VOA Hausa
Hira Da Farfesa Ahmed Adamu, Wani Masanin Tattalin Arziki A Najeriya, Kashi Na II
- Title
- Hira Da Farfesa Ahmed Adamu, Wani Masanin Tattalin Arziki A Najeriya, Kashi Na II
- Runtime
- 3:20
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Cigaban tattaunawa da Farfesa Ahmed Adamu, masanin tattalin arziki a Najeriya kan yadda za a karfafa shigar matasa harkokin siyasa da shugabanci a Afirka
- Title
- Hira Da Farfesa Ahmed Adamu, Wani Masanin Tattalin Arziki A Najeriya
- Runtime
- 4:39
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Farfesa Ahmed Adamu, wani masanin tattalin arziki a Najeriya, ya yi bayani kan abubuwan da suke kawowa matasa tarnaki a game da shiga siyasa da shugabanci a Afirka.
- Title
- Hira Da Wata Kwararriya A Fannin Lafiyar Al’umma A Najeriya Dr. Hajar Mamman Nassir
- Runtime
- 2:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wata kwararriya a fannin lafiyar al’umma a Najeriya Dr. Hajar Mamman Nassir ta yi bayani kan kalubalen yaki da cutar ta Sikila
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Labarai Da Suka Mamaye Kafafen Yadda Labarai A Makon Da Muke Bankwana Da Shi
- Runtime
- 3:49
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan makon mun yi duba ne akan yadda abubuwa suka wakana a makon da muke bankwana da shi
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimi...
- Title
- Wata Mai Fama Da Cutar Sikila A Uganda Ta Bayyana Yadda Take Rayuwa Da Cutar.
- Runtime
- 5:29
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Cutar sikila wata cutar jini ce da ake gadon ta, wadda ke shafar kwayoyin halittar jini. Wannan na faruwa ne sakamakon rashin daidaiton jinsin kwayoyin halittar jini wanda kuma kan iya haifar da karancin jini, tsananin ciwo, kamuwa da cutuka da ma lalacewar wata kwayar halitta ta jiki.
- Title
- Abun Da Irin Zanen Harshe Ke Nufi
- Runtime
- 0:49
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Lafiyayyen harshe shi ne mai launin ruwan hoda. Launin fari na iya bayyana a harshen ka idan kwayar bacteria da abinci sun makale tsakanin ‘yan kananan layikan da ke doron harshenka da ake kira papillae a turance.
- Title
- Rashin Samun Isasshen Wakilci A Siyasa Ya Hana Matasan Shiga Fagen Siyasa
- Runtime
- 4:16
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Afirka ta Kudu, rashin samun isasshen wakilci a siyasa da kuma yadda aka samu karin yawan masu kada kuri’a a zaben dake tafe, sun zaburar da matasan kasar shiga fagen siyasa.
- Title
- Wata Mai Fama Da Cutar Sikila A Nijar Ta Bayyana Yadda Take Rayuwa Da Cutar
- Runtime
- 4:33
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Cutar sikila wata cutar jini ce da ake gadon ta, wadda ke shafar kwayoyin halittar jini. Wannan na faruwa ne sakamakon rashin daidaiton jinsin kwayoyin halittar jini wanda kuma kan iya haifar da karancin jini, tsananin ciwo, kamuwa da cutuka da ma lalacewar wata kwayar halitta ta jiki.
- Title
- Ministan Tsaro Badaru Abubakar ya ce cikin shekara an samu nasarar kashe barayin daji kusan 9,800
- Runtime
- 2:00
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ministan Tsaron Najeriya, Badaru Abubakar ya ce cikin shekara dayan da aka cika, an samu nasarar kashe ‘yan ta’adda da barayin daji kusan 9,800, an kuma kama kusa 7,000 na ‘yan bindigan, sannan kuma an kwato mutanen da aka yi garkuwa da su kusan da 4,700.
A cewar Badaru, babban matsalar da su ke fuskanta shine na samun haddin kan jama’a wajen bada ingantaccen bayanai.
