VOA Hausa
Bidiyoyin Koyon Magana Da Harshen Wolof Na Wani 'Dan Kasar Faransa Mazaunin Senegal Sun Shahara
- Title
- Bidiyoyin Koyon Magana Da Harshen Wolof Na Wani 'Dan Kasar Faransa Mazaunin Senegal Sun Shahara
- Runtime
- 3:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ludovic Baron, wani 'dan kasar Faransa mazaunin Senegal da ya kware wajen magana da yaren Wolof, ya kai ga yin bidiyoyi na koyon magana da harshen Wolof da suka shahara a intanet
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashe...
- Title
- Kwararru Sun Ce Wasu Suna Yada Bayanan Karya A Game Da Cutar MPOX
- Runtime
- 2:40
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yayin da sabon mummunan nau’in cutar MPOX yake ci gaba da yaduwa a fadin duniya, kwararru a fannin lafiya sun ce wasu suna yada bayanan karya a game da cutar
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da la...
- Title
- Alkaluma Sun Ce Mutane Fiye Da Miliyan 14 Suke Amfani Da Miyagun Kwayoyi A Najeriya
- Runtime
- 3:49
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A cewar alkaluman hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya, fiye da mutane miliyan 14 ne suke amfani da miyagun kwayoyi a kasar, wasu a cikinsu ma yara ne da basu balaga ba
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar ...
- Title
- Ra'ayoyin Wasu 'Yan Najeriya Akan Ko Shuka Firanni A Cikin Daki Na Inganta Iskar Da Ake Shaka
- Runtime
- 4:30
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ra'ayoyin wasu 'yan Najeriya akan ko shuka firanni a cikin daki na iya inganta iskar da ake shaka, ko kuma shuka tsirai cikin gida na shafar koshin lafiya
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai...
- Title
- Ana Hasashen Samun Karin Ruwan Sama A Najeriya Da Zai Haifar Da Mummunar Ambaliyar Ruwa
- Runtime
- 3:16
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Jami’an hukumar bayar da agajin gaggawa a Najeriya sun ce akwai fargaba ta yiwuwar ambaliyar ruwa za ta kara muni a makonni masu zuwa, yayin da ake hasashen samun karin ruwan sama a watan Satumba
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamh...
- Title
- Wani Bincike Ya Nuna Cewa Zama Wurin Korayen Tsirai Ko Ruwa Na Iya Ba Da Kariya Daga Cutar Zuciya
- Runtime
- 3:54
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wani bincike da aka dauki lokaci ana gudanarwa ya nuna cewa, zama a wurin da ke da korayen tsirai ko a kusa da ruwa yana iya ba da kariya daga kamuwa da cutar zuciya.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabat...
- Title
- Akalla Mutane 200 Suka Mutu Sakamakon Ambaliyar Ruwa A Nijar
- Runtime
- 3:31
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Jami’ai a jamhuriyar Nijar sun ce kimanin mutane 200 ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ta lalata manyan hanyoyi.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da...
- Title
- Bincike Ya Nuna Cewa Tsiran Da Ake Shuka Su A Cikin Daki Yana Rage Rashin Lafiya Da Damuwa
- Runtime
- 1:00
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Bincike ya nuna cewa kula da tsiran da ake shuka su a cikin daki yana rage rashin lafiya da damuwa. Ajiye tsirai a cikin gida yana da tasiri a fannin natsuwa, rage damuwa sannan ya na inganta lafiyar jiki
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire ...
- Title
- Robert F. Kennedy Jr. Ya Sanar Da Goyon Bayan 'Dan Takarar Shugaban Kasa Donald Trump
- Runtime
- 4:00
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Bayan da Robert F. Kennedy Jr, ya sanar da goyon bayan 'dan takarar shugaban kasa Donald Trump, akwai yiwuwar tsohon shugaban kasar ya samu karin mutanen da za su zabe shi.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan ...
- Title
- Fadakar Da Mazauna Kusa Da Kogin Kwara Hanyoyin Kare Kan Su Daga Ambaliya
- Runtime
- 2:20
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Hukumar dake kula da Kogin Kwara ko Isa, ABN na ci gaba fadakar da al’umma musamman wadanda ke zaune a kusa da kogin game da hanyoyin da zasu bi domin kare kansu daga ambaliya
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen...
- Title
- LAFIYARMU: Bincike Ya Nuna Zama Wurin Tsirai Ko Kusa Da Ruwa Na Inganta Iskar Da AKe Shaka Da Lafiya
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:05 Bude shiri
01:06 - 04:58 Bincike ya nuna zama kusa da ruwa ko tsirai na inganta lafiya
04:59 - 09:28 Ra'ayoyin wasu akan ko shuka cikin gida na inganta lafiya
09:29 - 10:29 Kwararru sun ce shuka a gida na tasiri a iskar da ake shaka
10:30 - 13:13 Kwararru sun ce ana yada bayanan karya akan MPOX
13:14 - 14:59 Rufe shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amur...
