VOA Hausa
Wani Mai Fafutukar Kare Hakkin 'Dan Adam Ya Ce Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu A Zanga-zangar
- Title
- Wani Mai Fafutukar Kare Hakkin 'Dan Adam Ya Ce Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu A Zanga-zangar
- Runtime
- 2:53
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A yayin da masu sana’o’i ke cewa babu abin da zanga-zangar ta kawo in banda asara, Deji Adeyanju, wani lauya mai fafutukar kare hakkin 'dan Adam ya ce tabbas, kwalliya ta biya kudin sabulu a zanga-zangar.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivo...
- Title
- LAFIYARMU: Muhimmanci Da Kalubalen Shayarwa Yayin Da Kwararru Ke Kiran Samar Da Karin Kula Ga Mata
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:10 Bude shiri
01:11 - 05:00 Masu shayarwa a Uganda na taimakawa wasu mata da nono
05:01 - 07:03 Tsawon lokacin shayar da jarirai da bukatar taimakon maza
07:04 - 10:28 Wasu gurguwar fahimta ga lafiya kwakwalwa a Najeriya
10:29 - 14:09 Zoe Foundation na karfafa yara marayu a kasar Malawi
14:10 - 14:59 Rufe shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma ...
- Title
- TASKAR VOA: Asara Da Sata Ta Sa Wasu Rashin Ganin Tasirin Zanga-zangar Najeriya Ta Kuncin Rayuwa
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:11 Bude shiri
01:12 - 05:19 Wasu sun ce zanga-zangar Najeriya ba ta biya kudin sabulu ba
05:20 - 08:14 Wani lauya ya ce zanga zangar Najeriya ta yi tasiri mai kyau
08:15 - 11:50 Zanga zangar Gen Z a Kenya ta sa shugaban kasar sauya salo
11:51 - 16:11 Amurka ta bada tallafin dala miliyan 30 ga wani gandari a Nijar
16:12 - 17:35 Talla
17:36 - 20:35 Gwamnatin Najeriya ta tallafawa manoman citta
20:36 - 25:03 Tarihi da tasirin mataimakan shugaban kasa a Amurka
25:04 - 29:06 YALI-An zabi wani matashi kwararre kan tsara manufofin lafiya
29:07 - 29:44 Rufe shiri da talla
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- Title
- Duniyar Amurka: Kadan daga cikin labaran da suka fi daukar hankali a Amurka a wannan mako
- Runtime
- 3:09
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Tsohon Shugaba Issoufou Mahamaduou a karon farko ya yi Allah wadai da juyin mulkin Nijar
- Runtime
- 3:40
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Ra'ayoyi Da Kalubalolin Wasu Mata Masu Rayuwa Da Cutar HIV/AIDS A Najeriya
- Runtime
- 4:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Mun ji daga wasu mata dake jihar Kaduna a Najeriya masu dauke da cutar HIV/AIDS mai karya garkuwar jiki a game da kalubalen rayuwa da ita.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu...
- Title
- Wasu Nasarori Da Kalubalolin Da Ake Fama Da Su A Yaki Da Cutar HIV/AIDS
- Runtime
- 3:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Esther Hindi, babbar jami’a, kuma shugabar kungiyar mata masu fama da cutar HIV/AIDS a Najeriya, ta yi mana karin bayani a game da nasarori da kalubalolin da ake fama da su yayin da ake yaki da cutar HIV
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire...
- Title
- Amnesty Ta Ce Gwamnatin Kano Ta Yi Bincike Kan Wadanda Jami'an Tsaro Suka Kashe Lokacin Zanga-zanga
- Runtime
- 3:02
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kungiyar kare hakkin 'dan Adam ta Amnesty International ta ce kimanin masu zanga-zanga 13 ne jami’an tsaro suka kashe a Kano, sannan ta yi
kira ga gwamnatin jihar da ta gudanar da bincike.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhu...
- Title
- Dalilin Da Ya Sa Dole Wani Matun A Abuja Ya Fita Zanga-zanga
- Runtime
- 0:59
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Suleiman Magaji wani mai zanga-zanga a Abuja ya ce batun tsaro ne ya fi tayar mishi da hankali, kuma dalilin da ya sa ya fito zanga-zangar akwai 'yan uwansa a hannun masu sace mutane don neman kudin fansa.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire...
