani Da Wata Hanya Don Kawar Da Tunanin Yaran Daga Tashin Hankali.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #lafiyarmu #voalafiyarmu
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar ...
- Title
- Hira Da Dr Mohammed Yusuf Kwararren Likitan Kwakwalwa A Wani Asibitin Masu Tabin Hankali A Maiduguri
- Runtime
- 5:08
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Dr. Mohammed Mahmud Yusuf, kwararren likitan kwakwalwa a wani asibitin masu tabin hankali a Maiduguri, ya yiwa wakiliyarmu Hussaina Mohammed karin bayani a game da lalurar ta PTSD.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #lafiyarmu #voalafiyarmu
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da...
- Title
- Yaran Da Har Yanzu Suke A Kasar Ethiopia Su Na Fama Da Lalurar Damuwa Sakamakon Tashin Hankali
- Runtime
- 5:22
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yaran Da Har Yanzu Suke A Kasar Ethiopia Su Na Fama Da Lalurar Damuwa Sakamakon Tashin Hankali Na Yaki Da Suka Gani
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #lafiyarmu #voalafiyarmu
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a k...
- Title
- Muhimmancin Samun Auduga Mai Inganci Ga Yara Mata A Lokacin Da Suke Al'ada
- Runtime
- 4:03
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Bincike ya nuna daya cikin yara mata 10 a yankin kudu da hamadas Sahara ta na fashin karatu a lokacin da suke yin al'ada. Dr. Asma’u Mu'azu Muhammad, likitar mata a Abuja a babban birnin tarayyar Najeriya, tayi karin bayani akan mahimmancin dake a kwai ga yara mata su samu audugar mata mai inganci.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #lafiyarmu #voalafiyarmu
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadand...
- Title
- Asusun Tallafi Na Amurka Zai Taimaka Wajen Ilmantar Da Yara Mata A Mozanbique
- Runtime
- 4:23
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A Mozambique, yara mata da yawa sun dakatar da karatun su a sakamakon daukan ciki a kananan shekaru, auren dole, fatara, cin Zarafi da lalata. Asusun bada tallafin al'ummar Amurka ya ce zai bada tallafin dala miliyan 10 har na tsawon shekaru biyar da zummar inganta illimin'yaya mata dubu dari biyu.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #lafiyarmu #voalafiyarmu
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda ...
- Title
- Yadda A Amurka Ake Amfani Da Jirage Marasa Matuki A Hidimar Yau Da Kullum
- Runtime
- 3:32
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ana amfani da jirage marasa matuka a kullum wajen yaki, tabbatar da bin doka da kuma aikin gona. Amma yanzu ana samun karuwar masu sana’o’i a Amurka dake amfani da jiragen marasa matuka wajen kai wa mutane biskit da shayin gahwa har kofar gidajensu.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #taskarvoa #taskar
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar giz...
- Title
- An Kaddamar Da Wani Shiri Na Afuwa Ga Makiyaya A Kenya Da Suka Dawn Da Makamai
- Runtime
- 3:07
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A Kenya wani shirin na afuwa ga makiyaya da suka dawo da makamai dake hannunsu, bayan wasu munanan hare-hare da barayin shanu da 'yan fashi suka kai a arewacin jihar Rift Valley, bindigogi kalilan ne aka samu mayarwa ga hukuma yayin da makiyayan suka ce suna bukatar kare kansu.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #taskarvoa #taskar
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, tal...
- Title
- Nijar, ECOWAS, EU Da MDD Sun Fara Karbe Makamai Da Ake Rike Da Su Ba Bisa Ka’ida Ba
- Runtime
- 4:38
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Hukumomi a Jamhuriyar Nijar tare da hadin gwiwar kungiyar ECOWAS, EU da Majalisar Dinkin Duniya, sun fara wani aikin karbe makamai da mutane ke rike da su ba bisa ka’ida ba a fadin kasar.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai g...
- Title
- Babban Bankin Najeriya Ya Bada Umurnin Ci Gaba Da Amfani Da Tsofaffin Kudi
- Runtime
- 4:40
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Bayan shiru na wasu kwanaki tun bayan hukuncin kotun kolin kasar, babban bankin Najeriya ya umurci bankuna a kasar da su ci gaba da mu’amala da tsofaffin takardun kudi na naira 200, da 500 da dubu daya har zuwa karshen wannan shekara.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #taskarvoa #taskar
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen ...
- Title
- Hukumomin Lafiya A Ghana Sun Fara Kai Allurar Rigakafin Cutar Kyanda Wasu Cibiyoyin Lafiya A Kasar
- Runtime
- 2:56
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Hukumomin lafiya a Ghana sun fara kai allurar rigakafin cutar kyanda a cibiyoyin kiwon lafiya domin shawo kan barkewar cutar da ya zuwa yanzu ta kama mutane 120.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #taskarvoa #taskar
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum ...
- Title
- Zaben GwamnaKano Tare da Baraka Bashir | VOA Hausa
- Runtime
- 1:17:52
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zaben GwamnaKano Tare da Baraka Bashir
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d...
- Title
- Tattaunawa da masu Ruwa da tsaki a kan zaben gwamnoni | VOA Hausa
- Runtime
- 47:15
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tattaunawa da masu Ruwa da tsaki a kan zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jihohi
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen...
- Title
- Tattaunawa da masu Ruwa da tsaki mata a kan zaben gwamnoni | VOA Hausa
- Runtime
- 28:02
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tattaunawa da masu Ruwa da tsaki mata a kan zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jihohi.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a k...
- Title
- Tattaunawa da masu Ruwa da tsaki a kan zaben gwamnoni | VOA Hausa
- Runtime
- 38:30
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tattaunawa da masu Ruwa da tsaki a kan zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jihohi.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashe...
- Title
- Tattaunawa da masu sharhi a kan yadda ake ci gaba da gudanar da zaben gwamnoni | VOA Hausa
- Runtime
- 1:48:25
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tattaunawa da masu sharhi a kan yadda ake ci gaba da gudanar da zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jiha.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke...
- Title
- Zaben Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi | VOA Hausa
- Runtime
- 43:39
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zaben Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cot...
- Title
- Shirye-shiryen zabe a Najeriya | VOA Hausa
- Runtime
- 52:55
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Shirye-shiryen zabe a Najeriya
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoir...
- Title
- Zaben Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi Pt 2 | VOA Hausa
- Runtime
- 41:45
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zaben Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi Pt 2
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi,...
- Title
- Zaben Gwamnnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi A Najeriya | VOA Hausa
- Runtime
- 1:01:22
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zaben Gwamnnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi A Najeriya
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru,...
- Title
- Shirye-shiryen zabe a Najeriya, 031723, 02| VOA Hausa
- Runtime
- 31:14
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Shirye-shiryen zabe a Najeriya
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuri...
- Title
- Shirye-shiryen zabe a Najeriya | VOA Hausa
- Runtime
- 29:09

- #LAFIYARMU: Amurka Za Ta Bada Tallafin Miliyan 10 Don Ilmantar Da Yara Mata A Mozambique
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #LAFIYARMU: Bincike ya nuna daya cikin yara mata 10 a yankin kudu da hamadas Sahara ta na fashin karatu a lokacin da suke yin al'ada. Dr. Asma’u Mu'azu Muhammad, likitar mata a Abuja a babban birnin tarayyar Najeriya, tayi karin bayani akan mahimmancin dake a kwai ga yara mata su samu audugar mata mai inganci, da wasu rahotanni.
- Title
- #TASKARVOA: Nijar, ECOWAS, EU da MDD, sun fara karbe makamai da ake rike da su ba bisa ka’ida ba
- Runtime
- 29:57
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Yanzu ana samun karuwar masu sana’o’i a Amurka dake amfani da jirage marasa matuka wajen kai wa mutane biskit da shayin gahwa har kofar gidajensu, da wasu rahotanni
- Title
- Arangama da ta Barke Tsakanin Masu Zanga-zanga da 'Yan Sanda a Birnin Rennes na Kasar Faransa #short
- Runtime
- 0:58
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Arangama da ta barke tsakanin masu zanga-zanga da 'yan sanda a birnin Rennes na kasar Faransa, yayin da fusatattun 'yan adawar siyasa da kungiyoyin kwadago dake kasar Faransa suka yi Allah wadai da matakin da shugaba Emmanuel Macron ya dauka na tilasta tsawaita kudirin dokar shekarun ritaya daga shekaru 62 zuwa 64 ta hanyar majalisar dokoki ba tare da kada kuri'a ba.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #faransa #france #macron #emmanuelmacron #rennes #shorts #short #shortsvideo #shortvideo
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fusko...
- Title
- Tare da Wakiliyar Muryar Amurka Baraka Bashir Daga Kano | VOA Hausa
- Runtime
- 10:39
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tare da wakiliyar Muryar Amurka Baraka Bashir daga Kano.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najinagani #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar,...
- Title
- Hira Da Masu Sayar Da Kayan Garjiya | VOA Hausa
- Runtime
- 51:34
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Hira Da Masu Sayar Da Kayan Garjiya
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najinagani #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Cha...
- Title
- Ra’ayoyin Mata a Game da Zagayowar Ranar Mata ta Duniya | VOA Hausa
- Runtime
- 19:02
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ra’ayoyin mata a game da zagayowar ranar mata ta duniya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najinagani #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nija...
- Title
- Taron Wayar da Kan Matasa a Game da Zaben Gwamnoni Dake Tafe | VOA Hausa
- Runtime
- 1:34:47
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Taron wayar da kan Matasa a game da zaben gwamnoni dake tafe.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najinagani #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamar...
- Title
- Dogayen Layi a Gidajen Mai a Abuja | VOA Hausa
- Runtime
- 30:15
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yanayin da yan Najeriya ke ciki a game da karancin mai da fama da dogayen Layi a gidajen mai a Abuja.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#Najinagani #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar...
- Title
- A Kan Yanayin da Yan Najeriya ke Ciki a Game da Karancin Man Fetur | VOA Hausa
- Runtime
- 3:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A kan yanayin da yan Najeriya ke ciki a game da karancin man fetur da dogayen Layi da ake ci gaba da fuskanta
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #najinagani
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke ...
- Title
- Faduwar Wasu Jiga-Jigan APC Abin A Yaba Ma Na Ne – Shugaban APC | VOA Hausa #shorts
- Runtime
- 1:00
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Shugaban Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu ya ce shan kaye da wasu jiga-jigan jam’iyyarsu suka yi a zaben 25 ga watan Fabrairu 2023, abin a yaba ma jam’iyyarsu ne bisa shirya zabe na gaskiya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #buhari #muhammadubuhari #voiceofamerica #voa #voahausa #muryaramurka #africa #afrika #afirka #apc #abdullahiadamu #zaben2023 #nigeriaelections2023 #shorts #short #shortsvideo #shortvideo
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, tal...
- Title
- Gwamnatin Burkina Faso Za Ta Taimaka Wajen Shirya Fina Finai A Kasar
- Runtime
- 4:16
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Domin ganin kasar ta iya show kan kalubalen shirya bikin baje kolin fina-finai na FESPACO karo na 28 da yanayin tabarbarewar tsaro ya yi mummunan tasiri akai, gwamnati Burkina Faso ta sa hannu sosai a cikin wasu fina-finai da ake yi a kasar.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/gwamnatin-burkina-faso-za-ta-taimaka-wajen-shirya-fina-finai-a-kasar/7002533.html
- Title
- China Ta Soki Biden Don Cinikin Makamai Tsakanin Amurka Da Taiwan
- Runtime
- 3:25
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- China ta soki matakin da gwamnatin Biden ta dauka na amincewa da cinikin dala miliyan 619 na sayar wa Taiwan makamai wanda ya hada da daruruwan makamai masu linzami na jiragen yakin F-16.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/china-ta-soki-biden-don-cinikin-makamai-tsakanin-amurka-da-taiwan/7002520.html