- Title
- DARDUMA: An Gudanar Da Bikin Ranar Karrama Gidajen Ajiye Kayan Tarihi Ta Duniya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- DARDUMA: A shirin na wannan makon, an gudanar da bikin ranar karrama gidajen ajiye kayan tarihi ta duniya; Wasan kwallon kwando ta mata na kara samun tagomashi a Kenya; Lauyoyin fitacciyar ‘yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya su yi nadamar tsaya ma ta, da wasu rahotanni
00:00 - 00:23 - Bude Shiri
00:24 - 01:09 - Mai Gabatarwa dauke da
01:10 - 01:50 - Murja K. ta ci gaba da fitar da bidiyo sabanin umurnin kotu
01:51 - 02:20 - Tauraron Hollywood, Kevin Costner ya samu karramawa
02:21 - 06:58 - Karrama ranar kayan tarihi da al'adar kabilar Irigwe a Jos
06:59 - 11:19 - Wasan kwallon kwando ta mata ta sami karbuwa a Afirka
11:20 - 14:16 - Al’ummar Afirka sun baje kolin situru da fasaha a Washington
14:17 - 14:58 - Rufe Shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Kar...
- Title
- Sojoji Sun Kubutar Da Iyalan Mayakan Boko Haram 387 Daga Dajin Sambisa
- Runtime
- 1:13
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Zaratan Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa mai kula da Shiya ta 1 a shiyar Arewa Maso Gabashin Najeriya mai lakabin "Operations Hadin Kai" ne suka kubutar da mutanen 387 da suka hada da mata da kananan yara
Dakarun, karkashin jagorancin Burgediya Janar Diwa, sun yi nasarar kwato ababen hawa da makaman da a baya 'yan taaddar suka kwata daga hannun dakarun Najeriya a ganiyar rikicin Boko Haram.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun...
- Title
- LABARUN MAKO: Shirin Da Ke Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafaffen Yada Labarai
- Runtime
- 4:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan shirin wanda Victor Mathias ke gabatarwa daga Birnin Washington a kasar Amurka zai kawo muku waiwayen manyan batutuwa da suka mamaye kafaffen yada labarai a mako da muke bankwana da shi.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuri...
- Title
- TASKAR VOA: Duba Akan Bankado Cin Hanci Da Rashawa A Kasashen Afirka Kashi Na Biyu
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta ce kashi saba’in cikin dari na matsalar zarmiyar kudi da almundahana a kasar, a bangaren hada-hadar banki ake aikata su. A kowacce shekara, dubban ‘yan Najeriya su na kai rahoton almundahana ga hukumomi.
00:00 - 01:08 Bude Shiri
01:10 - 05:12 Matashi Ya Cinna Wa Masallaci Wuta A Larabar Abasawa
05:14 - 08:33 An Fara Koyar Da Harshen Rashanci A Makarantun Nijar
08:36 - 13:32 Bangaren Hada-Hadar Banki Ake Aikata Matsalar Zarmiyar Kudi
14:50 - 18:48 Shirin Da Biden Da Trump Suka Yi Gabanin Zaben Amurka
18:52 - 23:12 Aikin Dake Gaban Wanda Zai Lashe Zaben Amurka A Afirka
23:14 - 28:20 Cin Hanci Da Rashawa Na Silale Kaso 20 Na Kasafin Kudin Ghana
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: h...
- Title
- LAFIYARMU: Dawainiyar Haihuwa Da Rainon Yara Da Iyaye Mata Ke Yi
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shirin Lafiyarmu na wannan makon ya yi nazari ne akan dawainiyar haihuwa da rainon yara da iyaye mata ke yi – wani babban aiki mai faranta rai da kuma yake tattare da kalubale ga lafiyar kwakwalwarsu.
00:00 - 00:55 - Bude Shiri
00:57 - 06:42 - Raino Ya Jefa Wata Mahaifiya Cikin Farin Ciki Da Damuwa
06:44 - 10:38 - Ra'ayoyin Mata Da Suka Fuskanci Kalubaloli Yayin Raino
10:40 - 14:11 - Hira Da Kwararriya Kan Kula Da Lafiyar Mata Dake Raino
14:13 - 15:00 - Rufe Shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen s...
- Title
- Ba Za A Kafa Sansanin Sojin Amurka Da Faransa A Najeriya Ba - Ministan Yadda Labarai
- Runtime
- 6:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A wannan tattaunawa ta musamman da Mohammed Idris Malagi, Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, ya yi da Muryar Amurka ya yi bayanni ne game da tsare-tsaren gwamnati, koke-koken jama'a da halin da ake ciki a kasa na matsin rayuwa.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Gh...
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Trump Da Biden Za Su Yi Muhawara So Biyu Kafin Zaben Amurka
- Runtime
- 3:41
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan shirin na nazari ne akan al'amura da suka fi jan hankulan al'umma a kasar Amurka a ko wani mako.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin...
- Title
- Nan Ba Da Jimawa Ba Iskar Gas Zata Kawo Wa Najeriyar Arzikin Da Ba A Tsammani - Mele Kyari
- Runtime
- 1:20
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya, Mallam Mele Kolo Kyari ne ya bayyana hakan a yayin kaddamar cibiyoyin samar da iskar gas a jihohin Imo da Delta.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai ...
- Title
- DARDUMA: Shahararren mawakin Amurka Stevie Wonder ya samu takardar shaidar zama dan kasar Ghana
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- DARDUMA: An gudanar da bikin karrama makallata karo na 10 na kamfanin satlite na Africa Magic na wannan shekara a birnin Legos na Najeriya; Haka kuma Yarima Harry da uwar gidansa sun kammala ziyararsu ta tsawon kwanaki uku a Najeriya, a wani yunkuri na bunkasa wasannin Invictus ga tsoffin sojoji a kasar ta yammacin Afirka, wasu rahotanni
1:41, 3:38, 3:40, 3:25
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Du...
- Title
- Isra'ila Ta Kai Hari A Kan Iyakarta Da Gaza
- Runtime
- 0:48
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Isra'ila ta kai hari da jirgin sama mai saukar ungulu a kan iyakarta da Gaza
#gaza #isra'ila #hari #iyaka #falasdinawa
- Title
- Yadda Mazauna Larabar Abasawa Suka Koka Kan Hari A Kan Masallaci
- Runtime
- 2:21
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wata fashewa a wani masallaci dake kauyen gadan, na karamar hukumar gezawa ta jihar kano ya raunata kimanin mutane 27. Al’amarin ya faru ne da misalin karfe 5 da mintuna 20 na safiya yayin sallar asubahi.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoir...
- Title
- Dole Ne A Bi Umarnin NiMET Na Daukan Matakan Kariya Ga Matsalar Ambaliyar Ruwa -YOSEMA
- Runtime
- 3:29
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A yayin da damuna ta kan kama, Shugaban Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta jihar Yobe (YOSEMA), Dakta Mohammed Goje ya yi kira ga al’umma da su tashi tsaye su marawa gwamnati baya wajen ganin an rage barnar da ambaliyar ruwa zai iya haifar a wannan shekara ganin yadda matsalar ke zuwa kashi-kashi a jihohi daban-daban.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai g...
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafaffen Yada Labarai A Wannan Mako
- Runtime
- 4:17
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A wannan makon shirin zai kawo muku waiwaiyen yadda Babban Bankin Najeriya ya bullo da wani shiri na cazar harajin tsaron intanet da dai sauransu.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dum...
- Title
- LAFIYARMU: Duba Akan Hanyoyin Magance Cutar Tarin Fuka
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan makon, shirin LafiyarMu zai yi nazari ne akan tarin Fuka, wata cuta daga jerin munanan cututtuka masu saurin yaduwa. Sannan, wani gwajin cutar tarin Fuka yana nuna alamun kawo sauyi a maganin cutar. Mu na kuma dauke da bayanin wani kwararre a game da cutar.
00:00 - 00:58 - Bude Shiri
01:00 - 4:57 - Kwararriya Ta Bullo Da Sabon Tsarin Gwajin Cutar Tarin Fuka
05:01 - 08:44 - Abubuwan Da 'Yan Najeriya Suka Sani Game Da Cutar
08:48 - 13:12 - Hira Da Dr.Goni Imam Akan Hanyoyin Kare Kai Daga Cutar
13:17 - 14:11 - Yadda Aka Sarrafa Maganin Ciwon Malaria A Kasar Kenya
14:15 - 14:50 - Rufe Shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- Title
- TASKAR VOA: Duba Akan Bankado Cin Hanci Da Rashawa A Kasashen Afirka
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shirin Taskar VOA na wannan makon ya duba al’amuran cin hanci da rashawa ne a kasashen Afirka. A farkon wannan shekarar, kungiyar dake fafutukar yaki da cin hanci ta kasa da kasa, Transparency International, cikin rahotonta na 2023, ta ce yaki da matsalar cin hanci da rashawa a Afirka ya fuskanci koma-baya sosai, inda a wasu kasashen, babu wani abu da aka cimma a game da haka. Kungiyar ta ce sakamakon bincikenta ya kara nuna girman kalubalen da ake fuskanta a nahiyar, abin da ya samo asali daga shekara da shekaru da aka kwashe ba a kashe kudin da ya kamata a bangaren ma’aikatun gwamnati saboda sace kudin da ake yi. Kungiyar ta Transparency International ta ce matsalar cin hanci a bangaren shari’a ya na ci gaba da yin mummunar illa ga marasa galihu.
00:00 - 00:57 - Bude shiri
01:30 - 02:25 - Rahoton Kungiyar Transparency International Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Afirka
02:32 - 07:57 - Ra'ayoyin 'Yan Najeriya Dangane Da Shirin Bullo Da 'Yan Sandan Jiho...
- Title
- Mun Yi Nadamar Shiga Kungiyar Boko Haram – Tsoffin Kwamandojin Boko Haram
- Runtime
- 2:52
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wasu daga cikin tsoffin kwamandojin kungiyar Jama'atu Ahlussunnah lil'da'wati wal jihad da aka fi sani da Boko Haram sun bayyana nadamar irin ta'addancin da suka tafka a matsayinsu na mayakan kungiyar a baya.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivo...
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafaffen Yada Labarai
- Runtime
- 3:34
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan shirin na duba ne akan manyan batutuwa da suka mamaye kafaffen yada labarai a ko wani mako.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin bak...
- Title
- LAFIYARMU: Duba Akan Tasirin Hoton X-Ray A Bangaren Kiwon Lafiya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan makon shirin Lafiyarmu zai haska fitila ne akan tasirin hoton x-ray a bangaren kiwon lafiya. Hakazalika, wasu mata ‘yan Afirka ta Kudu 2 su na ba da himma sossai a fannin amfani da makamashin nukiliya a na’urorin hoton xray don kula da lafiya.
Bugu da kari kuma, wani sabon rigakafin cutar kwalara ya bai wa mutane kwarin gwiwar bunkasa samar da maganin a fadin duniya.
Rahotannin da ke dauke kenan a cikin shirin Lafiyar Mu na wannan makon!
00:00-00:37 Bude shiri (opening)
00:52-06:07 - Duba Akan Tasirin Hoton X-Ray A Bangaren Kiwon Lafiya
06:09-08:38 - Abubuwa Da 'Yan Najeriya Suka Sani Dangane Da Hoton X-Ray
08:42-13:07 - Hira Da Dakta Aliyu Suleiman Akan Muhimmancin Hoton X-Ray
13:10-14-19 - Sabon Rigakafin Cutar Kwalara Da Aka Samu
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https:...
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Shirin da ke nazari ko duba labaran da suka fi daukar hankali a Amurka
- Runtime
- 4:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan shirin na nazari ne akan al'amura da suka fi jan hankulan al'umma a kasar Amurka a ko wani mako.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin...
- Title
- Hirar Muryar Amurka Ta Musanman Da Wasu Gwamnonin Arewa Akan Bunkasa Harkokin Ilimi Da Tsaro
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- DARDUMA: Wakar da mawakin siyasa a Najeriya Rarara ya yi wa Fatima Mai Zogale, ta janyo mata abubuwa
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- DARDUMA: An gudanar da gasar lig ta wasan kwallon Kwando da Olympics ta musamman ta nahiyar Afirka a Dakar, babban birnin kasar Senegal; Nazifi Shuaibu wanda aka fi sani da Nazee Zuma, wani matashi ne da ke sana'ar kida da waka, wanda yake fatan ganin ya shahara a arewacin Najeiya, da wasu rahotanni
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da m...
- Title
- DARDUMA: Wasan Dambe Na Sake Dawowa A Birnin Jos Tsakanin Matasa
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- DARDUMA: Mashahurin mawakin na Afrobeat Davido, ya rattaba hannun yarjejeniya da kamfanin rarrabawa da kasuwancin wakoki na Amurka, da wasu rahotanni
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da d...
- Title
- Za Mu Yi Amfani da Kashin Dabbobi Mu Samo Ma Al'umma Wutar Lantarki -Gwamnan Neja
- Runtime
- 21:56
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A wani yunkuri na bunkasa harkokin noma, tattalin arziki da rage radadin talauci a jihar Neja, gwamnatin jihar tace za ta yi amfani da kashin dabbobi ta samar wa al’ummar jihar wutar lantarki.
Gwamnan jihar, Umar Bago ne ya sha alwashin yiin haka, da yak e wata kebabbiyar hira da wakilin Muryar Amurka, Mohammed Hafiz Baballe, a birnin Washington DC a kasar Amurka, jim kadan bayan halartar wani taro da Cibiyar Bunkasa Zaman lafiya na Kasar Amurka ta shirya.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagra...
- Title
- LAFIYARMU: Karin Bayani Game Da Kalubalen Da Ake Fuskanta A Fannin Kula Da Lafiya A Afirka.
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- LAFIYARMU: Irin gudunmawar da kwararru a fannin kiwon lafiya ‘yan Afirka mazauna turai suke bayarwa don ganin an inganta tsarin kiwon lafiya a Afirka; Kashi 24 cikin dari na cututtukan da ake fama da su a duniya, a Afirka ne, da wasu rahotanni
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Shirin da ke nazari ko duba labaran da suka fi daukar hankali a Amurka
- Runtime
- 3:58
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- Tattaunawa Ta Musanman Da Gwamnonin Arewa Akan Magance Matsalar Tsaro | VOA Hausa

- Hadin Kai Shi Ne Jigo A Yaki Da Ta’adanci - Masana
- Runtime
- 3:16
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A yayin da ake ci gaba da lalubo hanyoyin kawo karshen matsaloli masu alaka da ayyukan ta’adanci a Najeriya, ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara a harkokin tsaro, majalisar dinkin duniya da wasu kasashen Afrika kamar Ghana sun hada kai wajen neman a fitar da matakan bai daya na yaki da matsalolin da suka addabi kasashen Afrika.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Shirin da ke nazari ko duba labaran da suka fi daukar hankali a Amurka
- Runtime
- 4:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- DUNIYAR AMURKA: Shirin da ke nazari ko duba al'amura ko labaran da suka fi daukar hankali a nan Amurka
- Title
- DARDUMAR VOA: Yadda Aka Tuna Da Matan Chibok A Legas
- Runtime
- 3:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A wani kokari na tunawa da ‘yan mata daliban Najeriya da har kawo yanzu ba’a gan su ba, bayan sace su da mayakan Boko Haram suka yi a Chibok, an haska wani fim mai suna “Statues Also Breathe, ranar Alhamis, 4 ga watan Afrilu a birnin Legas.
- Title
- DARDUMAR VOA: Yadda Aka Gudanar Da Kungiyar Ninkaya Zuwa Kasan Ruwa Ta Scuba A Amurka
- Runtime
- 2:23
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kungiyar ninkaya zuwa kasan ruwa ta mata ta Scuba tana hada hancin mata a dukan matakan shekaru, da yare har ma da kabila, kan turba daya ta sha’awar shawagi a karkashin ruwa.
- Title
- DARDUMAR VOA: Mawakiyar Najeriya Tems Ta Yi Fitar Ta Ta Farko A Bikin Coachella Na Shekarar 2024
- Runtime
- 0:59
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Mawakiyar Najeriya Tems ta baiwa masoyanta mamaki ta hanyar gayyatar Wizkid da Justin Bieber, domin su hau dandamali su rera shahararriyar wakar ta mai suna Essence. Wakar wadda ta daukaka matashiyar mawakiyar ta shahara a shekarar 2021, ta kafa tarihin zama fitacciya a jadawalin R&B da Hip-Hop, inda ta zo ta 9 a jerin zafafan wakoki 100, haka kuma ta kasance wakar Afrika wato Afrobeats ta farko da sami kai wa a wannan matsayi.
- Title
- DARDUMAR VOA: Yadda Matsalolin Rayuwa Da Na Sana’a Suka Haddasa Rayuwar Adam A. Zango
- Runtime
- 3:41
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kwanan nan ne shahararren tauraro a masana’antar Adam A. Zango, ya fito yana bayanin irin matsalolin damuwa da yake fuskanta, lamarin da ya fallasa zahirin irin matsalolin da fitattun mutane a idon duniya ke fuskanta. A badini, matsalolin rayuwa da na sana’a, sun taru sun yi wa Zango Katutu da har suka haddasa masa damuwa, bayan rabuwarsa da matan da ya aura, da kuma wasu matsaloli a cikin masana’antar.
- Title
- DARDUMAR VOA: Tattauna Da Jarumin Kannywood Ali Nuhu Dangane Da Rayuwarsa A Masana’antar
- Runtime
- 2:23
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ali Nuhu sanannen jarumi ne a masana’antar fina-finai ta Najeriya, inda aka fi sanin sa da Sarkin Kannywood. Ali Nuhu ya shahara tare da kwarewa a fagen fitowa a fina-finai, inda kuma shaharar sa, ta fadada a fagen shirya fina-finai da ba da umarni. Ali Nuhu ya bayyana tarihin rayuwarsa da kuma irin gwagwarmayar da ya sha, wadda ta kai shi ga samun gagarumar nasara a masana’antar shirya fina-finai.
- Title
- LAFIYARMU: Kayan Abinci Kamar Tumatur Da Kifi Suna Bada Kariya Ga Cutar Mafitsara Prostate Cancer
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- LAFIYARMU: Cutar dajin mafitsar Prostate Cancer miliyoyin maza a duniya ke fama da ita kuma cikin nau’ukan cututtukan dajin da maza suka fi fama da ita, Maza a birnin Kano ta Najeriya sun bayyana mana abinda suka sani game da sankarar mafitsara Prostate Cancer ko kuma suna zuwa asibiti duba lafiyarsu, da wasu rahotanni
- Title
- TASKAR VOA: Daruruwan 'Yan Nijar Sun Yi Zanga-zangar Adawa Akan Kasancewar Sojojin Amurka A Kasar
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- TASKAR VOA: Shekara goma bayan da mayakan Boko Haram a Najeriya suka sace ‘yan matan makarantar Chibok fiye da 270, har yanzu 82 ba su samu kubuta ba; Masu fafutukar kare muhalli da ‘yan cin 'dan Adam sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta dakatar da ayyukan kasuwancin Shell a Niger Delta, da wasu rahotanni
- Title
- Wasu ‘Yan Tasha Ne Suka Sanar Da Dakatar Da Ni – Ganduje
- Runtime
- 4:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- DARDUMAR VOA: Allah Ya Yi Wa Jaruma Daso Saratu Gidado Rasuwa
- Runtime
- 1:21
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A ranar Talata, 9 ga watan Afrilu ne masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood a Najeriya ta girgiza da babban rashin daya daga cikin jarumanta. Saratu Gidado da aka fi sani da Daso. Daso ta rasu ne a Kano bayan ta yi sahur na ranar karshe ta azumin watan Ramadan ta koma barci. Ta rasu ta na da shekaru 56.
- Title
- DARDUMAR VOA: A Jamhuriyar Nijar Wani Sojan Na Amfani Da Wakokinsa Wajen Kara Wa Sojoji Kwarin Gwiwa
- Runtime
- 6:12
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Sajen Maman Sani Maigoshi, ya sami goyon bayan hukumomin sojin Nijar a harkar sa ta waka, wacce ya ke amfani da ita wajen zaburar da dakarun kasar a kokarin yaki da matsalar tsaro.
- Title
- DARDUMAR VOA: Nollywood Ta Fara Gogawa Ta Bangaren Fasaha Da Kuma Karbuwa A Kasuwar Fina-Finai
- Runtime
- 2:24
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Masana’antar fina-finai ta Najeriya da aka fi sani da Nollywood, ita ce masana’antar fina-finai ta 2 mafi girma a duniya, kuma yanzu haka ta fara gogawa ta bangaren fasaha da kuma karbuwa a kasuwar fina-finai.
- Title
- DARDUMAR VOA: Washington Ta Maida Babban Gidan Tarihin Gine-Gine Na Kasa Matattarar Adabin Yara
- Runtime
- 3:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Amfani da litattafan yara, wata babbar hanya ce ta habaka ayukan taswirar gine-gine da injiniyanci.
- Title
- LAFIYARMU: Kwararru Sun Ce Ya Kamata Mutane Su Samu Ingantaccen Tsarin Kula Da lafiya Duk Inda Suke
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kungiyar dake bada tallafi OXFAM, ta zargi manyan kamfanonin duniya da kwashe ruwa a kasashe masu talauci domin bunkasa ribar da suke samu, da wasu rahotanni