- Title
- TASKAR VOA: Fiye Da Mutane Miliyan 14 Ne A Najeriaya Suke Amfani Da Miyagun Kwayoyi Ciki Har Da Yara
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:08 Bude shiri
01:09 - 07:09 Ambaliyar ruwa da barnarta a jamhuriyar Nijar
07:10 - 10:25 Ambaliyar ruwa a Najeriya da barnar ta jama'a
10:26 - 14:13 Sama da miliyan 14 a Najeriya ke amfani da miyagun kwayoyi
14:14 - 15:44 Talla
15:45 - 19:59 Matashi mai hada USB da sarrafa kwanfuta
20:00 - 23:59 Robert F. Kennedy ya sanar da goyon bayan Donald Trump
24:00 - 27:44 'Dan Faransa mazaunin Senegal mai koyar da yaren Wolof
27:45 - 29:45 Rufe shiri da talla
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafaf...
- Title
- Duniyar Amurka: Wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali a Amurka a wannan mako
- Runtime
- 3:05
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- 📽️ Ziyarar Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya A Nijar
- Runtime
- 2:29
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Zargin Ta'addanci: Saurari rahoton Hassan Maina Kaina Kan Takaddamar NLC Da 'Yan sandan Najeriya
- Runtime
- 3:32
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Madatsar ruwan Arbaat ta hallaka mutum 30 a Sudan bayan ruwan sama da aka tafka.
- Runtime
- 0:53
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Yadda Jamusawa Suka Yi Bikin Ranar Kare Ta Duniya
- Runtime
- 1:18
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Gwamnatin Kamaru Na Gargadin Iyaye Da Su Guji Karya Dokokin Hana Sa Yara Aikin Karfi
- Runtime
- 3:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Gwamnatin Kamaru na gargadin iyaye da su guji karya dokokin hana sa yara aikin karfi, don ana samun kananan yara da suke tallace-tallace a bakin hanya da cikin unguwanni musanman lokacin bazara domin samar da kudin shiga ga iyayensu
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kam...
- Title
- COVID-19 Na Ci Gaba Da Yaduwa A Amurka, Kwararru Sun Ce Akwai Bullar Sabon Nau'in Cutar
- Runtime
- 1:08
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A wannan lokaci na bazara a Amurka, alkaluman wadanda suka kamu da cutar COVID-19 ya karu, sannan kwararru sun ce cutar ba ta nuna wata alamar raguwa ba kuma tana sauyawa zuwa wani sabon nau’in cutar.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da...
- Title
- Wata Kungiya Mai Tattara Kayan Abinci Da Ya Yi Wa Manoma Yawa Don Baiwa Mabukata
- Runtime
- 3:37
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wata kungiya mai tara abinci don taimakama mabukata a jihar Legas ta na hada hannu da manoma domin tattara amfanin gona da ya yi wa manoman yawa
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-d...
- Title
- Ra'ayoyin Wasu 'Yan Najeriya Akan Yaduwa Cutar MPOX A Kasar Da Sharwarwarin Maganceta
- Runtime
- 3:06
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ra'ayoyin wasu 'yan Najeriya akan yaduwar cutar MPOX a kasar, da hanyoyin da suke gani ya kamata hukumomi su dauka don kare al’umma
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da ...
- Title
- Hukumomin Burtaniya Suna Kokarin Gano Musabbabin Zanga-zanga Da Tarzoma A Wasu Biranen Kasar
- Runtime
- 4:10
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Hukumomi a Burtaniya suna ci gaba da kokarin gano musabbanin zanga-zanga da tarzomar da aka samu kwanannan a wasu biranen kasar.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batut...
- Title
- Wani Matashi A Najeriya Ya Kirkiro Karamin Jirgi Mara Matuki Mai Iya Gano Cututtuka A Shuka A Gonaki
- Runtime
- 3:35
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yayin da Najeriya ke fama da matsalar karancin abinci, wani matashi a jihar Kaduna, Shamsuddeen Jibril ya kirkiro karamin jirgi mara matuki da zai iya gano cututtukan shuka a gonaki.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. S...
- Title
- Kamala Harris Ta Yi Alkawarin Zama Shugaban Kowa Da Kowa A Taron Democrat Idan Ta Yi Nasara A Zaben
- Runtime
- 3:18
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A jawabin da Kamala Harris ta gabatar a karshen babban taron jam’iyyar Democrat a Chicago ta yi alkawarin zama shugaba ta kowa da kowa idan ta yi nasara a zaben.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar d...
- Title
- Dr. Fatima Danbatta Ta Yi Karin Haske Akan Hanyoyin Kare Kai Daga Cutar Kyandar Biri, MPOX
- Runtime
- 3:16
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Dr. Fatima Danbatta ta gidauniyar yaki da cutar daji wato Medicaid Cancer Foundation a Najeriya ta yi bayani a game da cutar Mpox sannan ta bada shawarwari akan hanyoyin kare kai daga cutar.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar ...
- Title
- Karuwar Yaduwar Cutar Kyandar Biri A Duniya Na Jefa Kasashen Duniya Mafi Rauni Cikin Hadari
- Runtime
- 5:42
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Yayin da duniya take fama da kwayar cutar virus dake yada cutar mpox, masu sa ido sun ce karuwar yaduwar cutar da ake samu na jefa kasashen duniya mafi rauni kamar DRC cikin hadari.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. S...
- Title
- Wasu Rahotanni Biyu Da Aka Fitar Sun Yi Gargadin Yunkurin Kawo Tarnaki A Zaben Shugaban Kasar Amurka
- Runtime
- 3:22
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Wasu rahotanni biyu da aka fitar sun yi gargadi a game da karuwar yunkurin kawo tarnaki ga zaben shugaban kasar Amurka.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da s...
- Title
- Wasu Bayanai Akan Tsayar Da Mace Bakar Fata 'Yar Takarar Shugaban Kasar Amurka A Karon farko
- Runtime
- 4:15
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Farfesa Samuel Zalanga wani mai sharhi kan al’amuran Amurka dake zaune a Minnesota ya yi mana karin bayanai akan tsayar da mace bakar fata a matsayin ‘yar takarartar shugaban kasar Amurka a karon farko.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoir...
- Title
- LAFIYARMU:WHO ta ayyana annobar MPOX a matsayin matsalar lafiya a duniya mai bukatar matakin gaggawa
- Runtime
- 15:01
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:03 Bude shiri
01:04 - 06:40 WHO ta ayyana cutar MPOX a matsayi mai bukatar gaggawa
06:41 - 09:58 Dr. Fatima Danbatta ta yi karin bayani akan kariya daga MPOX
09:59 - 13:07 Ra'ayoyin wasu akan yaduwa cutar kyandar biri da kariya
13:08 - 14:16 Ana kara samun masu kamuwa da cutar COVID-19 a Amurka
14:17 - 14:59 Rufe shiri
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka ...
- Title
- TASKAR VOA: Kamala ta amince a hukumance da zaben ta a matsayin ‘yar takarar shugaban kasar Amurka
- Runtime
- 29:46
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- 00:00 - 01:26 Bude shiri
01:27 - 04:49 Kamala ta amince a hukumance tsayawa takara a taron DNC
04:50 - 09:05 Manazarci kan takarar mace, bakar fata ta farko a takarar Amurka
09:06 - 12:29 Wasu rahotanni masu gargadin ana tsammanin tarzoma lokacin zaben shugaban kasar Amurka
12:30 - 16:04 Matashi a Najeriya ya kirkiro jirgi mara matuki ga manoma
16:05 - 17:29 Talla
17:30 - 21:05 Kungiyar agaji a Legas masu karbar kayan abinci daga manoma suna taimakawa abukata
21:06 - 24:50 Dokar hana yara kanana tallace-tallace a Kamaru
24:51 - 29:02 Hukumomi a Burtaniya suna kokarin gano musabbabin zanga-zangar da ke faruwa a wasu biranen kasar
29:03 - 29:41 Rufe shiri da talla
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
K...
- Title
- Kadan daga cikin labaran da suka fi daukar hankali a Amurka a wannan mako
- Runtime
- 4:28
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Ra'ayin David Duplantis game da jawabin Kamala Harris. #democrat #harris #walz #zabenamurka #voa
- Runtime
- 0:59
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Donald Trump ya soki Kamala Harris kan rashin tabuka komai wajen kare iyakar Amurka da Mexico.
- Runtime
- 1:00
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Kamala Harris ta yi kira ga Amurkawa da su hada kai da ita don samar da ci gaba #harris #walz
- Runtime
- 0:59
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Trump ya yi kamfen dinsa na farko a waje tun bayan yunkurin halaka shi. #trump #vance #tsaro #voa
- Runtime
- 0:58
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Magoya bayan Falasdinu a Chicago (AP) #harris #walz #israel #hamas #voa
- Runtime
- 0:58
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Gwamna Tim Walz ya yi godiya bayan da aka zabe shi a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa.
- Runtime
- 0:54
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Gwamnan jihar Minnesota, Tim Walz yayin jawabin nuna cancantar Kamala Harris a taron 'yan Democrat.