- Title
- Zanga-zangar Kuncin Rayuwa A Najeriya Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane A Birnin Maiduguri A Jihar Borno
- Runtime
- 2:22
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A birnin Maiduguri na jihar Borno ma zanga-zangar yunwa da kuncin rayuwar a Najeriya ta rikide zuwa tashin hankali, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da la...
- Title
- A DRC Yara Sun Fi Kamuwa Da Cutar MPOX Mai Yaduwa A Wani Sansanin 'Yan Gudun Hijira
- Runtime
- 4:19
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A kasar Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo, yara sun fi hadarin kamuwa da Mpox yayin da wani sabon nau’in kwayar cutar yake yaduwa a sansanonin ‘yan gudun hijira.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da...
- Title
- Karin Haske Kan Wasu Dalilan Da Ya Sa Masu Zanga-zangar Daukar Tutar Kasar Rasha
- Runtime
- 3:04
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Saka Dokar Hana Fita Bayan Da Zanga-zangar Ta Rikide Zuwa Tashin Hankali
- Runtime
- 3:36
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A jihar Kaduna, zanga-zangar wacce ta fara cikin lumana, daga baya ta rikide zuwa tashin hankali da sace-sace, inda a ranar Litinin gwamnatin jihar ta sanya dokar hana fita.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan...
- Title
- Jawabin Shugaba Tinubu Ya Gamu Da Suka Wajen Rashin Biyan Bukatun Masu Zanga-zanga
- Runtime
- 4:09
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A jawabinsa shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga masu zanga-zangar da su dakatar da ita, sannan su hau teburin tattaunawa, amma jawabin ya gamu da suka daga bangarori da dama, bisa rashin biyan bukatun masu zanga-zangar.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cot...
- Title
- Babbar Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya Da Ta Rikide Zuwa Tashin Hankali Da Kone-kone
- Runtime
- 1:17
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya da ta rikide zuwa tashin hankali da kone-kone da lalata gine-ginen gwmanti da satar dukiyar gwamnati da ta mutane a wasu wurare ta sa wasu gwamnatoci kafa dokar ta baci.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoi...
- Title
- Kwararriyar Likita Ta Yi Karin Haske Da Hanyoyin Kare Kai Daga Cutar MPOX
- Runtime
- 3:17
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr. Fatima Danbatta ta gidauniyar yaki da cutar daji, Medicaid Cancer Foundation a Najeriya ta yi mana bayani a game da cutar Mpox sannan ta bada shawarwari akan hanyoyoyin kare kai daga cutar.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriy...
- Title
- Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ce Daga Ttutar Kasar Rasha Lokacin Zanga-zanga Cin Amanar Kasa Ne
- Runtime
- 1:34
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A karshen wata ganawar gaggawa da shugaban Najeriya, babban hafsan sojojin kasar Janar Christopher Musa ya bayyana daga tutar kasar Rasha a lokacin zanga-zangar a matsayin laifin cin amanar kasa.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhur...
- Title
- Banbanci Tsakanin Kwayar Cuta Sanadin Bacteria Da Kwayar Cuta Sanadin Virus
- Runtime
- 1:58
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gid...
- Title
- A Jihar Filato Gwamnati Ta Sanya Doka Hana Fita Bayan Da AKa Yi Kisa Lokacin Zanga-zangar
- Runtime
- 4:48
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A jihar Filato zanga-zangar ta rikide zuwa tashin hankali tare da rasa rai a Jos inda dubban matasa suka fita kan tituna da kai hari kan shaguna da sauran wurare, lamarin da yasa gwamnatin jihar sanya dokar hana fita.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cot...
- Title
- Rahoto Ya Nuna Cewa Ana Bukatar Matakan Gaggawa Wajen Maganin Cutar Cizon Sauro Ta Malaria
- Runtime
- 3:41
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Alamu sun nuna cewa maganin Artemisinin ya rage tasiri sosai
akan kwayar cutar dake yada Maleriya sakamakon cizon sauro, inda wani sabon rahoto ke gargadin cewa miliyoyin mutane za su iya mutuwa idan ba a dau matakan sauya manufofin kiwon lafiya ba cikin gaggawa.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a...
- Title
- LAFIYARMU: Barkewar Cutar MPOX A Kashen Nahiyar Afirka Musamman A Sansanin 'Yan Gudun Hijira A DRC
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:05 Bude shiri
01:06 - 05:16 Yaduwa cutar MPOX a Afirka musamman a DRC
05:17 - 08:35 Dr. Fatima Danbatta ta yi karin haske kan MPOX da kariyar kai
08:36 - 12:16 Rashin tasirin Artemisinin a cutar zazzabin cizon sauro
12:17 - 14:17 Banbanci tsakanin cuta sanadin Bacteria da cuta sanadin Virus
14:18 - 14:59 Rufe shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da k...
- Title
- TASKR VOA: Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Ta Rikide Zuwa Tashin Hankali, Sace-sace Da Rashin Rayuka
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:24 Bude shiri
01:25 - 02:57 Zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya ta koma tashin hankali
02:58 - 07:04 Suka da rashin gamsuwa da jawabin Shugaba Tinubu
07:08 - 10:44 A jihar Kaduna a sa dokar hana fita saboda tashin hankali
10:45 - 15:33 A Jos zanga-zangar ta rikide da tashin hankali har da kisa
16:34 - 16:53 Talla
16:54 - 18:26 Hukunci ga masu daga tutar Rasha lokacin zanga-zanga
18:27 - 21:30 Bayanin masani kan daukar tutar Rasha lokacin zanga-zangar
21:31 - 24:32 A jihar Kano matasa sun afka sabuwar hukumar NCC da sata
24:33 - 26:54 Amnesty ta ce a yi biniken mutanen da aka kashe a Maiduguri
26:55 - 27:52 Wani ya ce rashin tsaro da sace iyalinsa ya sa shi zanga-zangar
27:53 - 29:42 Rufe shiri da talla
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
- Title
- Labaran da suka fi jan hankali a Amurka a wannan mako
- Runtime
- 3:08
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Ba Za Mu Tauye Hakkin ‘Yan Najeriya Ta Kowanne Bangare Ba - Kashim Shettima
- Runtime
- 8:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Za mu dauki mataki akan masu daga tutar Rasha - Janar Christopher Musa
- Runtime
- 2:36
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- NA JI NA GA NI | VOA Hausa
- Runtime
- 1:07
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yadda wasu bata-gari suka yi amfani da zanga-zanga suka lalata gine-gine da wuraren kasuwanci a jihar Kano.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka s...
- Title
- Wasu Injiniyoyi A Kasar Afirka Ta Kudu Suna Samar Da Motocin Bas Na Safa Masu Amfani Da Lantarki
- Runtime
- 3:21
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wasu injiniyoyi a wata jami’ar kasar Afirka ta Kuda suna aiki da samar da motocin bas na safa da za su rika amfani da lantarki
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batut...
- Title
- Wani Sojan Kasar Somaliya Ya Yi Abu Mai Wuya Wajen Hada Jirgi Mai Saukar Angulu
- Runtime
- 3:56
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A wani muhimmin lamari na nuna fikira da dagewa, wani sojan kasar Somaliya ya yi nasarar cimma wani abu da mutane da dama suke gani ba mai yiwuwa ba, wato hada jirgi mai saukar angulu
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. ...
- Title
- Wani Matashi 'Dan Kasar Afirka Ta Kudu Ya Na Hada Wasu Abubuwan Mutum-mutumi Da Tarkacen Kaya
- Runtime
- 4:05
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Thembelani Zondo, wani matashi 'da Afirka ta Kudu mai fasahar kirkire-kirkire a garin Woodford, dake lardin KwaZulu-Natal, yana amfani da tarkacen kaya wajen hada mota da kuma wasu abubuwan mutun-mutumi
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da...
- Title
- Wani 'Dan Najeriya Ya Bullo Da Wata Dabarar Samun Wutar Lantarki
- Runtime
- 4:36
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yawan rashin samun wadataccen wutar lantarki a Najeriya ya tilastawa wani 'dan kasar bullo da wata dabara
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fash...
- Title
- LAFIYARMU: Hukumar UNAIDS Ta Ce An Samu Raguwar Mutuwa A Sanadiyyar AIDS Da Kaso 69% Tun Bayan 2004
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:13 Bude shiri
01:14 - 02:29 Kammala taron HIV/AIDS ta kalubalen da ake fuskanta
02:30 - 06:19 UNAIDS ta ce an samu raguwar mace-mace daga cutar AIDS
06:20 - 09:22 Karin haske akan nasaroi da kalubalolin a yaki da cutar AIDS
09:23 - 13:57 Ra'ayoyin wasu mata a Najeriya akan rayuwa da cutar AIDS
13:58 - 14:20 Nasarori na wani bincike na AIDS da aka gano a Uganda da SA
14:22 - 14:50 Rufe shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shi...
- Title
- Hukumar UNAIDS Ta Ce An Samu Raguwar Mutanen Da Ke Kamuwa Da Cutar AIDS A Duniya
- Runtime
- 5:07
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Rahoton hukumar UNAIDS na bayan nan ya nuna cewa an samu raguwar mutanen da suke mutuwa a sanadiyyar cutar AIDS da kaso 69% tun bayan yawan mace macen da aka samu a 2004
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gab...
- Title
- Wasu Matasa A Mozambique Masu Kirkire-kirkiren Abubuwa Na Inganta Rayuwar Al'ummarsu
- Runtime
- 4:38
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wasu matasa biyu a Mozanbique masu kirkire-kirkire suna amfani da tarkacen kayan da aka gama amfani da su wajen yin abubuwan dake inganta rayuwar al’ummarsu.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da la...
- Title
- Wani 'Dan Najeriya Ya Tsara Samfurin Mota Ta Dabam
- Runtime
- 4:55
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wani injiniya 'dan Najeriya da ke da burin samar da wata hanya ta kera motoci a kasar, ya tsara wani samfurin mota ta daban.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan...
- Title
- TASKAR VOA: Wani Injiniya A Najeriya Mai Fasaha Ya Shirya Kera Wani Nau’in Motoci Na Daban A Kasar
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:23 Bude shiri
01:24 - 06:08 Wani matashi a Najeriya da ya shirya kirkiro nau'in motoci na dabam
06:09 - 10:44 Wani 'dan Najeriya ya kirkiro hanyar samar da wutar lantarki
10:45 - 15:22 Wasu matasa biyu a Mozambique sun kirkiro hanyar taimakawa al'ummarsu da wuta
15:23 - 16:44 Talla
16:45 - 20:39 Wani sojan Somaliya ya hada jirgi mai saukar ungulu
20:40 - 23:58 Wasu 'yan Afirka ta Kudu sun fara safa da motocin bas na lantarki
23:59 - 28:01 Wani matashin Afirka ta Kudu ya na yin amfani da tarkace wajen kera mutum-mutumi
28:02 - 29:50 Rufe shiri da talla
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sas...
- Title
- Batutuwan Da Suka Fi Jan Hankali A Amurka A Wannan Mako
- Runtime
- 3:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- #NajinaganiVOA: Tattaunawa da wasu matasa kan zanga zangar tsadar rayuwa a jihar Kano
- Runtime
- 21:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- 📽️#Najinagani Zanga-Zangar Lumana na neman kawo karshen tsadar Rayuwa a Abuja
- Runtime
- 10:54
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Yadda wasu bata-gari suka lalata wasu gine-ginen gwamanti a zanga-zangar Kano
- Runtime
- 1:07
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Zanga zangar lumana da aka yi a jihar Kanon Najeriya
- Runtime
- 4:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Ra'ayoyin 'Yan Najeriya Mazauna Abuja Kan Zanga-Zangar Tsadar rayuwa
- Runtime
- 1:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Masu sharhi kan lamuran yau da kullum da kuma wasu shugabannin al’umma na bayyana ra’ayoyi mabambanta kan shirin zanga-zanga da matasan Najeriya ke yi don nuna damuwa kan tsadar rayuwa da ake fuskanta a kasar.
Wannan dai na zuwa ne gabanin zanga-zangar da matasan kasar suka shirya yi ranar Alhamis daya ga watan Agusta.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
...
- Title
- Jama'a A Kananan Hukumomin Najeriya Na Fama Da Rashin Abubuwa Saboda Cin Hanci Da Rashawa
- Runtime
- 5:04
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Muryar Amurka ta ziyarci wata karamar hukuma a jihar Filato don ganin yadda mutane ke fama da rashin abubuwa, saboda yadda kananan hukumomi ke fuskantar matsalar cin hanci, da kuma tsarin gwamnati mai rauni.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivo...
- Title
- Shawarar Masana Da Yadda Za A Iya Magance Annobar Kwalara Da Ake Fama Da Ita A Najeriya
- Runtime
- 1:45
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shawarar masana kiwon lafiya a game da annobar kwalara da ake fama da ita a Najeriya, da kuma yadda mutane za su iya kare kansu.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batut...
- Title
- Ra'ayoyin Wasu A Jihar Filato Na Najeriya Game Da Al'adar Kaciyar Mata
- Runtime
- 4:22
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ra'ayoyin wasu mazauna jihar Filato a Najeriya game da al’ada ta kaciyar mata, to ku na goyon bayan yin ta, ko a a?
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da su...
- Title
- Ce-ce-ku-ce Game Da Hukuncin Kotun Kolin Najeriya Akan Kudaden Kananan Hukumomi Da Rushe Shugabanni
- Runtime
- 3:58
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ce-ce-ku-ce akan hukuncin kotun kolin Najeriya na tabbatar da ‘yancin kananan hukumomi na kashe kudaden da suke samu daga gwamnatin tarayya da kuma hana gwamnoni rushe zababbun shugabannin kananan humumomin da kuma nada kantomomi.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kam...
- Title
- MDD Ta Ce Ta Na Fadi Tashin Tara Isasshen Kudin Shawo Matsalar Yunwa A Arewa Maso Gabashin Najeriya
- Runtime
- 4:09
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Majalisar Dinkin Duniya ta ce ta na fadi-tashin tara isasshen kudi don shawo kan babbar matsalar yunwa da mutane ke fama da ita a arewa maso gabashin Najeriya da rikici ya shafa.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashe...
- Title
- Shugaban Hukumar Tsaron Farin Kaya A Amurka Ta Yi Murabus Bayan Amsa Tambayoyi Game Da Harbin Trump
- Runtime
- 3:09
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Shugabar hukumar tsaron farin kaya a Amurka, Kimberly Cheatle ta yi murabus, game da sakacin da jami’an humumar suka yi a inda aka yi yunkurin kashe tsohon shugaban kasar Donald Trump.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Beni...
- Title
- LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa A Makon Da Muke Bankwana Da Shi
- Runtime
- 4:57
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan shirin da Victor Mathias ke gabatarwa daga birnin Washington DC na duba ne akan manyan batutuwa da suka mamaye kafafen yada labarai a makon da muke bankwana da shi.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan ...
- Title
- DUNIYAR AMURKA: Shirin Da Ke Duba Labaran Da Suka Fi Daukar Hankali A Amurka
- Runtime
- 3:12
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wannan shirin na nazari ne akan al'amura da suka fi jan hankulan al'umma a kasar Amurka a ko wani mako.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin...
- Title
- DARDUMAR VOA: Hira Ta Musamman Da Aminu Ala
- Runtime
- 4:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Aminu Ladan Abubakar, wanda aka fi sani da Alan Waka, mawakin Hausa ne a Najeriya kuma marubuci daga jihar Kano, wanda ya daukaka zuwa daya daga cikin mashahuran masu nishadantarwa a masana’antar Kannywood. A tattaunawarsa da Muryar Amurka, Aminu Ala ya ce sha’awar sa ta kirkira da rubuta wakoki, ta samo asali ne tun sa’adda ya ke makaranta.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiy...