VOA Hausa
A Yau ake gudanar da zaben shugaban kasa da na yan majalisar tarayya a Najeriya | VOA Hausa
- Title
- A Yau ake gudanar da zaben shugaban kasa da na yan majalisar tarayya a Najeriya | VOA Hausa
- Runtime
- 28:53
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#NajiNaGani #Zaben2023
- - - - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar ab...

- 2:33

- 17:10

- Shiri Na Musanman Kan Zaben 2023 A Najeriya
- Runtime
- 1:00:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da miliyoyin mutane a Najeriya ke kada kuri’a a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki a ranar Asabar din nan, Muryar Amurka ta tattauna da jami’an hukumar zabe, da masu sa ‘ido a game da muhimman abubuwa a kan zaben.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, ta...
- Title
- Shiri Na Musanman Kan Zaben 2023 A Najeriya
- Runtime
- 1:00:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yayin da miliyoyin mutane a Najeriya ke kada kuri’a a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokokin kasar a ranar Asabar din nan, Sashin Hausa na Muryar Amurka ya tattauna da jami’an hukumar zabe, da masu sa ‘ido a game da muhimman abubuwa a kan zaben. Shirin na musanman kan zaben Najeriya na 2023 ya na dauka da rahotanni daga Najeriya, da Nijar da Ghana a kan zaben.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: h...
- Title
- Masu Jiran Kada Kuri'a A Wata Mazaba A Jos
- Runtime
- 2:20
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wasu masu jiran kada kuri'a Jos, suna ta korafin cewa gabada a wannan mazabar abin babu tsari, amma jami'an zaben suna kokarin gyara al'amura don ganin komai ya tafi dai-dai.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook,...
- Title
- #TASKARVOA: 'Yan Najeriya da dama sun koma kasarsu domin yin Zabe, amma akwai wadanda suke ce ko oho
- Runtime
- 29:44
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- INEC ta ce ta shirya tsaf don gudanar da zabe, yayin da hukumomin tsaro suka ce sun yi kyakkyawan tanadi don ganin zaben ya gudana lami lafiya. Sai dai zaben na bana, ya zo a daidai lokacin da jama’a ke fama da karancin kudi, sakamakon sabon tsarin canjin kudi, da wasu rahotanni
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (V...
- Title
- Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba? Ga abinda Kwankwaso ke cewa.
- Runtime
- 6:35
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba? Ga abinda Kwankwaso ke cewa. (An buga asali a ranar 8 ga Agusta, 2022)
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection #kwankwaso #nnpp
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan...
- Title
- Hira Da Dakta Abdullahi Isa, Kwararren Masanin Cututtuka A Jihar Kano
- Runtime
- 4:28
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Dakta Abdullahi Isa, kwararren masanin cututtuka a jihar Kano, ya yi karin bayani a game da bullar cutar ta murar mashako.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/hira-da-dakta-abdullahi-isa-kwararren-masanin-cututtuka-a-jihar-kano/6975281.html
- Title
- Shafa Lalle Ya Sa Tangardar Na’urar BVAS A Wasu Wurare Na Jihar Borno Lokacin Zaben Gwaji |VOA Hausa
- Runtime
- 3:50
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Duk da cewa mutane a Maiduguri babban birnin Jihar Borno sun fito da dama domin INEC ta gudaanar da Zaben gwaji, an samu tangardar na’urar BVAS a wasu wurare, amma Jami’in Zabe Aliyu Abubakar ya ce shafa lalle da lalacewar yatsu kan kawo hakan.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection #maiduguri
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada...
- Title
- 'Yan Takara A Najeriya Har Kasashen Waje Suke Fita Domin Haduwa Da 'Yan Najeriya | VOA Hausa
- Runtime
- 2:24
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wasu ‘yan takara, har kasashen waje suke fita domin haduwa da ‘yan Najeriya dake zaune a kasashen waje. A makon da ya gabata ne Peter Obi, wanda ke takara a jam’iyyar Labour ya je Amurka inda ya hadu da ‘yan Najeriya a wasu birane, ciki har da Washington DC.
(An buga asali a ranar 9 ga Satumba, 2022)
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection #peterobi #peterobiforpresident2023
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
...
- Title
- Rundunar Sojin Najeriya A Jihar Borno Ta Bayyana Matakan Dauka Don A Gudanar Da Zabe Lafiya
- Runtime
- 4:02
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Rundunar sojin Najeriya da ke yaki da ‘yan tada kayar baya a Jihar Borno ta shirya wani taro na tattaunawa da ‘yan jarida kan yadda za su bayar da gudunmuwa wajen ganin an gudanar da zabe cikin lumana.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma k...
- Title
- Wata Mata A Nijar Ta Dukufa Da Taimakawa Marayu Da Yaran Da Ake Yarwa Bayan An Haifesu
- Runtime
- 3:30
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wata mata a Jamhuriyar Nijar ta dukufa taimakawa marayu da sauran yara da ake yarwa bayan an haifesu. Matar ta ce tana yin wannan aikin sa kai ne don baiwa irin wadanan yara samun rayuwa kamar ta kowa.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/wata-mata-a-nijar-ta-dukufa-da-taimakawa-marayu-da-yaran-da-ake-yarwa-bayan-an-haifesu/6969330.html
- Title
- Ukraine Ta Karrama Shugaban Amurka Joe Biden | VOA Hausa #shorts
- Runtime
- 0:58
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- An karrama shugaban Amurka Joe Biden yayin ziyarar da ya kai birnin Kyiv na Ukraine, da wani rubutu da aka yi kan titin "Alley of Bravery." - Reuters
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #biden #ukraine #zelenskyy #putin #kiev #shortsvideo #shorts #short #shortvideo
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, ...
- Title
- Yadda Murna Ta Koma Ciki Wa 'Yan Najeriya Game Da Batun Daina Karbar Tsoffin Takardun Kudi | VOA Hấu
- Runtime
- 3:51
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mun duba yadda a wannan makon gwamman babban bankin Najeriya ya ce wa’adin 10 ga watan Fabrairu na daina amfani da tsofaffin manyan takardun naira ya na nan daram, lamarin da ya sa murna ta koma ciki a wajen mutane da dama da suka yaba da matakin kotun kolin kasar daga farko.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/yadda-murna-ta-koma-ciki-wa-yan-najeriya-game-da-batun-daina-karbar-tsoffin-takardun-kudi/6969331.html
- Title
- Wahalar Da A Ka Jefa Mutane Ya Fi Damun Mu, Ba Zabe Ba - El-Rufai | VOA Hausa
- Runtime
- 14:40
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Gwamna Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya ce abin da ya fi damun gwamnonin APC shi ne matsatsi da a ka jefa al'umma a ciki da sabon tsarin canjin kudi.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #elrufai #zaben #nigeriaelection2023 #nigerianelections #apc
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter...
- Title
- An Tono Wani Mutum Daga Karkashin Kasa A Syria Yana Karatun Qur’ani | VOA Hausa #shorts
- Runtime
- 0:40
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- An Tono Wani Mutum Daga Karkashin Kasa A Syria Yana Karatun Qur’ani
Wani mutum a Kahramanmaras da ya makale a karkashin baraguzan girgizar kasa na sa'o'i 104 yana karatun kur'ani a lokacin da ma'aikata suka kubutar da shi, kamar yadda wani faifan bidiyo da hukumar 'yan sandan Turkiyya ta fitar a ranar Juma'a ya nuna.
Bidiyon na nuna mutumin mai suna Sajan Osman First yana karanta wata Ayar Qur’ani yayin da masu aikin ceto suka kare masa idanu tare da rike hannayensa.
Daga baya daga hannayensa yayin da aka kai shi motar daukar marasa lafiya, ma’aikatan agajin na ta murna.
#reels #videography #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #amurka #usa🇺🇸#syria #turkey #earthquake #miracle #turkiyya #shorts #short #shortsvideo #shortvideo
Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
- - - - - -
K...
- Title
- INEC Ta Gudanar Da Zaben Gwaji A Wasu Jihohin Najeriya Don Gyara Ayyuka
- Runtime
- 6:59
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yadda hukumar Zabe ta INEC ta gudanar da Zaben gwaji a wasu Jihojin Najeriya kamar Jihar Knao don gane tafiyar ayyuka kafin ranar babban Zaben da kuma daukan matakan wasu matasaloli.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/inec-ta-gudanar-da-zaben-gwaji-a-wasu-jihohin-najeriya-don-gyara-ayyuka/6968862.html
- Title
- INEC Ta YI Kyakkyawan Shirin Na Babban Zabe A Najeriya Amma An Samu Tangarda A Zaben Gwaji
- Runtime
- 2:58
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A Zaben gwaji na Abuja babban birnin tarayya na Najeirya duk da cewa hukumar INEC ta yi kyakkyawan shirin an samu tangarda a wasu wuraren.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan ...
- Title
- #TASKARVOA: Hukumar INEC ta yi kyakkyawan shiri anma an samu tangarda a Zaben gwaji na wasu wuraren
- Runtime
- 30:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #ATASKARVOA: Jamhuriyar Nijar wata mata ta dukufa taimakawa marayu da sauran yara da ake yarwa bayan an haifesu. Matar ta ce tana yin wannan aikin sa kai ne don baiwa irin wadanan yara samun rayuwa kamar ta kowa, da wasu rahotanni
- Title
- Masu Fama Da Nakasa A Ghana Har Yanzu Ba Su Ganin Tasirin Dokar Inganta Rayuwarsu
- Runtime
- 3:36
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Fiye da shekara goma kenan da gwamnati Ghana ta sanya hannu a dokar inganta rayuwar masu fama da nakasa, sai dai har zuwa wannan lokaci, masu fama da nakasa a kasar ba su ganin tasirin wannan doka.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/masu-fama-da-nakasa-a-ghana-har-yanzu-ba-su-ganin-tasirin-dokar-inganta-rayuwarsu/6967544.html
- Title
- Yadda Rashin Naira Da Karancin Mai Ka Iya Shafar Niyar Jama'a Wajen Yin Zabe
- Runtime
- 6:05
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mun zagaya garin Jos don sannin yadda matsalolin rashin tattalin arzik a Najeriya, rashin sabbin Naira da kuma karancin mai ke shafar rayuwar jama’a, da kuma yadda mutane suka ce hakan zai shafi niyyarsu ta yin zabe.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gi...
- Title
- Jawabin Shugaba Joe Biden Akan Abubuwan Da Gwamnatin Amurka Ta Sa A Gaba | VOA Hausa
- Runtime
- 1:12
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A wannan makon ne shugaba Joe Biden ya gabatar da babban jawabi na shekara-shekara ga Amurkawa a zauren majalisar dokokin kasar. Jawabin na shugaban ya tabo muhimman abubuwa da suka faru tun bayan kama aikin shi, da kuma abubuwan da gwamnatin ta sa a gaba.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #biden #stateoftheunion
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin ya...
- Title
- Yadda Wani Masani Kan Al'amuran Amukra Ke Ganin Abubuwan Jawabin Shugaba Biden | VOA Hausa
- Runtime
- 4:29
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mun tuntubi Farfesa Bello Makama dake koyarwa a wata jami’a a Bufallo dake New York a nan Amurka akan yadda yake ganin abubuwan da shugaba Biden ya tabo a jawabin shi na kasa a wannan makon.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #biden #stateoftheunion
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Tw...
- Title
- Karancin Naira Da Man Fetur A Najeriya Ya Sa Mutane Barazanar Kaurace Ma Yin Zabe
- Runtime
- 7:00
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mutane a Najeriya na barazanar kaurace ma yin zabe saboda wahalar da suke sha ta tattalin arziki, sakamakon karancin Naira da kuma mai. Mun tattauna da Auwal Ibrahim Musa Rafsanjani, jagoran kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta Transparency International a Najeriya akan irin mataki da ya kamata.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #biden #stateoftheunion
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda ...
- Title
- Shugaban Kamfanin NNPC Ya Baiwa 'Yan Najeriya Tabbacin Wadatar Mai Kafin Zabe
- Runtime
- 2:52
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- To yayin da ake fama da karancin mai a Najeriyar, shugaban kamfanin mai na kasar-NNPC, Mele Kyari ya bayar da tabbacin cewa mai zai wadata kafin zaben.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #nnpc #zaben2023 #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da ...
- Title
- An Haifi Jaririya Karkashin Rugujewar Girgizar Kasa | VOA Hausa #shorts
- Runtime
- 0:23
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- An Haifi Jaririya Karkashin Rugujewar Girgizar Kasa
Wasu mazauna garin da ke tono wani gini da ya ruguje a wani gari arewa maso yammacin kasar Siriya sun gano wata jaririya tana kuka wadda mahaifiyarta ta haife yayin da gini ya rusa a kanta ya binne ta a karkashin baraguzan ginin girgizar kasa da aka yi a makon nan.
Cibiyar jaririyar na hade da mahaifiyarta, Afraa Abu Hadiya, wacce ta mutu, in ji su.
Jaririn dai ita kadai ce daga cikin danginta da ta tsira daga rugujewar ginin jiya litinin a karamin garin Jinderis da ke kusa da kan iyakar kasar Turkiyya, kamar yadda wani dan uwanta Ramadan Sleiman ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Associated Press.
Girgizar kasa mai karfin awo 7.8 da ta afku a ranar Litinin da ta gabata, ta haifar da mummunar barna a kudancin Turkiyya da arewacin Siriya. (AP)
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voa...
- Title
- Hira Da Dakta Hajar Mamman Nassir, Kwararriyar Likita a Abuja
- Runtime
- 5:35
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Dakta Hajar Mamman Nassir, Kwararriyar Likita a Abuja, Najeriya ta yi mana ƙarin bayani a game da yadda ake magance cututtukan da akai shakulatun bankagaro da su a cikin al’ummomi daban-daban.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/hira-da-dakta-hajar-mamman-nassir-kwararriyar-likita-a-abuja/6960843.html
- Title
- Ranar Rediyo: An Karrama Muryar Amurka A Jihar Borno | VOA Hausa
- Runtime
- 3:27
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kungiyar masu sauraron redito ta jihar Borno a Najeriya ta karrama Sashin Hausa na Muryar Amurka, yayin da aka gudanar da ranar rediyo ta duniya.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #borno
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiy...
- Title
- Ra’ayoyin Mutane A Abuja A Game Da Cin Kayan Abinci Masu Gina Jiki
- Runtime
- 3:54
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wasu mutane mazaunan birnin Tarayyar Abuja, sun bada ra’yoyinsu a game da cin kayan abinci masu gina jiki.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/ra-ayoyin-mutane-a-abuja-a-game-da-cin-kayan-abinci-masu-gina-jiki/6960842.html
- Title
- Cin Abinci Mai Gina Jiki Da Yadda Wasu Nau’ukan Abincin Ke Da Amfani Ga Lafiyar Jiki
- Runtime
- 3:40
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Masana na ganin zogale da Malambe a matsayin kayan abinci masu gina jiki dake amfani musamman ga lafiya. Abubuwa masu gina jiki dake cikin nau’ukan abincin sun zarce na sauran nau’ukan abinci, lamarin dake bada gudummawa ga lafiya a cewar masana abinci.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/cin-abinci-mai-gina-jiki-da-yadda-wasu-nau-ukan-abincin-ke-da-amfani-ga-lafiyar-jiki/6960841.html
- Title
- Ina Da Yakinin Za A Yi Zabe Cikin Zaman Lafiya – Buratai
- Runtime
- 7:49
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Tsohon babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Tukur Buratai, mai ritaya ya bukaci al’ummar kasar su kwantar da hankulan su yana mai bayyana cewa a bisa dukkan matakan tsaron da hukumomin tsaron kasar suka dauka ya zuwa yanzu, za’a gudanar da zaben ranar 25 ga watan Febrairun cikin zaman lafiya da lumana.
Janar Buratai ya bayyana hakan ne a yayin Wata Hira ta musamman da muryar Amurka a birnin tarayya Abuja.
Kwararriya kuma ‘yar kasuwa, Maryam Idris ta amsa tambayoyi wasu mahimman tambayoyi a game da fa'idodin zogale da kuma ire-iren abincin za su iya dakile kamuwa da cututtuka.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #buratai #zaben2023 #zaben #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani ak...
- Title
- Hira Da Maryam Idris, Kwararriya Kuma ‘Yar Kasuwa Da Ke Tafiyar Da Gidan Abinci Snackland A Abuja
- Runtime
- 5:49
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kwararriya kuma ‘yar kasuwa, Maryam Idris ta amsa tambayoyi wasu mahimman tambayoyi a game da fa'idodin zogale da kuma ire-iren abincin za su iya dakile kamuwa da cututtuka.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #mozambique #voalafiyarmu #lafiyarmu
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter...
- Title
- #TASKARVOA: Karancin Naira Da Man Fetur A Najeriya Ya Sa Mutane Barazanar Kaurace Ma Yin Zabe
- Runtime
- 30:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Fiye da shaikara goma kenan da gwamnati Ghana ta sanya hannu a dokar inganta rayuwar masu fama da nakasa, sai dai har zuwa wannan lokaci, masu fama da nakasa a kasar ba su ganin tasirin wannan doka, da wasu rahotanni.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #taskarvoa
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, I...
- Title
- Shin Ko A Wannan Karo Najeriya Ta Koyi Darasi Na Canjin Kudin Daga Lamari Na 1984?
- Runtime
- 3:40
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- A shekarar 1984, gwamnatin soji karkashin jagorancin Muhammadu Buhari ta sauya kudin Najeriya, a wani mataki na yaki da cin hanci da rashawa. Sai dai karancin lokaci da aka ba jama’a na su sauya kudadensu, ya sa da dama yin babbar asara. Shin ko a wannan karo an koyi darasi daga lamarin na 1984?
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #naira
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na red...
- Title
- Wasu Kasashe Da Dama Suna Take Hakkin 'Dan Adam A Cewar Hukumar Human Rights | VOA Hausa
- Runtime
- 3:19
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Rights Watch, ta ce an samu matsalolin take hakkin 'dan adam a duniya a cikin shekarar da ta gabata daga Ukraine da China zuwa Afghanistan.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #hrw #humanrightswatch
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTu...
- Title
- Balan-Balan Na China Ya Fado Daga Sama Bayan Harin Makami mai linzami | VOA Hausa #shorts
- Runtime
- 0:35
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Amurka Ta Harbo Babban Balan-Balan Na Leken Asirin China
Balan-Balan Na China Ya Fado Daga Sama Bayan Harin Makami mai linzami
Jami'an Amurka sun ce Amurka ta harbo wani balon-balon leken asiri da ake zargin na kasar China ne a lokacin da yake yawo a gabar tekun kudu maso gabashin kasar a ranar Asabar.
An cigaba da kasa idanuwa a sararin samaniya jiya Asabar yayin da balon-balon leken asiri da ake zargin na China ne ya wuce ta tekun Gabashin Amurka - inda hukumomin yankin suka gargadi fararen hula da su kiyaye harbin shi da bindigogi – kafin daga baya aka harbo shi a lokacin da ya bi ta kan Tekun Atlantika.
An harbo shi ne a gabar tekun Carolina da yammacin ranar Asabar kuma an fara aikin kwaso baraguzan da suka rage. A baya gwamnatin Biden ta yi jinkirin harba balon-balon saboda hadarin da ke tattare da mutanen da ke kasa daga fadowar tarkace.
Balon-balon ya shiga sararin samaniyar Amurka ne ta saman Alaska a farkon wannan ma...
- Title
- Muhawarar VOA Ta ‘Yan Takarar Gwamna A Filato – Kashi Na Uku
- Runtime
- 18:54
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Yin adalci ga kowa batare da la’akari da banbancin addini ko kabila ba, shi ne zai kawo zaman lafiya a cikin al’umma, a cewar ‘yan takarar gwamnan jihar Filato a Najeriya da suka fafata a wata muhawara da Sashin Hausa na Muryar Amurka da Jami’ar Jos suka shirya.
- Title
- Lamarin Canjin Sabon Kudi A Najeriya Ya Kawo Cikas Ga Harkar Kasuwanci A Wurare Da Dama
- Runtime
- 3:27
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Lamari na canjin kudi a Najeriya ya kawo cikas ga harkar kasuwanci a wurare da dama. Wasu ‘yan kasuwa a Jihar Kano su na rufe wuraren sana’o’insu saboda karancin sabbin kudin, yayin da suka daina karban tsofaffin takardun kudin.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/lamarin-canjin-sabon-kudi-a-najeriya-ya-kawo-cikas-ga-harkar-kasuwanci-a-wurare-da-dama/6952435.html
- Title
- Ana Ci Gaba Da Tono Mutane A Baraguzo Sakamakon Girgizar Kasa A Turkiyya Da Ta Kashe Sama Da 11,000
- Runtime
- 0:50
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wakiliyar Sashen Kurdish na Muryar Amurka Hatice Kamer ta aiko mana da wannan bidiyon daga kasar Turkiyya da ta dauka a daidai lokacin da ake zakulo wata yarinya 'yar shekara 6 a karkashin baraguzan gini da ya ruguje sakamakon girgizar kasa mai karfin 7.8 a ma'auni da ta kashe mutane sama da 11,000 a kasashen Turkiyya da arewacin Siriya.
- Title
- Matsalolin Rashin Sabbin Kudin Naira A Najeriya
- Runtime
- 4:15
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Mun duba matsalolin da jama’a a Najeriya suke fuskanta wajen canja tsofaffin kudinsu da kuma rashin sabbin kudin a bankuna.
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/matsalolin-rashin-sabbin-kudin-naira-a-najeriya/6952430.html
- Title
- US President Joe Biden Delivers State of the Union Address
- Runtime
- 2:37:21
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Title
- Muhawarar VOA Ta ‘Yan Takarar Gwamna A Filato – Kashi Na Biyu
- Runtime
- 16:27
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- ‘Yan takarar gwamnan Jihar Filato a Najeriya sun fafata a wata muhawara da Sashin Hausa na Muryar Amurka da Jami’ar Jos suka shirya, sun yi wa jama’a bayani a game da yadda za su tunkati matsalar tsaro da al’umma ke fuskanta.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin ...
- Title
- Muhawarar VOA Ta ‘Yan Takarar Gwamna A Filato – Kashi Na Farko
- Runtime
- 17:03
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- ‘Yan takarar gwamnan jihar Filato a Najeriya sun fafata a wata muhawara da Sashin Hausa na Muryar Amurka da Jami’ar Jos suka shirya, inda suka yi wa jama’a bayani a game da manufofinsu da yadda za su tunkari matsalolin da al’umma ke fuskanta.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #nigeriaelection
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, t...
- Title
- Dr Sa’ied Tafida Ya Yi Karin Haske Akan Wasu Matsalolin Canjin Kudi A Najeriya
- Runtime
- 1:20
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- ‘Yan kasuwa a Najeriya suna rufe wuraren sana’o’insu, sannan mutane suna fuskantar kalubale wajen canja makudan tsofaffin kudinsu, akan haka muka tambayi Dr. Sa’ied Tafida, shin an ya an koyi darasi daga abin da ya faru a 1984?
Originally published at - https://www.voahausa.com/a/dr-sa-ied-tafida-ya-yi-karin-haske-akan-wasu-matsalolin-canjin-kudi-a-najeriya/6949414.html
- Title
- Dalilan Da Suka Sa Babban Bankin Najeriya Bullo Da Sabbin Kudi
- Runtime
- 3:15
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Wasu dalilan da suka sa babban bankin Najeriya bullo da tsarin sauya fasalin manyan takardun kudin kasar.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kam...
- Title
- Zaben 2023 a Najeriya: Muradun Masu Kada Kuri’a; Tsadar Kayayyaki, Kudin Makarantu, Kashe-kashe
- Runtime
- 2:00
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zaben 2023 a Najeriya: Muradun Masu Kada Kuri’a; malama Laraba daga birnin Jos na Jihar Filato, ta na fatan Allah ya ba sabon shugaban kasa basirar gyara kasar baki daya, domin matsaloli sun yi yawa musamman tsadar kayayyaki, kudin makarantu, kudin mai, kashe-kashe da sauransu.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #jos
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka ha...
- Title
- Zaben 2023 a Najeriya: Muradun Masu Kada Kuri’a; Inganta Tsaro
- Runtime
- 1:22
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- Zaben 2023 a Najeriya: Muradun Masu Kada Kuri’a; malam Yasi daga Jihar Sakkwato, ya na son sabon shugaban kasa ya duba matsalar rashin tsaro da ya addabi jama'a, ya 'ki karewa kuma ya shafi duk sauran al'amuran rayuwa.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #zaben2023 #nigeriaelection2023 #sokoto
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kaf...
- Title
- LIVE – Francis ya isa Sudan ta Kudu
- Runtime
- 1:06:10
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- LIVE – Paparoma Francis ya gana da ‘yan gudun hijira a zauren taro na Freedom Hall da ke garin Juba a Sudan ta Kudu. Francis ya isa Sudan ta Kudu ne ranar Juma'a kuma ana sa ran zai ci gaba da ziyarar sa ta farko a kasar har zuwa ranar Lahadi.
- Title
- #TASKARVOA: Lamarin Canjin Kudi A Najeriyar Ya a kawo cikar ga harkar kasuwanci a wurare da dama
- Runtime
- 30:01
- Date posted
- 4 years ago
- Description
- #TASKARVOA: Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Rights Watch, ta ce an samu matsalolin take hakkin dan adam a duniya a cikin shekarar da ta gabata, kamar daga Ukraine, China zuwa Afghanistan, da wasu rahotanni.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: https://www.facebook.com/voahausa
Karin bayani akan Instagram: https://www.instagram.com/voahausa
Karin bayani akan Twitter: https://twitter.com/voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitt...