VOA Hausa
Ghana Na Shirin Kaddamar Da Tashar Samar Da Wutar Lantarki Daga Hasken Rana
- Title
- Ghana Na Shirin Kaddamar Da Tashar Samar Da Wutar Lantarki Daga Hasken Rana
- Runtime
- 3:50
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Hukumomin Ghana su na shirin kaddamar da wata tashar samar da wutar lantarki daga hasken rana da aka gina akan madatsar ruwa ta Bui, wadda za ta rika samar da lantarki mai karfin megawat biyar,
- Title
- LAFIYARMU: Yadda Yanayin Wasu Wuraren Aiki Ke Shafan Lafiyar Kwakwalwa
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce matsananciyar damuwa mai alaka da aikin da mutun ke yi, ta na samuwa ne sakamakon irin yanayin aikin da mutun ke yi, ko kuma yanayin da ya ke yin aikin, ko jadawalin aikin na shi ko kuma rashin samun damar karin girma ko cigaba a wurin aiki.
- Title
- #TASKARVOA: Kokarin kasashen Afirka na magance matsalolin wutar lantarki don bunkasa tattalin arziki
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Illolin matsalar wutar lantarki a Najeriya ba su tsaya kawai ga hana ci gaban tattalin arziki ba, har ma da bangaren kiwon lafiya; haka kuma hukumomin Ghana su na shirin kaddamar da wata tashar samar da wutar lantarki daga hasken rana da aka gina akan madatsar ruwa da wasu rahotanni
- Title
- Kotun Kolin Amurka Ta Yanke Hukunci Hana Daukar Dalibai A Jami'o'i Bisa Launin Fata
- Runtime
- 3:18
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A makon da ya gabata ne Kotun Kolin Amurka ta yanke hukuncin hana amfani da tsarin ware wasu guraben daukan dalibai a jami’o’i bisa launin fatar dalibai.
- Title
- Dalilin Da Ya Sa Jami'o'i A Najeriya Ke Neman Karin Kudin Rajista
- Runtime
- 4:56
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Ana cewa karatu a jami’o’in gwamnatin tarayya a Najeriya kyauta ne, Malam Tijjani Mukaddasa ya mana karin haske game da dalilin da yasa jami’o’in ke bukatar dalibai su biya kudin rijista.
- Title
- Karin Kudin Rajista A Jami'o'ini Najeriya Ka Iya Hana Dalibai Komawa Makaranta
- Runtime
- 4:50
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Karin kudin rijista sama da kashi 100 cikin 100 na wasu jami'o'in Najeriya ka iya tilastawa dalibai da dama barin karatu.
- Title
- Ra'ayoyin Daliban Najeriya Akan Yadda Karin Kudin Makaranta Zai Shafi Karatunsu
- Runtime
- 3:25
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Ra’ayoyin wasu daliban Jami’ar Maiduguri a Najeriya kan yadda karin kudin makaranta zai shafi karatunsu.
- Title
- Karin Haske Akan Dokar Baiwa Dalibai Bashin Karatu A Najeriya
- Runtime
- 6:40
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Hira ta musamman da Malam Tijjani Mukaddas, wani mai koyarwa a Najeriya, wanda yanzu haka ya ke jihar Kansas ta nan Amurka inda yake halartar wani shirin karo ilimi na Humphrey Fellowship, akan dokar baiwa dalibai bashin karatu.
- Title
- LAFIYARMU: Barazanar Da Barkewar Cutar Anthrax Mai Kama Mutane Daga Dabbobi Ke Yi A Yammacin Afirka
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Barkewar cutar Anthrax dake kama dabbobi har ma da mutane na ci gaba da haifar da damuwa a kasashen yammacin Afirka.
A cewar Cibiyar Kula da Cututtuka ta Afirka, ana iya samun cutar anthrax a cikin dabbobin daji da na gida kamar shanu, awaki, dawakai, da barewa.
- Title
- #TASKARVOA: Karin kudin rijista a jami'o'in Najeriya ka iya tilastawa dalibai da dama barin karatu.
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- #TASKARVOA: A makon da ya gabata ne Kotun Kolin Amurka ta yanke hukuncin hana amfani da tsarin ware wasu guraben daukan dalibai a jami’o’i bisa launin fatar dalibai, da wasu rahotanni
- Title
- LAFIYARMU: Hira Da Mustapha Yahuza Umar, Kwamandan Hukumar NDLEA a Jihar Plateau
- Runtime
- 3:54
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Mustapha Yahuza Umar, Kwamandan Hukumar NDLEA a Jihar Plateau, ya yi mana karin haske kan tattaki na wayar da kan mutane musanman matasa a game da haduran miyagun kwayoyi da hukumar ta yi.
- Title
- Jana'izan Falasdinawa Da Sojojin Isra'ila Suka Kashe A Wani Farmaki Ranar Litinin
- Runtime
- 0:29
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Falasdinawa masu makoki, sun cika kan tituna dauke da gawarwakin wadanda aka kashe ranar Litinin a wani farmakin da sojojin Isra'ila suka kai a birnin Jenin da ke gabar yammacin kogin Jordan, don zuwa yi musu jana'iza.
- Title
- Malam Kabir Adamu Ya Mana Karin Haske Akan Harkokin Tsaro A Najeriya Da Yankin Sahel
- Runtime
- 8:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- To shin ya ya girman aikin dake gaban sabbin shugabannin hukumomin tsaro? Sannan wadanda aka nada su na da kwarewar da za ta kawo babban sauyi a Najeriyar? Mun tattauna da Malam Kabir Adamu, kwararre kan harkokin tsaro a Najeriya da yankin Sahel.
- Title
- Sannu A Hankali Wasan Kwallon Kulki A Najeriya Na Kara Jan Hankalin Mutane
- Runtime
- 3:30
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Sannu a hankali, wasan kwallon kulki wanda hukumar tabbatar da zaman lafiya ta Amurka ta bullo da shi a Najeriya a shekarun 1960, ya na kara jan hankali, sakamakon kokarin wasu masoya wasan.
- Title
- An Fara Kokarin Magance Matsalar Talauci Dake Hana Yara Zuwa Makaranta A Najeriya
- Runtime
- 3:48
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A Najeriya talauci shi ne babban dalilin da ke sa yara da dama ba sa zuwa makaranta, sai dai ana kara kokarin ganin an magance wannan matsala.
- Title
- Wasu 'Yan Najeriya Na Ganin Kasar Ta Dauko Hanyar Kawo Karshen Kalubalen Tsaro
- Runtime
- 1:19
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Najeriya ta dauko hanyar kawo karshen kalubalen tsaro da take fuskanta – martanin wasu 'yan kasar bayan nadin sabbin shugabannin rundunoni da hukumomin tsaro.
- Title
- Yadda Musulmai Suka Gudanar Da Idin Babbar Sallar Ta Bana
- Runtime
- 5:18
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Yadda Musulmai a duniya suka gudanar da idin babbar sallar ta bana, inda wadanda Allah ya hore ma wa suka yanka raguna na layya.
- Title
- LAFIYARMU: Shin Menene Ra’ayinku Game Da Matsalar Miyagun Kwayoyi?
- Runtime
- 3:44
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Wasu mutane mazauna birnin Jos sun bada ra’ayoyinsu game da matsalar miyagun kwayoyi, a inda suke da kuma irin taimakon da yakamata a baiwa masu ta’ammali da kwayoyi.
- Title
- #TASKARVOA: Wasu 'Yan Najeriya Na Ganin Kasar Ta Dauko Hanyar Kawo Karshen Kalubalen Tsaro
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A Najeriya, talauci shi ne babban dalilin da ke sa yara da dama ba sa zuwa makaranta, sai dai ana kara kokarin ganin an magance wannan matsala, yadda Musulmai suka gudanar da Idin babbar Sallah, da kuma wasu rahotanni
- Title
- Shin Yaya Tsaftar Iskar Da Kuke Shaka Take?
- Runtime
- 2:32
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Wasu mutane mazaunan Jamhuriyar Nijar, sun bada ra’yoyinsu.
- Title
- Hira Da Dr Sabo Ahmad, Farfesa A Kwalejin Ilimin Kimiyyar Lafiya A Jami’ar Jos
- Runtime
- 4:54
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Da Dr Sabo Ahmad, Farfesa a Kwalejin Ilimin Kimiyyar Lafiya Jami’ar Jos ya yi karin bayani a game da girman matsalar shakar gurbatacciyar iska da kuma hanyoyin kariya.
- Title
- Hadarin Dake Tattare Da Gurbattacciyar Iska Da Mutane Ke Shaka A Yau Da Kullum
- Runtime
- 4:39
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Bisa kididdigar da hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar, kusan dukkan mutane a duniya suna shakar iskar da ta zarce ka'idojin ingancin iska na hukumar lafiya ta duniya – wato isa da take a gurbace. Wannan gurbacewar yanayi na da illa ga lafiyar dan adam.
- Title
- Wasu Matsaloli Da 'Yan Gudun Hijira Mazauna DRC Ke Fuskanta
- Runtime
- 3:56
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- 'Yan gudun hijirar Rwanda da Burundi da ke zaune a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun ce suna fuskantar mawuyacin hali saboda rashin taimako daga kungiyoyin agaji
- Title
- Wasu Dalilan Da SUka Fi Haifar Da Matsalar 'Yan Gudun Hijira
- Runtime
- 3:31
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A cewar hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, yaki da rikicin kabilanci da na addini na cikin dalilan da suka fi haifar da matsalar 'yan gudun hijira.
- Title
- An Bukaci Hukumomin Najeriya Da Su Dakatar Da Mayar Da 'Yan Gudun Hijira Garuruwansu
- Runtime
- 3:33
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun bukaci hukumomin Najeriya da su dakatar da shirin mayar da ‘yan gudun hijira garuruwansu a Arewa maso Gabashin kasar.
- Title
- Wata 'Yar Gudun Hijira Daga Somaliya Zuwa Amurka Ta Zama 'Yar Majalisa A Jihar Minnesota
- Runtime
- 2:49
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A shekarar 1991, Hodan Hassan ta yi gudun Hijia daga kasarta Somalia, inda ta nemi mafaka a sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab dake Kenya. Ta kuma sake yin hijira daga wannan sansani, a karshe dai Hodan ta samu zuwa Amurka inda a yau, ita ce ‘yar majalisa a jihar Minnesota,
- Title
- Rikicin Ukraine Na Daga Cikin Abubuwan Da Suka Fi Haddasa Gudun Hijira A Bara - MDD
- Runtime
- 3:50
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce a bara sama da mutane miliyan 110 suka bar gidajensu a fadin duniya. Hukumar ta ce rikicin Ukraine ya na daga cikin abubuwan da suka fi haddasa wannan lamari.
- Title
- Karin Farashin Mai Ne Ya Sa Farashin Raguna Tashi – ‘Yan Kasuwa A Maiduguri
- Runtime
- 4:26
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Karin Farashin Mai Ne Ya Sa Farashin Raguna Tashi – ‘Yan Kasuwa A Maiduguri.
- Title
- Yadda Ake Gudanar Da Kasuwancin Dabbobi a Nijar
- Runtime
- 2:21
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A shekarun baya dai kasuwar ta Agiye ta yi fice wajen gudanar da kasuwanci dabbobi musammma ma a dai-dai irin wannan lokacin na Sallar Layya.
- Title
- Ra'ayoyin Wasu 'Yan Gudun Hijira Game Da Abin Da Suke So Wajen Kyautata Rayuwarsu
- Runtime
- 3:26
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Ga ra’ayoyin wasu ‘yan gudun hijira a Maiduguri jihar Bornon Najeriya a game da abin da suke so a yi mu su don kyautata rayuwarsu.
- Title
- Wasu Kamfanoni 40 Na Kasa Da Kasa Sun Dauki Matakan Taimakawa 'Yan Gudun Hijira
- Runtime
- 3:52
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Kamfanoni arba’in da daya na kasa da kasa sun yi alkawarin samar da ayyukan yi, da horar da ‘yan gudun hijira 250,000 a Turai. Amma ta yaya 'yan gudun hijira a Afirka za su amfana da irin wannan kokari? Dr. Manasseh, shugaban kungiyar agajin jin kai ta Impact-Trust International ya mana karin haske.
- Title
- Mayar Da Hankali Ga Halin Da 'Yan Gudun Hijira A Fadin Duniya Ke Ciki
- Runtime
- 1:10
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane miliyan 89.3 ne aka tilastawa barin gidajensu a fadin duniya. Daga cikinsu akwai kusan 'yan gudun hijira miliyan 27.1, kuma kusan kashi 41 cikin 100 daga cikinsu, ba su kai shekaru 18 ba.
- Title
- LAFIYARMU: Hadarin Dake Tattare Da Gurbattacciyar Iska Da Mutane Ke Shaka A Yau Da Kullum
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Bisa kididdigar da hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar, kusan dukkan mutane a duniya suna shakar iskar da ta zarce ka'idojin ingancin iska na hukumar lafiya ta duniya – wato isa da take a gurbace. Wannan gurbacewar yanayi na da illa ga lafiyar dan adam.
- Title
- #TASKARVOA: Mayar Da Hankali Ga Halin Da 'Yan Gudun Hijira A Fadin Duniya Ke Ciki
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun bukaci hukumomin Najeriya da su dakatar da shirin mayar da ‘yan gudun hijira garuruwansu a arewa maso gabashin kasar, da wasu rahotanni
- Title
- Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Yunwa Na Shafar Kusan Kashi 10 Cikin 100 Na Mutane A Duniya
- Runtime
- 5:29
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Gajiya, jiri, da rashin kiba wasu alamun rashin samun ingantaccen abinci mai gina jiki ne. Haka kuma kiba, rashin abinci mai gina jiki yana da alaka da rashin wadataccen abinci ko idan ya yiyawa, rashin daidaituwar abinci mai gina jiki, ko rashin ingancin abinci.
- Title
- Hira Da Dr. Rabiu Zakari Daga Asibitin Kwararu Na Maiduguri Da Ke Jihar Borno
- Runtime
- 4:11
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Dr. Rabiu Zakari daga asibitin kwararu na Maiduguri, ya yi mana karin haske kan tasirin rashin abinci mai gina jiki da hanyoyin magance su.
- Title
- Wani Mai Daukan Hoto Ke Tattara Labaran Masu Fama Da Ciwon Yoyon Fitsari Cikin Hotuna
- Runtime
- 2:37
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Mai daukan hoton y ace tun lokacin da ya gano muhimmancin daukar hoto kuma da ma yana aiki a matsayin marubuci ta bangaren tallace-tallace, sai ya ji komai ya yi daidai. Yana da baiwa biyu da yawancin mutane ba su da su. To me yasa ba zai hada wadannan basirun ba wajen ba da labarai a nahiyar?
- Title
- Hira da Dr Fatima Zara Umate, Likita A Asibitin Kwararru Dake Maiduguri
- Runtime
- 4:34
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Dr Fatima Zara Umate, Likita A Asibitin Kwararru Dake Maiduguri a Najeriya ta yi karin haske a game da lalurar, da kuma hanyoyin magance ta.
- Title
- Matasa A Nijar Sun Fara Farfado Da Wasu Al'adun Gargajiya Na Aure Da AKa Manta
- Runtime
- 3:00
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A Jamhuriyyar Nijar sannu a hankali matasan wasu biranen kasar musamman ma na birnin Yamai, sun fara farfado da wasu al'adun gargajiyar kasar da aka fara mantawa da su musamman ma a bikin aure.
- Title
- Yajin Aikin Masu Dafa Abinci A Ghana Ka Iya Shafar Shirin Gwamnati Na Ciyar Da Dalibai
- Runtime
- 4:31
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Yajin aikin da masu dafa abinci a makarantu ke yi na iya tilasta wa yaran makaranta da ke cin gajiyar shirin ciyar da dalibai da gwamnatin Ghana ta bullo da shi zama da yunwa.
- Title
- Rikicin Sudan Na Iya Yaduwa Zuwa Wasu Kasashe Makwabta: Masu Sharhi
- Runtime
- 3:49
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Masu sharhi sun ce ana fargabar cewa karuwar rikicin Sudan a yankin Darfur na iya yaduwa zuwa kasashe makwabta.
- Title
- Yadda Aka Samu Ci Gaba A Harkar Kasunwancin Jihar Kanon Najeriya Jos
- Runtime
- 5:01
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Tun bayan dawowar mulkin dimukradiya a Najeriyar a 1999, a jihar Kano wacce ta fi kowacce yawan mutane a arewacin Najeriya, kuma cibiyar kasuwancin yankin, an samu cigaba da kuma akasin haka, sakamakon rashin dorewar manufofin gwamnati.
- Title
- Masu Sharhi Akan Batutuwan Shugaba Tinubu Na Ranar Dimokradiya
- Runtime
- 6:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Muryar Amurka ta tattauna da Nastura Ashir Shariff, wani mai sharhi a kan al’amuran yau da kullun a game da wasu daga cikin abubuwan da shugaba Tinubu ya tabo a jawabin na shi na ranar dimokradiya.
- Title
- Shugaba Tinubu Ranar Dimokradiya Ya Bukaci 'Yan Najeriya Da Su Ci Gaba Da Sadukar Da Kai Domin Kasar
- Runtime
- 2:03
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- A jawabin da ya yi wa ‘yan kasar a bikin ranar dimokuradiyya, Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da su ci gaba da sadaukar da kai domin ci gaban kasar.
- Title
- Nakan Gyara Motar Da Ta Gagagari Masu Ido - Makanike Makaho
- Runtime
- 7:24
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Murtala Abdullahi Muhammad makaho ne kuma makanike wanda yayi shekaru sama da talatin yana kanikanci. Ya ce yawancin lokuta yakan gyara motocin da suka gagari masu ido.
Ya fadi hakanne yayin hira da muryar Amurka a garejin da yake aiki a Tungar Maje da ke Abuja babban birnin Najeriya, inda yace tsangwama da kyara na cikin manyan kalubale a aikin nasa.
- Title
- Bill Gates Da Dangote Sun Yi Rangadi A Nijar Inda Suka Gana Da Shugaba Bazoum
- Runtime
- 1:47
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Shahararrun attajiran duniya, Bill Gate da Aliko Dangote sun kai ziyar Nijar inda suka gana da shugaban Kasar Nijar Mohamed Bazoum.
Ganawar da ta mayar hankali kan batun karfafa huldar dake tsakanin Gidauniyoyinsu da Jamhuriyyar Nijar musamman kan batun kiyon lafiya.
- Title
- Ranar dimokradiya Shugaba Tinubu ya bukaci 'yan Najeriya su ci gaba da sadaukar da kai domin kasar
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Yajin aikin da masu dafa abinci a makarantu ke yi na iya tilasta wa yaran makaranta da ke cin gajiyar shirin ciyar da dalibai da gwamnatin Ghana ta bullo da shi zama da yunwa, da wasu rahotanni
- Title
- Taron Dangin Da Aka Min Yasa Ban Ci Zaben Shugabancin Majalisar Dattawa Ba- Sanata Yari
- Runtime
- 5:28
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Tsohon gwabnan jihar Zamfara Sanata Abdulazeez Yari Yace taron dangi da aka masa yasa ya fadi zaben shugabancin majalisar dattawan Najeriya.
Yari ya fadi hakanne a wata hira da muryar Amurka kan abinda yake ganin yasa baiyi nasara ba.
- Title
- Tasirin Sanarwar Cire Tallafin Man Fetur Kan Halayen 'Yan Kasuwa Da Al'ummar Jos
- Runtime
- 3:45
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Biyo bayan sanarwar cire tallafin mai da shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi, mun duba tasirin sanarwar cire tallafin man kan halayen 'yan kasuwa da sauran al' ummar Jos a Arewa ta tsakiyar kasar.
- Title
- 'Dan Najeriya Da Ya Kafa Tarihin Zama Magajin Gari Barkar Fata Na Farko A Colorado Springs
- Runtime
- 3:35
- Date posted
- 3 years ago
- Description
- Yemi Mobolade 'dan asalin Najeriya wanda ya zo nan Amurka karatu shekaru 27 da suka gabata, ya kafa tarihi ba kawai na zama bakar fata na farko ba, har ma da zama Magajin Garin na farko wanda ba 'dan jam’iyyar Republican ba a cikin shekaru 45 a Colorado Springs.