- Runtime
- 0:58
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Kamala na daya daga cikin mutanen da suka fi cancanta su shugabanci Amurka - in ji Michelle Obama
- Runtime
- 1:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Kalaman Tsohon Shugaban Amurka a babban taron jam'iyyar Democrat a Chicago. #dnc #obama #chicago
- Runtime
- 0:48
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Title
- Tarihin Tasirin Mataimakan 'Yan Takarar Shugaban Kasa A Amurka
- Runtime
- 4:28
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Muryar Amurka ta duba tarihin irin tasirin da mataimakan ‘yan takarar shugaban kasa a Amurka ke da shi a tafiyar ta su.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da...
- Title
- An Ce Kwalliya Ba Ta Biya Kudin Sabulu Ba A Zanga-zangar 'Kuncin Rayuwa Ta 'Yan Najeriya
- Runtime
- 3:53
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Bayan kwanaki da kawo karshen babbar zanga-zangar 'kuncin rayuwa da rashin shugabanci na gari a Najeriya wasu sun ce kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba domin babu daya daga cikin bukatun masu zanga-zangar da gwamnati ta biya
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Ch...
- Title
- Tasirin Zanga-zangar Kasar Kenya Da Aka Tilastawa Shugaban Kasar Rusa Majalisar Ministocinsa
- Runtime
- 3:38
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Tasirin zanga-zangar Kenya ta ‘yan zamani da ake kira Gen-Z, wato matasa ‘yan kasa da shekara 27, ta tilastawa shugaban kasar rusa majalisar ministocinsa.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da lab...
- Title
- Wasu Al'amuran Da Ake Musu Gurguwar Fahimta Akan Lafiyar Kwakwalwa A Najeriya
- Runtime
- 3:26
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Rabi’a Aneesa Idrees, matashiya da ta ke aikin kula da lafiyar kwakwalwa ta hanyar bada shawarwari a Najeriya, ta fayyace wasu al’amuran da ake musu gurguwar fahimta akan lafiyar kwakwalwa a kasar.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da ...
- Title
- Amurka Ta Tallafawa Gandarin Birnin N'Konni A Nijar Da Kimanin Dala Miliyan 30
- Runtime
- 4:22
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Gwamnatin Amurka a karkashin tsarin Millennium Challenge Account ta bayar da tallafin kimanin dala miliyan 30 don inganta gandarin Birnin N’Konni dake Jihar Tawa a Jamhuriyar Nijar
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. S...
- Title
- Akalla Kaso 15% Na Yara Dake Kasa Da Shekaru 18 A Kasar Malawi Marayu Ne - WHO
- Runtime
- 3:38
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- WHO ta ce a kasar Malawi, akalla sama da kaso 15% na yara dake kasa da shekaru 18 marayu ne, amma gidauniyar ZOE FOUNDATION ta na kokarin karfafa wadannan yaran domin su samu damar ci gaba da rayuwa mai ma’ana.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d...
- Title
- Wasu Mata A Uganda Suna Tallafawa 'Yan Uwansu Mata Da Nonon Uwa Don Shayar Da 'Ya'yansu
- Runtime
- 3:49
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- A Uganda wasu mata masu shayarwa suna tallafawa ‘yan uwansu mata da basa iya shayar da ‘ya’yansu nonon uwa da ke taimaka musu su rayu a sanadiyyar wasu dalilan da suka shafi lafiyar su
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar ...
- Title
- Matasa Da Dama Daga Arewacin Najeriya Sun Samu Shiga Shirin Ilmi Na Mandela Fellowship A Amurka
- Runtime
- 4:03
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Kimanin matasa 700 ne daga fadin Afirka suka samu shiga shirin ilimi na jagoranci na Mandela Fellowship a Amurka inda bana aka samu matasa da dama daga arewacin Najeriya.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan ga...
- Title
- Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Wani Shirin Agaji Ga Manoman Citta
- Runtime
- 3:00
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Gwamnatin Najeriyar ta kaddamar da wani shirin agaji ga manoman cittar don ganin sun farfado, ganin cewa kasar ta na daya daga cikin kasashen da suka fi noman citta a duniya
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan...
- Title
- Ra'ayoyin Wasu Akan Tsawon Lokacin Shayar Da Jarirai Da Taimakon Da Maza Ya Kamata Su Bayar
- Runtime
- 2:02
- Date posted
- 2 years ago
- Description
- Ra'ayoyin wasu mazauna Abuja akan tsawon lokaci da ya dace iyaye mata su shayar da jarirai da kuma irin rawar da ta dace iyaye maza za su taka don ganin sun taimakawa matan shayar da jariran.
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar...