VOA Hausa
Yadda Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya Ya Raba Kawunan 'Yan Kasar
- Title
- Yadda Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya Ya Raba Kawunan 'Yan Kasar
- Runtime
- 4:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Tun bayan ayyana cire tallafin man fetur kawunan ‘yan Najeriya ya rarrabu, yayin da wasu ke goyon baya, wasu na sukar matakin, saboda su na ganin zai shafi da dama daga cikin marasa galihu da ke fama da matsin tattalin arziki.
- Title
- LAFIYARMU: Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Yunwa Na Shafar Kusan Kashi 10 Cikin 100 Na Mutane A Duniya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Gajiya, jiri, da rashin kiba wasu alamun rashin samun ingantaccen abinci mai gina jiki ne. Haka kuma kiba, rashin abinci mai gina jiki yana da alaka da rashin wadataccen abinci ko idan ya yiyawa, rashin daidaituwar abinci mai gina jiki, ko rashin ingancin abinci.
- Title
- #TASKARVOA: 'Dan Najeriya Da Ya Zama Magajin Gari Barkar Fata Na Farko A Colorado Springs
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Tun bayan ayyana cire tallafin man fetur kawunan ‘yan Najeriya ya rarrabu, yayin da wasu ke goyon baya, wasu na sukar matakin, saboda su na ganin zai shafi da dama daga cikin marasa galihu da ke fama da matsin tattalin arziki, da wasu rahotanni
- Title
- Dutsen Kilauea A Jihar Hawaii Ya Sake Barkewa Da Aman Wuta Bayan Tsagaitawa Na Tsawon Watanni Uku
- Runtime
- 0:38
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Kilauea, a Jihar Hawaii ta Amurka, daya daga cikin manyan duwatsu masu aman wuta a duniya, ya sake barkewa da aman wuta ranar Laraba bayan tsagaitawa na tsawon watanni uku.
- Title
- Ra'ayoyin Wasu 'Yan Najeriya Lokacin Rantsar Da Mobolade A Matsayin Magajin Garin Colorado Springs
- Runtime
- 3:34
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Ra’ayoyin wasu ‘yan Najeriya a lokacin rantsar da Yemi Mobolade, ‘dan asalin kasar da ya yi nasarar lashe zaben kujerar magajin gari a Colorado Springs, birni na biyu mafi girma a jihar Colorado ta kasar Amurka.
- Title
- #TASKARVOA: Yadda Aka Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: A jawabinsa na farko jim kadan bayan rantsar da shi da aka yi, sabon shugaban Najeriyar Bola Tinubu ya bayyana cewa za a soke tallafin man fetur da gwamnati ta kwashe shekaru da dama ta na bayarwa, da wasu rahotanni.
- Title
- Wane Alfanu Ne Ko Rashin Alfano Ne Game Da Basussukan Da Kasashen Afirka Ke Barbowa
- Runtime
- 5:43
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Shin wane alfanu ko rashin alfanu ne basussukan da kasashen Afirka ke karbowa daga IMF da Bankin Duniya ke da shi ga tattalin arzikin kasashen?
- Title
- Alkalauma Sun Nuna Cewa Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Tashi Zuwa Triliyan 46.25 A 2022
- Runtime
- 4:37
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Alkaluman ofishin kula da basussuka sun nuna cewa yawan bashin da ake bin Najeriya ya tashi daga naira tiriliyan 39.56 a 2021 zuwa Naira tiriliyan 46.25 a 2022.
- Title
- Ra'ayoyin Mutanen Ghana Game Da Bashin Da Kasar Ta Ciwo Daga IMF Na Dala Biliyan 3
- Runtime
- 3:41
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mutane a Ghana su na ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu a game da sabon bashin da gwamnatin kasar ta ciwo daga IMF na dala biliyan 3 a makon jiya.
- Title
- Hira da Dr Kaka Mahdi Gazali, Likita a Asibitin Kwararru a Maiduguri a Najeriya
- Runtime
- 4:42
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Dr Kaka Mahdi Gazali, likita a asibitin kwararru a Maiduguri a Najeriya ya yi karin haske a game da kalubale da hanyoyin magance hawan jini.
- Title
- Tun Watan Febrairun Bara Ya Kamata A Cire Tallafin Man Fetur - NMDPRA
- Runtime
- 7:06
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Shugaban hukumar NMDPRA mai kula da dokokin fannin albarkatun man fetur da iskar gas, Injiniya Faruk Ahmed, ya bayyana cewa tun watan Febrairun shekarar 2022 ne ya kamata gwamnati ta janye tallafin man fetur saboda haka matakin cire tallafin da sabon shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ayyana na kan ka’ida.
Haka Zalika, hukumar NMDPRA tace a shirye take ta bada lasisi ga duk dan Najeriya dake da niyyar shigowa da man fetur cikin kasar don kawo sauki a samun wadataccen mai ga al’umma masu bukata.
Injiniya Faruk Ahmed ya bayyana hakan ne a Wata Hira ta musamman da murera Amurka a birnin tarayya Abuja yana mai yin kira ga yan Najeriya da kasa su shiga farga tare da mika bukatar dilallan man fetur su buda gidajen man su, su rika sayar da man saboda kamfanin NNPCL ya tabbatar da cewa akwai wadataccen mai da zai ishi yan kasa nan da tsawon wata guda.
- Title
- Shin Wace Masaniya Kuke Da Ita A Game Da Matsayin Jininku Da Ya Shafi Hawan Jini?
- Runtime
- 3:26
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wasu mutane mazaunan Jos a jihar Filato, sun bada ra’yoyinsu a game da hawan jini.
- Title
- Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu
- Runtime
- 5:55
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Title
- Yadda Aka Yi Bikin Sabon Gwamnar Jihar Taraba Kanal Kefas Abu
- Runtime
- 2:51
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Title
- Bikin Ranstar Da Sabon Shugaban Najeriya Bola ahmed Tinubu
- Runtime
- 0:59
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Title
- Bikin Ranstar Da Sabon Shugaban Najeriya Bola ahmed Tinubu
- Runtime
- 0:35
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Title
- An Rantsar Da Bola Tinubu A Matsayin Shugaban Kasar Najeriya
- Runtime
- 1:34
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A yau Litinin aka rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya, bayan da aka gudanar da zaben cike gurbi da kuma fuskantar matsin lamba kan ya gaggauta inganta yanayin tattalin arziki da tsaro.
- Title
- An Rantsar Da Bola Tinubu A Matsayin Shugaban Kasar Najeriya
- Runtime
- 0:27
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A yau Litinin aka rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya, bayan da aka gudanar da zaben cike gurbi da kuma fuskantar matsin lamba kan ya gaggauta inganta yanayin tattalin arziki da tsaro.
- Title
- #TASKARVOA: Alkaluma sun nuna yawan bashin da ake bin Najeriya ya tashi zuwa Naira tiriliyan 46.25
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: A cewar wata kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta da ake kira ONE, a 2021, yawan bashin da ake bin kasashen Afirka ya kai dalar Amurka biliyan 644.9. Kungiyar ta kara da cewa a karshen wannan shekara ta 2023, kasashen Afirka za su biya dalar Amurka biliyan 68.9 na basussuka, da wasu rahotanni.
- Title
- LAFIYARMU: Matsalar Hawan Jini Da Yadda Ya Za A Kare Kai Daga Kamuwa Da Ita
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A cewar hukumar lafiya ta duniya, jinin da ya ke lafiya ba tare da ya hau ba, shi ne wanda yake mizanin milimita 120 da 80 ko kasa da haka na ma’aunin mercury. Mutun ya na samun hawan jini ne idan mizanin milimita na jinin ya tsaya a 140 da 90 ko ma fiye da haka na ma’aunin mercury.
#lafiyarmu #hukumarlafiyataduniya
- Title
- Tina Turner, ta rasu tana da shekara 83
- Runtime
- 0:16
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Turner ta rasu ranar Talata, bayan doguwar jinya a gidanta dake Küsnacht kusa da Zurich, a cewar manajanta. Ta zama 'yar kasar Switzerland ne shekaru goma da suka wuce.Tina Turner, fitacciyar tauraruwar da ta yi shahararriyar wakar "What’s Love Gotta Do With It," ta rasu tana da shekara 83.
- Title
- Afirka tamu, Makomarmu: Tuna Shekaru 60 Da Fara Bukin Ranar Afirka
- Runtime
- 0:15
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A ranar Mayu 25, 2023, Afirka za ta yi bikin cika shekaru 60 da kafuwar Kungiyar Hadin Kan Afirka (OAU), wacce daga baya ta zama Tarayyar Afirka (AU). Bikin na shekara-shekara da aka fi sani da ranar Afirka, wani muhimmin lokaci ne da ke nuna hadin kai, da gwagwarmayar neman 'yancin kai a Afirka.
#voaafricaday #africaday #africa
- Title
- Yadda Hausawa Musulmai Suka Yi Bikin Sallah A Amurka
- Runtime
- 2:56
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Title
- Wani Bincike Ya Nuna Cewa Mutane Miliyan 14.3 'Yan Shekaru 15-64 Ke Mu'amala Da Kwayoyi A Najeriya
- Runtime
- 4:13
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wani bincike da aka gudanar a 2018, ya nuna cewa yawan ta’ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya ya kai kashi 14.4 cikin 100, wanda aka kiyasta mutane miliyan 14.3 ‘yan shekaru tsakanin 15 zuwa 64 ke mu’amala da kwayoyin.
- Title
- Tsamin Dangantaka Tsakanin Ghana Da Burkino Faso Ya Shafi 'Yan Kasuwar Ghana Masu Ratsa Burkino Faso
- Runtime
- 3:56
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Dangantaka tsakanin Ghana da Furkino Faso ta yi tsami biyo bayan kalaman shugaba Akufo-Addo a Amurka a bara cewa Burkina Faso ta dauko sojojin haya daga Rasha. Tun bayan nan 'yan kasuwar Ghana da ke dauko albasa daga Nijar sun yi ta fuskantar karuwar hare-hare akan hanyarsu a Burkina Faso.
- Title
- Shugaban Kungiyar ADENA Ya Yi Karin Haske Kan Girman Matsalar Safarar Miyagun Kwayoyi A Nijar
- Runtime
- 2:42
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Domin sanin girman matsalar safarar miyagun kwayoyi a Jamhuriyar Nijar mun tattauna da Saley Ganda, shugaban kungiyar ADENA, mai zaman kanta dake fafutukar yaki da miyagun kwayoyi.
- Title
- Nijar Na Kara Zama Hanyar Masu Fataucin Miyagun Kwayoyi Zuwa Wasu Kasashen Duniya
- Runtime
- 3:21
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Sannu a hankali Jamhuriyar Nijar na kara zama wata hanya da masu fataucin miyagun kwayoyi na kasa da kasa ke amfani da ita wajen safarar miyagun kwayoyinsu zuwa wasu kasashen Duniya.
- Title
- #TASKARVOA: Sannu A Hankali Nijar Na Zama Hanyar Masu Safarar Miyagun Kwayoyi Zuwa Wasu Kasashen
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Wani mazaunin jihar Kano a Arewacin Najeriya wanda a baya ya yi ta’ammali da miyagun kwayoyi, yanzu ya tuba, kuma har ya shiga taimakawa sauran masu ta’ammali da miyagun kwayoyin don ganin su ma sun daina, da wasu rahotanni
- Title
- Wani Mai Fafutuka A Ghana Ya Yi Linkaya A Kogin Volta Domin Jan Hakali Ga Matsalar Gurbata Ruwa
- Runtime
- 3:28
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wani mai fafutuka a Ghana zai yi ninkayar a rafin Volta mai tsawon kilomita 500, ciki har da tafkin Volta domin jan hankali akan kara munin gurbatar ruwa.
- Title
- Kalubalolin Samun Tsaftattacen Ruwan Sha Da Tsaftar Muhalli A Afirka
- Runtime
- 3:35
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tsaftattacen ruwan sha, lafiyar muhalli, da tsaftar jiki su na taka mahimmiyar rawa wajen samar da ingantacciyar lafiya da kuma kasancewa cikin koshin lafiya. Amma duk da haka a fadin duniya, mutane miliyan biyu ne suke rasa tsaftattacen ruwan sha a bisa alkaluman MDD.
- Title
- Ambaliyar Ruwa Na Tabka Barna A Wani Babban Gada A Ghana A Kusan Ko Wace Shekara
- Runtime
- 3:34
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ga al'ummar Asokore Mampong a yankin Ashanti zuwan damunan lokaci ne na rashin tabbas saboda matsalar ambaliyar ruwa. Kusan a kowacce shekara babbar gadar da ta hada al'ummar Asokore Mampong da kuma Greater Kumasi ta na kawo babbar matsalar ambaliyar ruwa abin da ke yanke zirga-zirgar dubban jama'a.
- Title
- Babban Taron Kungiyar Masu Yada Labarai Na Afirka
- Runtime
- 5:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- AUB wato kungiyar masu yada labarai a Afirka ta kaddamar da taron da ta saba yi shekara shekara, wanda wannan karon shi ne na goma sha hudu, mai taken “ci gaba da aka samu a fasahar zamani”
- Title
- Ministan Kiwon Lafiya A Jamhuriyar Nijar Ya Kaddamar Da Yaki Da Cutar Sankarau Da Ta Bullo
- Runtime
- 0:27
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ministan kiwon lafiya na Jamhuriyar Niger Idi Iliyasu Mai Nasara, ya kaddamar da yaki da cutar sankarau da ta bulla a jihar Damagaram, tare da rakiyar wakilan hukumomin kiwon lafiya na OMS da UNICEF da wasu kugiyoyi masu tallafa wa kiwon lafiya.
- Title
- Yadda Aka Ceto Mutane Da Ambaliyar Ruwa Ta Rutsa Da Su A Arewacin Italiya
- Runtime
- 0:38
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yadda aka ceto mutane da ambaliyar ruwa ta rutsa da su a Arewacin Italiya, inda yawanci suka hau kan rufin gidajensu.
- Title
- Hukumar Lafiya Ta Duniya WHO Ta Sanar Cewa, A Halin Yanzu
- Runtime
- 1:20
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Shugaban hukumar lafiyar Tedros Adhanom Gebrayesus ya ce wannan matsaya ta biyo bayan samun raguwar mutanen da ake kwantar da su a asibiti a dalilin cutar da kuma raguwar mace-mace a sanadiyyar cutar ta SARS-CoV-2 biros.
- Title
- A Bara Mutane 71 Sun Mutu A Ambaliyar Ruwa A Sama Da Kauyuka Da Garuruwa 700 A Nijar
- Runtime
- 4:27
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wasu daga cikin mutanen da aka kwashe daga yankunansu saboda matsalar ambaliyar ruwa a bara, sun yi barazanar komawa wuraren masu hadari, gabanin kankamar damunar bana.
- Title
- Rundunar Sojojin Najeriya Sun Sake Ceto Wata Yarinyar Cikin Wadanda Aka Sace a Chibok
- Runtime
- 4:39
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ceton yazo ne shekaru tara bayan da ‘yan ta’addar kungiyar Boko Haram suka kai hari tare da sace ‘yan mata 276 lokacin da suke rubuta jarabawar kammala sakandare a makarantar garin Chibok.
- Title
- Sama Da Mutane Milliyan Casa’in Da Daya A Afirka Suna Rayuwa Da Cutar Hepatitis - WHO
- Runtime
- 4:25
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce sama da mutane milliyan casa’in da daya a Afirka suna rayuwa da cutar Hepatitis nau’in B ko C, wadanda suka kasance mafi hadarin cutar.
- Title
- Yadda Hare-haren 'Yan Bindiga A Najeriya Ya Hana Manoma Zuwa Gonakinsu
- Runtime
- 3:37
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Manoma a Najeriya a wurare da dama sun daina zuwa gona saboda fargabar hare-haren ‘yan bindiga.
- Title
- Akalla Mutane Sama Da Miliyan Dari Biyu Ke Fama Da Cutar Asthma A Duniya-WHO
- Runtime
- 1:35
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- WHO ta ce akalla mutane miliyan dari biyu da sittin ne suke fama da cutar Asthma a fadin duniya.
- Title
- Rashin Samun Gonaki Ne Kalubalen Da Mata Masu Sha'awar Noma A Ghana Ke Fuskanta
- Runtime
- 3:23
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A Ghana rashin samun gonaki na daya daga cikin matsalolin da mata masu sha’awar yin noma ke fuskanta.
- Title
- Wasu Hanyoyin Magance Kalubalen Da Mata Ke Fuskanta A Fannin Noma
- Runtime
- 3:03
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ummukulthum Kabir Mato, wata kwararriya a fannin aikin gona daga Kaduna a Najeriya ta mana karin haske kan hanyoyin da za a magance wasu daga cikin kalubalen da mata ke fuskanta a fannin aikin gona.
- Title
- Wasu Kalubale Da Mata Ke Fuskanta A Fannin Gona A Najeriya
- Runtime
- 3:48
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ummukulthum Kabir Mato, wata kwararriya a fannin aikin gona daga Kaduna a Najeriya ta yi mana karin haske akan wasu kalubale da mata ke fuskanta a wannan fannin a kasar.
- Title
- MDD Ta Ce Sama Da Kashi Uku Na Mata Masu Aiki A Duniya Suna Aikin Gona Ne
- Runtime
- 0:54
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Hukumar Abinci da Aikin Gona ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce sama da kashi daya bisa uku na mata masu aiki a duniya suna aiki ne a bangaren aikin gona.
- Title
- Matan Karkara Manoma A Nijar Sun Ce Rashin Ingantaccen Iri Na Hana Su Fadada Ayyukansu
- Runtime
- 4:46
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kananan manoma mata a yankunan karkarar dake Nijar sun ce rashin samun muhimman abubuwan noma kamar ingantaccen iri da taki na hana su fadada ayyukansu na gona.
- Title
- #LAFIYARMU: Sama da mutane milliyan casa’in da daya a Afirka suna rayuwa da cutar Hepatitis - WHO
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #LAFIYARMU: Ibrahim Musa, shugaban sashin kula da cututtuka masu yaduwa na asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri a Najeriya ya yi mana karin haske a game da cutar Hepatitis, da wasu rahotanni.
- Title
- #TASKARVOA: MDD ta ce sama da kashi daya bisa uku na mata masu aiki a duniya suna aikin gona ne
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a Najeriya; a Ghana kuma rashin samun gonaki na daga cikin matsalolin da mata masu sha’awar yin noma ke fuskanta, da wasu rahotanni
- Title
- An Samu Raguwar Masu Kamuwa Da Cutar Maleriya Da Kashi 50 Cikin Dari A Kasar Kenya
- Runtime
- 6:00
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A Kenya an samu raguwar masu kamuwa da cutar Maleriya da kashi 50 cikin dari a cikin shekaru goma da suka gabata kamar yadda ma’aikatar lafiya ta Kenya ta sanar da sabbin dabarun kawar da cutar zuwa 2030.
- Title
- Ra'ayoyin Wasu Mazauna Jihar Kano A Najeriya Yadda Suke Kare Kansu Daga Maleriya
- Runtime
- 3:28
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mun jiyo ra’ayoyin wasu mazauna jihar Kano a Najeriya game da irin damuwar da suke da ita da maleriya, da kuma yadda suke kare kansu.
- Title
- Sabon Maganin Rigakafin Cutar Maleriya Ya Kawo Kyakkyawan Fata A Yaki Da Cutar
- Runtime
- 0:56
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ghana da Najeriya sun amince da sabon maganin rigakafin cutar maleriya da jami’ar Oxford ta kirkiro da shi. Maganin ya kawo kyakkyawan fata a yaki da cutar zazzabin cizon sauro.

